mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Me ya sanya ake kiran wannan dalili da sunan (dalilul Imkan)

Me ya sanya ake kiran wannan dalili da sunan (dalilul Imkan)

Da sunan Allah Mai rahama mai jin kai

 

Mafhum din wujud a ilimin Kalam cikin tabbatar da mahalicci yana kasuwa zuwa kashi ukU: 1 wajibul wujud lizatihi wanda shine Allah ta’ala, 2 mumtani’ul wujud lizatihi wanda shine kishiyan Allah ta’ala, 3- mumkinul wujud lizatihi shine wanin Allah daga halittunnsa ma’anar imkani shine wanda gefffansa biyu suka kafada da juna sukayi kunnen doki suka zama dai dai cikin samuwa da rashin samuwa, idan ya samu za a yi tambaya kan dalilin samuwarsa idan bai samu ba haka za ayi tambaya, sannan yana samuwa da cikakken dalili da sababi daga abinda yake hukunta samuwarsa da rashin mai hanata, babu rabuwa tsakanin illa da ma’aluli kamar yanda ya zama dole ya zama akwai sinkiya tsakaninsu, shi idan ya samu zai wajabtu sai dai cewa shi wajibul wujud ne ta hanyar waninsa , wannan shine banbanci tsakanin wajibul wujud lizatihi wanda shine Allah mahalicci da kuma mumkinul wujud lizatihi wanda shine mahluki da aka halitta, shi Allah rayayye ne tsayayye masanin sirrika duk wani koma bayansa ya tsayu da shine
Tarihi: [2020/7/25]     Ziyara: [83]

Tura tambaya