mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u

Salamu Alaikum Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u ko kuma dai dole ne ya zamana ya daidaita ya samu nutsuwa cikin ruku’un

Salamu Alaikum Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u ko kuma dai dole ne ya zamana ya daidaita ya samu nutsuwa cikin ruku’un

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Dole ne a kiyaye daidaita da nutsuwa cikin dukkanin ayyukan sallah daga cikinsu ruku’u kamar yanda wannan shine ra’ayin mashhur daga malamai bisa riko da ijma’i da zahirin ba’arin nassoshi amma saman yatsu wannan na biye da sabanin fatawa, mashahur sun tafi kan cewa sanya yatsu kan kan gwiwowi sai dai cewa Sayyid Kuyi Allah ya tsarkake shi a tafi kan cewa dora yatsun ya wadatar kuma wannan shine ra’ayinmu duk da cewa dora hannu yafi zama ihtiyadi.

Allah ya taimakemu

Tarihi: [2021/3/6]     Ziyara: [35]

Tura tambaya