Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
- Tarihi » Ina son sanin matsayar Ahlus-sunna Wal-jama’a dangane da Sahabin Annabi wato Mu’awiyatu
- Hukunce-hukunce » Neman fatawa kan kakaba takunkumin tattalin arziki
- Aqa'id » Yaya Allah ya kallafawa mutane soyayyar iyalan Annabi
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin jazabar ubangiji tana kasancewa maimaici ta hanyar barin aikata sabo
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura
- Aqa'id » Risala Ilmiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne aikin ibada ne mafi muhimmacin a kwanakin tattakin Arba’in
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin motsa jiki yana bada tasiri kan hanya tarbiyar Ruhi
- Hukunce-hukunce » Menene sabubban gaza bada kaffarori uku
- Hukunce-hukunce » Balagar yara
- Hadisi da Qur'an » Shin dukkanin abinda Annabi yake fada daga wahayi yake
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Assa lamu alaikum malam na kasance ako da yaushe ina ciki wasiwas
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani aiki da zai sa na manta da zunubin da na aikata ?
- Hukunce-hukunce daban-daban » yiwa dan sunna addu'i
- Hanyar tsarkake zuciya » Makomar mai wasa da sallah
- Hukunce-hukunce » sallah kan kujera
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta kaka zan dace da yin sallar Asubahi
- Hanyar tsarkake zuciya » Me ake nufi da iman Al- mustaqir
- Tarihi » Mene ne ingancin maganar cewa matayen Imam Husaini (a.s) sun cire hijabi bayan kisansa
- Hukunce-hukunce » Shin akwai wani banbanci cikin juyawa Alkibla baya ko gaba cikin fili fetal da tsakankanin gine-gine
- Hukunce-hukunce » Tambaya atakaice: me yasa a musulunci akwai wurare da aka bada dama dukan yaro karami?
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda baya yin taklidi
- Hukunce-hukunce » Warware auren mutu’a kafin karewar lokaci da aka diba
- Hanyar tsarkake zuciya » Menene ra’ayinku kan batun ziyarar Ashura da addua’r tawassul
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta sanya sunan Mala’iku
- Aqa'id » Yaya Allah ya kallafawa mutane soyayyar iyalan Annabi
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
Salamu Alaikum wa barakatuhu. Assayid muna muku fatan lafiya kwanciyar hankali, ina son sanin ra’ayin dangane da Mu’awiyatu Sarkin Muminai Allah ya kara masa yarda.
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Sun sassaba cikinsa daga cikinsu misalign Wahabiyawa da Ibn Taimiyya sun kasance suna girmama Mu’awiyatu suna karbar kagaggun riwayoyinsa sai dai Akasarin Ahlus-sunna Wal jama’a suna inkrainsa akwai daga cikinsu wadanda suke la’antarsa sakamakon yayi tawaye ga Limamin zamaninsa ya kuma kasance yana zagin Aliyu (a.s) akn minbarori har tsawon shekaru tamanin har zuwa zamanin Umar Ibn Abdul-Aziz ya kafa kiyayya da gaba kan Ahlil-Baiti (a,s) tabbataccen abu ne ga dukkanin musulmi cewa soyayyar Ali Ibn Abu Dalib tsantsar Imani ne kuma kiyayyarsa Kafirci da munafunci ne. sannan munafukai da Kafirai suna can kasar wut, ranar lahira mutum yana tareda da abinda yake so idan ka kasance kana son Ali kuma shi yana daga Halifofin shiriya lallai za tasheka tareda shi idan kuma kuma Mu’awiya kake so wanda yake dan gidan wadanda akayi musu afuwa a fatahu Makka dan gidan Hindu mai cin hantar mutum lallai za a tasheka tareda shi (lallai mun shiryar da shi tafarki ko dai ya kasance mai godewa ko mai butulci).
Allah ne mai shiryarwa kuma shine mai taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Tarihi)
- shin abun da yafaru na karya hakarkarin Fadimatu Az-zahara abune wanda ya shafi tarihi abun nufi yafaru yawuce babu wani darasi da zamu’iya dauka a cikin shi
- MUNA BUKATAR KU YI MANA KARIN BAYANI DANGANE DA KARYA KWIBIN ZAHARA
- DA WACCE KA’IDA ZAMU IYA SANIN INGANCIN WURAREN ZIYARA YA ZUWA MA’ABOTANSU
- : shin a wanne lokaci fir'auna ya bada umarni kashe yara maza daga `ya`yan banu isra'ila? Ciki kur'ani mun karanta na'uka biyu na kisan, nau'in kisa a lokacin da musa ya riga ma ya zama annabi har ma ya fara bayyanawa fir'una sakon Allah gareshi cikin sur
- Muna bukatar Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara
- Shin ya halasta mu kira Abul Fadlul Abbas da dan Fatima a.s
- Mene ne ingancin maganar cewa matayen Imam Husaini (a.s) sun cire hijabi bayan kisansa
- ME YASA IMAM ALI BA TASHI YA DAUKI FANSAR ZALUNCIN DA AKAIWA FATIMA A.S BA
- Ina son sanin matsayar Ahlus-sunna Wal-jama’a dangane da Sahabin Annabi wato Mu’awiyatu
- Menene fata da sa rai ta yaya zamu alakanta shi da maudu’in imam Mahdi (as) da daularsa?