mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

shin hakane shi sharifi bazai bar duniya ba harsai an tsarkake shi ta hanyar jarabtar da Allah

Hukunce-hukunce daban-daban: shin hakane shi sharifi bazai bar duniya ba harsai an tsarkake shi ta hanyar jarabtar da Allah ... Ganin amsa

Ni mutum ne wanda yake samun kasawa koda yaushe a cikin sauri da gaggawa a kan komai to tayaya zam fita daga cikin wanna hali?

Hukunce-hukunce daban-daban: Ni mutum ne wanda yake samun kasa koda yaushe a cikin sauri da gaggawa a kan komai to tayaya zam fita daga cikin wannan hali? ... Ganin amsa

Tawata hany ne yakamata mutum yabi domin sanin kansa da kansa domin yazo a hadisi cewa sanin kai yana daga cikin hanyyin sanin Allah

Hukunce-hukunce daban-daban: Tawata hany ne yakamata mutum yabi domin sanin kansa da kansa domin yazo a hadisi cewa sanin kai yana daga cikin hanyyin sanin Allah ... Ganin amsa

Akwai taruka da akeyi a tsakanin ‘yan uwa kuma ana haduwa ne mata da maza,to ni macace mai kokarin sa hijabi shin zan iya zuwa irin wanna tarukan

Hukunce-hukunce: Akwai taruka da akeyi a tsakanin ‘yan uwa kuma ana haduwa ne mata da maza,to ni macace mai kokarin sa hijabi shin zan iya zuwa irin wanna tarukan ... Ganin amsa

.Akaramukallah inada matsala wacce nake fama da ita a rayuwanta ta neman ilimi wanna matsala kowa itace raunin kwakwalwa da yawan mantuwa

Hukunce-hukunce daban-daban: Akaramukallah inada matsala wacce nake fama da ita a rayuwanta ta neman ilimi wanna matsala kowa itace raunin kwakwalwa da yawan mantuwa ina bukatar malam daya taika yabani wata’aya ko zikiri wanda zai magance min wanna matsala?
... Ganin amsa

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya