mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Allah ya jarrabe ni da yawan gaggawa cikin kowanne abu

Salamu Alaikum wa rahamatullahi
Hakika ni mutum da nake da gaggawa cikin na gaji wannan al’ada daga iyayena babana da babata, ina fatan Akaramakallahu Assayid Adil-Alawi zai nusantar da ni zuwa ga hanyar kubuta daga wannan ciwo

Salamu Alaikum wa rahamatullahi

Hakika ni mutum da nake da gaggawa cikin na gaji wannan al’ada daga iyayena babana da babata, ina fatan Akaramakallahu Assayid Adil-Alawi zai nusantar da ni zuwa ga hanyar kubuta daga wannan ciwo

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Sauri da gaggawa suna da yanayi biyu: a wni lokaci suna kasancewa cikin al’amarin lahira wannan yana daga abu mai kyau abin yabawa, mafi alheri kyautatawa wanda aka gaggauta shi sannan kayi aiki domin lahirarka kai kace yanzu aka mutu ko gobe, sannan wani lokaci gaggawa cikin al’amuran duniya wannan yana daga abu mara kyau abin zargi, hakika gaggawa daga Shaidan take a irin wannan lokaci ya kamata ka nemi ilimi mai amfani mai yawa babu banbanci cikin zuwa makaranta ne ko kuma cikin nazari da gamammiyar mudala’a da kebantacciya, sannan ka rungumi yin tunani da sanya lura gabanin aiki lallai yana daga hikima ajiye komai a muhallinsa, kuma yanda lamarin yake shine idan ka nufi yin wani aikito kayi tunani cikin karshensa, duk wanda yake tunani baya gaggawa bari dai yana karanta batun daga dukkanin geffansa babu banbanci al’amarin zamantakewar yau da gobe ne ko kuma na ilimi da sakafa ko na siyasa da tattalin arziki ko kuma dai na dangi da daidaiku, abin da ya kamata shi ne ka zama mai hankali d aiki da hankali ka d aka zama mara hankali lallai shi hankali abu guda daya sanann yana daga hauka yin gaggawa cikin la’amarin duniya.

Allah ne mai taimako.

Tarihi: [2021/3/28]     Ziyara: [26]

Tura tambaya