mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wanda suka gama makaranta amma basu samu aiki ba da kuma abin da yafi dacewa suyi

Hanyar tsarkake zuciya: Assalamu alaikum
Ni saurayi ne dan shekara ishirin da… Alhamdu lillah na kamala karatuna nag aba da sakandare amma sai na samu matsala tsakanin aikina da kuma rayuwa ta na rasa wanne ne yafi dacewa na zaba, akwai cibiyoyin aiki da suka nemeni amma na kasa tsai da magana daya har ya jawo na kai shekara uku da gama karatuna amma ba maganar aiki, ko akwai wata hanya wacce zata taimaka min wurin samun daman zabi?
... Ganin amsa

Warware auren mutu’a kafin karewar lokaci da aka diba

Hukunce-hukunce: Wace hanya ce za’a iya bin wurin warware auren mutu’a kafin karewar lokutan da aka diba na auren ? ... Ganin amsa

Halaccin wasan domino

Hukunce-hukunce: Assalamu alaikum
Shin wasan domin ya halasta ba tare da an sa kudi ba?
... Ganin amsa

Abin da ke haifar da kasala wurin ibada

Hanyar tsarkake zuciya: Assalamu alaikum ya sayyid da fatan kuna cikin koshin lafiya
Tambaya ta ta farko itace: me ke janyo nauyin ibadah ko wacce hanyace wanda zata taimaka mana wurin kawar da nauyin ibadah?
Tambaya ta biyu kuma itace: yaya mutum zai sami soyayya ga Allah wanda tafi son da ke wa dan adam
... Ganin amsa

Wace hanya ce tafi dacewa wanda zan iya sanya gidana da kuma zurriya ta cikin nutsuwa, mutunci, sadaukarwa ga Allah, zuhudu da kuma takawa?

Aqa'id: Assalamu alaikum warahmatullah
Ta wace hanya tafi dacewa da zan iya sanya gidana da kuma zurriya ta cikin nutsuwa, mutunci, sadaukarwa ga Allah, zuhudu, takawa, sanin Allah da manzon sa da kuma iyalan gidan sa wato sani na haqiqa? Kuma Allah ya azurtasu da abotan rayuwan zaman aure na gari, kuma sukasance gidan ilim? Sanann su kasance masu tarbiyya?
... Ganin amsa

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya