mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Mene ne ma’anar Kalmar Baduhu

Salamu Alaikum
Da Allah mene ne ma’anar Kalmar Baduhu sannan me yasa rubuta ta a jikin Jakar da muke safara tafiya da ita

Salamu Alaikum

 Da Allah mene ne ma’anar Kalmar Baduhu sannan me yasa rubuta ta a jikin Jakar da muke safara tafiya da ita

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Sunan wani Mala’ika ne da ka dorawa nauyin isar da sakwanni zuwa mahallinsu a duniyar Malakutiyya daga wanda yake taimakawa ga isar da sako ciki duniya zuwa ga mahallinsu sune Mal’ikun da ake kira (Wal mudabbirati Amra)

Allah ne masani.

Tarihi: [2021/3/17]     Ziyara: [23]

Tura tambaya