mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin wanda baya yin taklidi

Salamu Alaikum
Na cika shekarun balaga taklifi shin Rashin yin taklidi da kowanne Marja’I ya halasta a addini?

Salamu Alaikum

Na cika shekarun balaga taklifi shin Rashin yin taklidi da kowanne Marja’I ya halasta a addini?

Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin kai

Aikin Ba’ame ba tareda ijtihadi ko ihtiyadi idan ya kasance wanda ya san wuraren da ake yin ijtihadi da ihtiyadin, duk wanda yayi watsi da yin takildi da gangan aikinsa gurbatacce ne, wajibi ga dukkanin wand aba Mujtahidi ba ko Muhtadi da yayi taklidi da Mujtahidi Fakihi wand aya cika sharuddan yin taklidi da shi kamar yanda bayanin haka ya zo cikin Risala Amaliyya.

Tarihi: [2020/8/3]     Ziyara: [139]

Tura tambaya