mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Mene ne hukuncin wanda ake binsa azumin Ramadan bai samu damar ramawa

Hukunce-hukunce: Mene ne hukuncin wanda ake binsa azumin Ramadan bai samu damar ramawa ba har zuwa bayan Ramadan, shin ya aikata laifi ko kuma dai kawai zai bada kaffara ne kadai? ... Ganin amsa

shin waka da kallon hotunan batsa suna karya azumi

Hukunce-hukunce: Salamu Alaikum
Rera waka da kallon hotunan batsa suna karya azumi? na san cewa haramun ne sai dai ina tambaya kan suna karya azumi ko basa yi? ... Ganin amsa

Mene ne hukunci wanda yayi buda baki kafin kiran sallah

Hukunce-hukunce: Salamu Alaikum
Mene ne hukuncin mutumin da yayi buda baki kafin kiran sallah ma'ana daf da fara kiran sallah? ... Ganin amsa

Na'ibanci ya halasta cikin Azumi

Hukunce-hukunce: Salam Alaikum
Shin ya halasta cikin azumi ... Ganin amsa

tafiya cikin watan Ramadan Mai albarka

Hukunce-hukunce: ina cikin Kasar Lebanon amma mijina zai tafi kasar Tanzaniya domin wasu ayyuka sai dai cewa har zuwa kwanaki nawa zai zauna a can sabida baya tsammanin zai zauna zuwa kwanaki goma amma dai babu tabbaci, shin zai iya daukar azumi? ... Ganin amsa

Tura tambaya