mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane

Salamu Alaikum. Kaka zan yi ta’ammuli da miyagun mutane dada dabakokinsu daban daban wadanda suke sabbaba matsala da takurawa ba tareda sun tsaya sun fahimci mutum ko saurarensa ba, kamar misalign karamin Yaro ko tsoho kai hatta ma samari wadanda muke shekaru daya da su ta yaya zanyi mu’amala da su , alal misali zaka samu suna zuba ruwa a kanka ko kuma su dinga tuhumarka da karya ko zaginka da kokarin bata maka rai a gaban mutane kamar misalign makaranta kai tana iya kaiwa da sun dagaeka, mi matsalata shine ban san yaya zanyi mu’amala da su ba, ina son yi mu’amala da su mai kyau da daukara matakin da ya dace in kasance mai tarbiya in samu yardar Allah, yanzu yaya mutum Mumini mai gudun duniya zai yi ciki wannan hali da ya tsinci kansa, musammam cikin mutanenmu da suke ganin mutum mai hakuri da kau a matsayin rago rarrauna zaka samu basa ganin girmansa,
Yanzu mai ya kamata na yi wannan mataki zan dauka?

Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin kai

Ya zo cikin hadisi mai daraja daga Annabi tsira da aminci su kara tabbata a gareshi da mutanen gidansa yana cewa:

Duk wanda ya hadu da yaro karami to lallaba shi yayi masa mu’amala irin ta yarinta,

Haka batun yake kan tsoho wajibi ka girmama shi ka kauracewa bakanta masa da cutar da shi a wannan lokaci da yake ciki na tsufa, kayi mu’amala da shi a matsayin mara lafiya idan ya cutar da kai ko kuma misalin mai tabin hankali idan yayi maka ta’addanci lallai sai ka kau da kai kayi ams aaddu’a Allah ya bashi lafiya ka tausaya masa cikin halin da yake ciki, ka kasance kamar misalign bishiyar dabino da take cike da `dan itaciya danye duk sanda yara kanana suka jefeta da dutse ita kuma sai ta rama da basu zazzakan dabino , kada ka damu da tunanin da mutane suke a kanka, bari dai kayi tunanin abinda yardarm da Allah lallai yardarsa wani burine da zaka cimmasa, itako yardar mutane ba a samunta kamar yanda muka karanta cikin kisser Lukumanun Hakim da `dansa da Jakinsu, abinjda yafi muhimmanci shine ka za,ma kamar sama madaukakiya mai zubar da ruwa mai yawa, rana mai haske ga mutumin kirki dama mutumin banza wata mai haskaka ga yara kanan da tsofaffi, idan ka kasance haka zaka fahimci kimar rayuwada bainda kake ciki daga farin ciki da danganewarka ga ubangjinka ko da kuwa mutane sun yanke daga barinka suna cutar da kai, sai ka godewa Allah kan wannan ni’ima bawai akdai kayi hakur, lallai wannan yana daga hali daga halayen da Arifai suke rayuwa cikinsa, farin ciki ya tabbata ga ma’abocin wannan ni’ima.

Allah ka sanya daga cikinsu.

Allah abin neman taimako. 

Tarihi: [2021/1/13]     Ziyara: [51]

Tura tambaya