Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Da wane adadi daga zikiri ake dacewa da tasirin sunan Allah
- Aqa'id » Shin wannan riwaya ta inganta
- Aqa'id » Tambaya dangane da ayar muwadda
- Aqa'id » Shin zamu iya tattaro dukkanin addini su zama addini daya
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta in auri mata da yawa cikin data daya
- Hukunce-hukunce » Shin Allah zai yafe mini zunubaina da zaluncin da nayi kan wasu
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » WANNE AIKI NE ZAI TAIMAKENI KAN KIYAYE FARILLA DA KAURACEWA HARAMUN
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mutum ya dauki hukunce-hukuncen shari’a daga littafin fikihun imam Rida (as)
- Hadisi da Qur'an » MUNA BUKATAR KARIN BAYANI KAN WANNAN RIWAYAR
- Tarihi » : shin a wanne lokaci fir'auna ya bada umarni kashe yara maza daga `ya`yan banu isra'ila? Ciki kur'ani mun karanta na'uka biyu na kisan, nau'in kisa a lokacin da musa ya riga ma ya zama annabi har ma ya fara bayyanawa fir'una sakon Allah gareshi cikin sur
- Hanyar tsarkake zuciya » Nayi aure fiye da shekaru biyar da suka shude ya zuwa yanzu ban azurtu da samun zuriya ba sannan na gaji da tuntubar likitoci
- Hukunce-hukunce » balagar yara maza
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina jin rauni lokutan sallah da addu’a kai kace akwai wani hijabi da shinge da suka katange zuciyata daga riskar debe haso da jin dadi daga garesu
- Hukunce-hukunce » malam menene hukuncin wanda ke aikata zina ta ido
- Hukunce-hukunce » Ina da matsalar raunin motsawar sha’awa shin ya halasta gareni in karanta litattafan batsa
- Hadisi da Qur'an » ME AKE NUFI DAGA DARAJA TA GOMA
- Aqa'id » Menene ma’anar Imani da Raja’a?
- Aqa'id » Yaya zaku martini kan shehin wahabiyawa adnan ar’ur da irin cin mutuncin da yake muku ko kuma dai abin da yake fada gaskiya ne kanku mazhabar taku baki dayanta karya ce?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mene ne ma’anar fadin ku bi ashrarai da sannu-sannu da dabi’unsu
- Hanyar tsarkake zuciya » Abin da ke haifar da kasala wurin ibada
- Hadisi da Qur'an » WANNE DALILI NE YA HANA IMAMAI (A.S) BAYYANAR DA ALLON FATIMA A.S
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
Ina ikirari da cewa ni na kasance daga cikin masu sabawa iyayensu ban san yaya ake mu’ama la da mutane ba hatta da mahaifiyata domin lallai ita tana kausasa mu’amala dani bata girmamani a gaban mutane tareda cewa ni ne babban `danta, hakan yayi mini tasiri da canjani ta kai ga bana iyama yi mata biyayya, yanzu ta yay azan iya kasancewa mai mata biyayya tareda cewa ita bata ma yarda ta kyautata mu’amala dani ba?
Allah ya sakawa da su Malam da alherinsa.
Salamu Alaikum
Ina ikirari da cewa ni na kasance daga cikin masu sabawa iyayensu ban san yaya ake mu’ama la da mutane ba hatta da mahaifiyata domin lallai ita tana kausasa mu’amala dani bata girmamani a gaban mutane tareda cewa ni ne babban `danta, hakan yayi mini tasiri da canjani ta kai ga bana iyama yi mata biyayya, yanzu ta yay azan iya kasancewa mai mata biyayya tareda cewa ita bata ma yarda ta kyautata mu’amala dani ba?
Allah ya sakawa da su Malam da alherinsa.
Da sunan Allah mai Rahama Mai jin kai
Hakika halin da kake ciki tareda da mahaifiyarka lallai jurewa cutarwar mahaifiya biyayya ce mafi girma, ace ita tana maka mu’amala da kausasawa kai kuma kana kana nuna mata soyayya da girmamata da jin tausayinta da lausasawa da tawali’u, kayi kokarin zama kamar misalin bishiyar Dabino mai kayan marmari zazzaka, duk sanda mahaifiyarka da jefeka da dutsenta da kalmominta masu zafi da kuna da cutarwa kai kuma sai ka dinga bata zazzakan dabiniya, lamarinka ya zama kamar kananan yara da suke jifan Dabino da dutse tareda su samu zazzakan `ya`yan dabino daga bishiyar da suka jefa, lallai kai mutum mafi darajar halittun Allah hakika ya girmamaka kan dukkanin halittu
(لقد كرمنا بني آدم)
Hakika mun girmama Bani Adam.
Kada ka gaza daga gwaggonka bishiyar Dabino cikin kyauta da sadaukarwa da karamci, sannan ka godewa Allah kan misalin wannan Uwa da ya baka da take cutar da kai kai kuma kana hakuri da itam lallai wannan hakuri da kakeyi zai sanya ka cikin Waliyyan Allah daga makusanta zai bude maka duniyar kashafi da shuhudi ka dinga gani da idanu Barzahu da basira ka dinga ji da kunnen barzahu ya zamana kana ganin abinda sauran mutane basa iya gani kana jin abinda basa iya ji, shaidu da kissoshi nawa na samu daga rayuwar Waliyyan Allah da yanda suka kai ga cimma mukamin fana’i cikin Allah da wanzuwa tareda shi ta wannan hanya ta biyayya ga iyaye da juriya da hakuri tareda su, farin ciki ya tabbata gareka, kayi kokari kaci ganimar wannan lokaci da kwanani tareda mahaifiyarka gabanin ka rasata da yin nadama .
Allah ne mai bada taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Shin yin kuka cikin mafarki alama ce ta bala’ai da mummunan karshe?
- Me ake nufi da iman Al- mustaqir
- shin akwai wata hanyar magance ciwo ido
- WANNE AIKI NE ZAI TAIMAKENI KAN KIYAYE FARILLA DA KAURACEWA HARAMUN
- Lokuta da daman gaske na shiga jarrabawar koyon tukin mota ina faduwa jarrabawar ni ban san mene ne yake jawo mini hakan ba, ina neman samun nasara da dacewa
- Shin hiyali yana yin tasiri cikin sallah kan canja kaddara
- SALLAR ISTIGFARI
- SHIN YA HALASTA A KARANTA ADDU’O’IN DA BANA LARABCI BA
- MENE NE RAKA’A YUNUSIYA
- Yaya zan kubuta daga ciwon fusata kan `ya`yana