mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Ta yaya zan iya sanin hakikanin lokacin sallar magariba

Akaramakallahu hakika ina zaune ne a wurin babu masallatan shi’a sannan yana mini wahala sanin hakikanin lokacin sallar magariba sakamakon inda nake zaune wuri ne na Ahlus-sunna babu wani masallaci sai nasu kuma su suna na sallah a daidai lokacin da la’asar bat agama fita.
Ku bamu fatawa kan wannan mas’ala Allah yayi muku rahama.

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Hakika magariba a wurin Mazhabobin musulmi na tabbata ne a lokacin da kaskon rana ya bushe, sai dia cewa a wurin Malaman shi’a magariba na kasancewa ne a lokacin da Humra masharakiya ta bace daga saman kanka hakan na faruwa minti sha biyar zuwa minti ashirin bayan faduwar rana bayan kiran sallar yan’uwanmu Ahlus-sunna sai ka tashi kayi sallar magariba idan kuma cikin watan Ramadan ne sai kayi buda baki. 

Tarihi: [2021/4/5]     Ziyara: [10]

Tura tambaya