Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
- Tarihi » Ina son sanin matsayar Ahlus-sunna Wal-jama’a dangane da Sahabin Annabi wato Mu’awiyatu
- Hukunce-hukunce » Neman fatawa kan kakaba takunkumin tattalin arziki
- Aqa'id » Yaya Allah ya kallafawa mutane soyayyar iyalan Annabi
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin jazabar ubangiji tana kasancewa maimaici ta hanyar barin aikata sabo
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura
- Aqa'id » Risala Ilmiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne aikin ibada ne mafi muhimmacin a kwanakin tattakin Arba’in
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin motsa jiki yana bada tasiri kan hanya tarbiyar Ruhi
- Hukunce-hukunce » Menene sabubban gaza bada kaffarori uku
- Hukunce-hukunce » Balagar yara
- Hadisi da Qur'an » Shin dukkanin abinda Annabi yake fada daga wahayi yake
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina neman wani wurudi da zan dinga yi ni da matata don kare `ya`yanmu
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce » Shin sallar juma’a wajibi ce shin ya halasta mutum ya bar sallar juma’a guda uku jere?
- Hadisi da Qur'an » Mene ne banbanci tsakanin duniya da kasa?
- Aqa'id » Wacce hanya ce sabuwa da za a iya amfani da ita cikin shiriyar da matasa da suke karkacewa tafarkin shari’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta kaka zan dace da yin sallar Asubahi
- Hukunce-hukunce daban-daban » .Inaso na kama hanyar waliyya wato masu bin Allah sau da kafa
- Hanyar tsarkake zuciya » Tsarin yanayin zamantakewa yana bada gudummawa mai yawan gaske cikin karkatar da samari daga hanyar shiriya
- Aqa'id » INA BUKATAR BAYANI KAN (INA ROKON ALLAH UBANGIJNA YA SANYA RABONA DAGA ZIYARARKU YA ZAMA SALATI GA MUHAMMAD DA IYALANSA
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Aqa'id » Me ake nufi da kaunain (الكونين)?
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan samu kusanci zuwa ga Allah tare da cewa ina da bashin sallolin da ibada wuyana ban sauke su ba?
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta yin taklidi da samahatus sayyid sadik shirazi shin yin taklidina da shin a sauke nayin shari’a?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin jazabar ubangiji tana kasancewa maimaici ta hanyar barin aikata sabo
- Aqa'id » Neman gafara
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
Salamu Alaikum Assayid abin girmamawa gareni, hakika ni `dan Shi’a ne sai dai cewa tareda haka ban yi Imani da Wilaya Takwiniyya ba kuma ban yarda da karamomi da mu’ujizozin Annabawa da A’imma (a.s) ba, shin wannan rashin imanin nawa da rashin yarda zai iya fitar da ni daga cikin shi’anci?
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Hakika Wilaya Takwiniyya mu’ujiza ce da karamomi lallai tana daga kyautar ubangiji ga bayinsa karramammu wadanda basa gabatarsa da zance, lallai wilayarsu tana kewaya ne cikin wilayar Allah, bas aikata wani aiki cikin wilayarsu sai dai izinin Allah matsarkaki, wannan wani abu ne da dukkanin musulmai suka yi Imani da shi tareda sassabawar mazhabarsu, sai dia cewa a cikin Mazhabar Ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata a garesu, mun yi Imani da cewa wannan kyauta ta ubangiji ya bada ita ga A’imma bari ma dai ya bada ita hatta ga ba’arin wasu daga cikin shi’arsu, sai dai cewa su wilayarsu juzu’iyya ce iya cikin ba’arin wasu muhallai kebantattu, amma wilayar Annabawa da Wasiyyai kulliya ce sakakkiya , hakika na wallafa littafi kan haka cikin wilaya takwiniyya da tashri’iyya cikin bayani filla-filla.
Allah ya dawwamar daku cikin alheri.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Aqa'id)
- Menene ayyukan da suka wajabta akan mujtahidi a zamanin gaiba kubra, menene banbanci tsakanin na’ibin imam da wakilin imam shin kun tafi kan na’ibanci da wikalanci?
- TA YAYA ZAN IYA ZAMA DAGA YAN ALJANNA
- AMSAR DA SAYYID ADIL ALAWI BAYAR GA D.R MOHD AYYASH KUBAISI
- Wani rawar gani baligi ya kamata ya taka a yayin da yaji ihu?
- YAYA MUMINA ZATA KARANTA WANNAN JUMLAR
- INA SON KU YI MINI WASICCI DA WATA HANYA ZUWA GA IMAM MAHADI (AS)
- Mene ne ya sanya Allah ya halicci Iblis
- Ta yaya mumini zai kare akidar sa daga karkata
- Yaya Allah ya kallafawa mutane soyayyar iyalan Annabi
- Wacce hanya ce sabuwa da za a iya amfani da ita cikin shiriyar da matasa da suke karkacewa tafarkin shari’a