mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Ina cikin `dimauta kan al’amarin zabar Marja’i

Salamu Alaikum.
Hakika na tsinci kaina cikin gigici da dimauta cikin lamarin wa zan zaba in taklidi da shi tsakankanin Assayid Sistani da Assayid Ruhullahi Komaini Allah ya wanzar da inuwarsu baki daya.
Yanzu mene ne ya wajaba a kaina cikin zabar daya daga cikinsu da zan yi taklidi da shi

Salamu Alaikum.

Hakika na tsinci kaina cikin gigici da dimauta cikin lamarin wa zan zaba in taklidi da shi tsakankanin Assayid Sistani da Assayid Ruhullahi Komaini Allah ya wanzar da inuwarsu baki daya.

Yanzu mene ne ya wajaba a kaina cikin zabar daya daga cikinsu da zan yi taklidi da shi.

Da sunan  Allah Mai rahama Mai jin kai

Idan mutum biyu Adalai suka yi shaida kan cewa daya da cikinsu shine A’alam to a wannan lokaci ya halasta kayi taklidi da shi.

Ubangiji shine abin neman taimako.

Tarihi: [2020/8/3]     Ziyara: [74]

Tura tambaya