Taambayoyin karshe
- Hukunce-hukunce » Shin kun yarda da mustahabbanci karanta du’a tawajju cikin sallolin farilla bayan kabbarar harama kafin fatiha
- Hukunce-hukunce » Ko akwai yankakken dalili na ilimi kan rashin halascin karanta shahada ta uku cikin zaman tahiya da sallama
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan iya sanin hakikanin lokacin sallar magariba
- Hanyar tsarkake zuciya » Allah ya jarrabe ni da yawan gaggawa cikin kowanne abu
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mene ne matsayar Ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata garesu dangane da Aljanu
- Aqa'id » Mene ne ma’anar Kalmar Baduhu
- Hukunce-hukunce » Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u
- Hanyar tsarkake zuciya » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » Da wane adadi daga zikiri ake dacewa da tasirin sunan Allah
- Aqa'id » Shin wannan riwaya ta inganta
- Aqa'id » Tambaya dangane da ayar muwadda
- Aqa'id » Shin zamu iya tattaro dukkanin addini su zama addini daya
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » Shin dua faraj (الهی عظم البلاء) yana da isanadi mai inganci?
- Aqa'id » Shin annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata gareshi ya kasance yana yiwa kansa sallama da salati?
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce » Menene hukuncin aske gashin baki?
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN YA HALASTA A KARANTA ADDU’O’IN DA BANA LARABCI BA
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta ayi auren mutu’a idan shekaru sun kai 16
- Hukunce-hukunce » malam menene hukuncin wanda ke aikata zina ta ido
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta a sayo abinci da abin sha ga mahaifi da baya yin azumin watan Ramadan ba don wata larura ba tareda sanin cewa shi wannan mahaifi bai damu da riƙo da addini ba?
- Tarihi » Akwai wani da yake da’awar cewa shi yana daga zuriyar imam musa bn jafar alkazim (as) sai dai cewa shi ba kabilar larabawa ba ne me nene ra’ayinku kan wannan nasabtawa ta shi
- Hanyar tsarkake zuciya » Menene cikakken yakini (yakinit tam)
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya mumini zai tserata daga azabar kabari
- Aqa'id » Mene ne ya sanya Allah ya halicci Iblis
- Hanyar tsarkake zuciya » Kuka don tsoron Allah
- Hukunce-hukunce » sallah kan kujera
- Aqa'id » DAME ZAMU KAFA DALILI KAN WANDA YAKE FADIN CEWA DALILAN DA MUKE KAWO WA KAN MAFI CANCANTUWAR AHLIL-BAITI A.S DALILI NE MARA KARFI
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
Mene ne matsayar Ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata garesu dangane da Aljanu da wadanda suke da’awar cewa suna da aljanu a jikinsu shin akwai wasu litattafai cikin raddi kan wadannan mutane, da Allah a bamu sunayen litattafan idan zai yiwu
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Babu abinda ire-iren wadanan mutane suka cudanya da shi da nya wuce wahami, da abinda cikin ilimin mandik ake kiransa da ilimul wahami, lallai yana galaba kan masu raunin zukata a duk sanda inuwa ta surantu gabansu sai su tsammace ta su hiyalinta matsayin Aljani, sannan mu bama inkarin samuwar Aljani hakika Kur’ani ya tabbatar da hakika Aljani da samuwarsa sai dai kuma Aljani bashi da wani iko da karfi kan mutum (ban halicci Aljani da mutum face don bauta mini), (yaku taron mutum da Aljan idan kuna da dama….) (kace an mini wahayi cewa wasu jama’a daga Aljanu).
Sannan ka duba littafin 1- Maratibul Wa Aja’ibul Jinni kama yusawwiruhu Kur’an was sunna, wallafar Wajadud dini Shibili daya daga malaman karni na takwas, 2 Lu’u’lu wal Murjan fi Ahkamil Jani: Jallaluddini Suyudi,3 Aljinni baina Haka’ik wal Asadir; Aliyu Jundi, 4 Alamul Jinni wal Mala’ika: Abdur-Razak Naufali, 5 Alamul Jinni Wal Shayadin; Umar Ash’har 6 Risalatu fi Tarjamanil Jinni: Yusuf Kunsari.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce daban-daban)
- Mene ne ingancin sanannan littafi nan da ake kira (Hallalul Mashakil) shin mustahabancinsa ya tabbata
- Malam ina da tambaya akan abin da zanyi wannan muhimmiyar bukata, shine ina neman aiki ne amma har yanzu babu bayani nayi addu’a kuma na sanya anyi mini amma har yanzu ba bayani
- Mene ne ra’ayinku kan dabbakuwar wata cikin burujin akrab shin zamu yi aiki da hisabin istiwa’i ko kuma da hisabin rasadi (surar zanen kunama)?
- .Akaramukallah inada matsala wacce nake fama da ita a rayuwanta ta neman ilimi wanna matsala kowa itace raunin kwakwalwa da yawan mantuwa
- Wadanne ayoyi wamda idan manzon Allah (s.a.w) ya ji ana karanta su sai ya fashe da kuka
- : gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata ai mana Karin
- Haquri maganin zaman duniya
- Mene ne fatawar su Sayyid dangane yin akin gwamnati ga ya mace
- Ina cikin kuntata
- Kariya daga al-jannu