mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin motsa jiki yana bada tasiri kan hanya tarbiyar Ruhi

Salamu Alaikum Assayid shin motsa jiki domin kara samun karfafa gabbai da gina jiki ta hanya dauka abubuwa masu nauyi yana bada wani tasiri cikin tarbiyar Ruhi ko kuma yana cin karo da hanyar?
Allah ya saka muku da mafi alherin sakamako

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Annabi Musa amincin Allah ya tabbata a gareshi yace:

﴿وَعَجِلْتُ إِلَيْكَ رَبِّ لِتَرْضَى﴾

Kuma na gaggauta zuwa gareka ya ubangiji domin neman yardarka.

Annabi Musa (a.s0 ya tafi dusten Duruy a zauna a can tsawon darare arba’in baci basha kamar yanda ya zo cikin hadisai da ma’anar cewa shi ya ma manta da gangar jikinsa ya shagaltu da ganawa da ubangijinsa da takawa da zikiri, duk mutumin da yake tunanin tarbiyantar da ruhinsa tabbas zai kiyaye lafiya gangar jikinsa sai dai cewa ba zai tsaya yana tunanin daukar abubuwa masu nauyi ba lallai babu lokaci gareshi na yin hakan.

Allah ne mai bada
Tarihi: [2020/9/9]     Ziyara: [349]

Tura tambaya