Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
- Tarihi » Ina son sanin matsayar Ahlus-sunna Wal-jama’a dangane da Sahabin Annabi wato Mu’awiyatu
- Hukunce-hukunce » Neman fatawa kan kakaba takunkumin tattalin arziki
- Aqa'id » Yaya Allah ya kallafawa mutane soyayyar iyalan Annabi
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin jazabar ubangiji tana kasancewa maimaici ta hanyar barin aikata sabo
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura
- Aqa'id » Risala Ilmiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne aikin ibada ne mafi muhimmacin a kwanakin tattakin Arba’in
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin motsa jiki yana bada tasiri kan hanya tarbiyar Ruhi
- Hukunce-hukunce » Menene sabubban gaza bada kaffarori uku
- Hukunce-hukunce » Balagar yara
- Hadisi da Qur'an » Shin dukkanin abinda Annabi yake fada daga wahayi yake
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » Shin akwai Banbanci tsakanin kalmomin (iktirabu) da (dunuwwu) da suka zo cikin hadisin kisa’i
- Hanyar tsarkake zuciya » Menene ra’ayinku kan samuwar sihiri?
- Hadisi da Qur'an » ME AKE NUFI DAGA DARAJA TA GOMA
- Aqa'id » Yaya Allah ya kallafawa mutane soyayyar iyalan Annabi
- Hukunce-hukunce » SHEKARU NA 35 AMMA HAR YANZU BANYI AURE BA
- Hukunce-hukunce » me ye Hukunci
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin aske gemu?
- Hanyar tsarkake zuciya » Idan na nufi tafiya aiki Hajji shin wajibi ne kaina in ziyarci makusantana
- Hukunce-hukunce » shin yi zanen tattoo a jiki haramun ne
- Hukunce-hukunce » Ina da matsalar raunin motsawar sha’awa shin ya halasta gareni in karanta litattafan batsa
- Tarihi » Wane ne Abu Hamza Assumali
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda baya yin taklidi
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Yaya zanyi na bambanci buri na gaskiya da?na karya
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
Me ya sanya Allah ya sanya mana shaukin saninsa a daidai wannan lokacin da ya halicce mu gajiyayyu da ba zasu iya kaiwa ga saninsa ba
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Ya Sanya shauki domin neman saninsa sannan bamu kasance gajiyayyu ba kasassu bag a kaiw aga saninsa gwargwadon karfin iyawarmu da ikonmu, kadai dai muna iya saninsa da zukatanmu kamar yanda muke ganinsa da idanun zukatanmu kamar yanda Sarkin Muminai (a.s) yace: kadai hankali ke gaza kaiw aga sanin hakikaninsa da zatinsa saboda shi ubangiji shine mai kewaya komai shi kuma mutum shine abin kewaya kuma Mai kewayawa shi ke kewaya abin kewaya ba akasi b, saboda haka saninsa na zati muna gazawa kaiwa gareta amma muna iya saninsa da sunayensa da siffofinsa da ayyukansa dama kuma wannan abin bukata daga garemu kan misalin wannan ma’arifa da sani muke shauki zuwa ga sanin ubangijinmu ko da kuwa mun kasance daga gajiyayyu sakamakon abinda ya zo cikin Du’a’u Gaiba
(اللهم عرفني نفسك)
Ya Allah ka sanar dani kanka.
Allah ne abin neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Aqa'id)
- Shin Imami shine magajin siffofin haske daga Annabawa
- Shin wanin mu zai iya ce Allah ya gafarta min shiga wuta? - kamar a dare lailatul Qadr?
- Mene ne hukunci wanda yake inkarin imamanci
- Shin Allah ya aiko da annabawa daga jinsin da bana mutane ba, sannan idan adadin annabawa kamar yanda muka saba ji ya kasance 12400 me ya sanya yan kadna muka sani daga cikinsu
- SHIN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) IMAMI NE
- Shin zamu iya tura `ya`yanmu makarantun wahabiyawa wadanda tsarin koyarwarsu ke kan akidun wahabiyanci
- Shin ceton manzo zai tsaya iya kan wadanda yake alaka da su ta jini kadai
- Wani al’amari ya faru dani a cikin Haramin Imam Ali (as)
- Menene ceto? Menene iya haddinsa? Wanene ya cancanci ceto?
- RIWAYA DA ISNADINTA ZUWA GA MANZON ALLAH (S.A.W)