mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin Allah zai yafe mini zunubaina da zaluncin da nayi kan wasu

Salamu Alaikum.
Hakika Allah yana yafe baki dayan zunubai” shin Allah zai iya yafe mini dukkanin zunubaina da na zalunci wasu, banda mikakkar alakar da take tsakanina da ubangijina daga salla da azumi, ina nufin zunubin dana aikata daga gulmar wani domin naji labari cewa idan mutum ya tuba yayi istigfari ga wanda ya ci namansa da gulmarsa Allah zai iya yafe masa,

Salamu Alaikum.

Hakika Allah yana yafe baki dayan zunubai” shin Allah zai iya yafe mini dukkanin zunubaina da na zalunci wasu, banda mikakkar alakar da take tsakanina da ubangijina daga salla da azumi, ina nufin zunubin dana aikata daga gulmar wani domin naji labari cewa idan mutum ya tuba yayi istigfari ga wanda ya ci namansa da gulmarsa Allah zai iya yafe masa,

Yanzu idan ban tuba ba ta iya yiwuwa duk wanda ya fadi wani abu kan wani mutum shima za a fada irinsa a kansa sai ya zamana Kenan ukubar ta kasance a kaina a gidan duniya da lahira…

Shin idan na tuba ga Allah mai yawan gafara da jin kai zai iya yiwuwa in samu tsira daga kunyatar duniya da azabar lahira?

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Ka sani da farko dai su zunubai da aka aikata kan hakkin wasu akmar misalign dukiya ce sai an fara mayar da su wurin ma’abotansu to haka lamarin yake cikin cin naman wani da gulmarsa, lallai yana daga cikin hakkin mutane da hakkin Allah sabida haka wanda akaci namansa daga gareshi za a nemi yafiya lallai hakkinsa ne idna ba a samu damar haka ba kwata-kwata sai ya nemi gafarar ubangiji gareshi dama kansa, duk wanda ya tuba taubatan nasuha ya dauki niyyar kin komawa ga abinda ya bari daga zunubi to tabbas Allah zai karbi tubansa zai kuma wayi gari kamar ranar da aka haifeshi ai babu zunubi ko daya kansa  wanna ya shafi dukkanin zunuban bawa hatta tsakaninsa da Allam matsarkaki.

Na wallafa wasu litattafai kan batun tuba an buga su sannan zaka iya samunsu a Sayit din Alawy.net sai ka koma can daga cikinsu akwai mai taken Attaubatul wa Ta’ibun ala Dau’ul Kur’an was Sunna.

Haka zalika nayi wasu laccoci kan wanna batu da maudu’in kallon Iblisamci kibiya ce daga kibiyoyinsa tana kasha zuciya sai ka koma ka duba a Sayit din Alawy.net

Allah ne mai taimako

Tarihi: [2021/2/1]     Ziyara: [20]

Tura tambaya