mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

yazo cikin hadisin Annabi (s.a.w) yace:

Hadisi da Qur'an: yazo cikin hadisin Annabi (s.a.w) yace:

قال رسول الله ‘: من لم يعرف امام زمانه مات ميتة الجاهلية ميتة كفر وضلال ونفاق.

Duk wanda bai san Imamin zamaninsa ba ya mutu mutuwar jahiliya mutuwar kafirci da `bata da munafunci. ... Ganin amsa

Shin wasan lido yana karya azumi

Hukunce-hukunce: Shin wasan lido yana karya azumi ... Ganin amsa

Mene ne hukunci wanda ya jahilci hukunci karya da istimna’i

Hukunce-hukunce: Salamu Alaikum

Mene ne huukuncin wand aya kasance ya jahilci hukuncin istimna’i da aikata jima’i da karya kan Allah da Manzonsa da gangancin zama cikin janaba da yin allura a shigar da kura mai kauri makogaro suna da cikin abubuwan da suke karya azumin watan Ramadan mai albarka, shin akwai banbanci tsakanin jahili Kasiri (wanda bai da hanyar sani) da kuma jahili Almukassir (wanda yake da hanyar sani)? ... Ganin amsa

WANNE LITTAFIN ADDU’A NE MAFI INGANCI

Hadisi da Qur'an: Wanne littafi ne mafi ingancin littafin addu’a da ayyukan ibada a wurin Imamiya da za a iya dogaro da shi shin littafin Misbahul Mutahajid wallafar Shaik Dusi ko kuma Ikbalul A’amal wallafar Assayid Ibn Dawus da wasunsu. ... Ganin amsa

Koda yaushe ina cikin kunci

Hanyar tsarkake zuciya: Salamu Alaikum:
na kasance cikin kuncin rayuwa a koda yaushe shin akwai wata addu'a ko wani wurudi da zai taimaka mini. ... Ganin amsa

Tura tambaya