mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Ya za ai da macen da tayi watsi da yin aure saboda fakewa da wani dalili

Hukunce-hukunce:
Ina da wata `yar’uwa wacce takai shekaru 27 tana aiki matsayan mai koyarwa a daya daga cikin ma’aikatun daula, kuma ita mai riko da addini ce da dukkanin ma’anar riko da addini, sai dai cewa ta ki yarda tayi aure da fakewa da hujja cewa ita kwata-kwata ba ta ma tunanin aure yanzu ta yanda al’amarin ya kai ga ba ma ta son sanin sunan wanda ya zo baiko da neman aurenta, ina fatan sayyid Adil-Alawi zai bani wata nasiha da zan mata da zatai mata tasiri a zuciyarta da abin da ta ke rayawa sakamakon kasantuwarta yarinya ma’abociyar riko da addini
... Ganin amsa

mas’alar tafkizi jin dadi tsakankanin cinyoyin jaririyar da ake shayar da ita nono bisa kaddara cewa yin hakan ya halasta anya kuwa ba zai zama wanni babban makami a hannun makiya da za suyi amfani da shi kan sukan fikihun Ahlil-baiti amincin Allah ya kar

Hukunce-hukunce:
Salamu alaikum
Ban nufin yin munakashar fikihu cikin wannan mas’ala saboda lallai ni ban kasance daga wanda suka kware cikin wannan fanni ba na fikihu lallai bai halasta in kutsa kaina cikin fanni da ba nawa ba sai dai cewa tambaya na kai kawo cikin kwakwalwata ina son bijiro da ita ga samahatus sayyid Adil-Alawi don ina son in san shin manya-manyan malamanmu kirjinsu bude yake ga masu tambaya.
Allah mai girma da daukaka yana cewa:
يا أيها الذين آمنوا لا تقولوا راعنا وقولوا انظرنا واسمعوا وللكافرين عذاب أليم (البقرة آية 104) ... ... Ganin amsa

Shin aika hadisan Ahlil-baiti zuwa ga muminai ta hanyar wayar salula akwai lada kan yin hakan?

Hadisi da Qur'an:
ina tura hadisan Ahlil-baiti amincin Allah ya kara tabbata gare su zuwa ga `yan’uwa muminai da wayar salula ta hanyar wani tsari zuwa ga masoya Ahlil-baiti (as) shin hakan ya halasta? Shin akwai lada ranar lahira kan hakan,? Sanin cewar kadai ina tura hadisan da suka daga ma’asumai amincin Allah ya kara tabbata gare su.

... Ganin amsa

Wai mene ne yake kawo shakka kan batun zaluncin da akaiwa sayyada Zahara amincin Allah ya kara tabbata gare ta a tsahon tarihi?

Aqa'id:
Samahatus sayyid Ayatullah uzma sayyid Adil-Alawi
salamu alaikum
1-mene ne ke sanya shakka da kokwanto kan abinda ya gudana kan sayyada Zahara a tsahon tarihi babu banbanci kan kasantuwa mai shakka dan sunna ne ko dan shi’a.
... Ganin amsa

Hukuncin rance tare da riba cikin ba’arin wasu kamfanonin layukan waya

Hukunce-hukunce:
Samahatus sayyid Adil-Alawi (d)
Salamu alaikum
Akwai wani tsari da kamfanonin waya suka samar shi ne tsarin rancen dinare dubu daya lokacin da kudin da kake amfani da shi kayi kira da tura sako ya kare, sai dai cewa bayan rantar dinare dubu idan suka tashi biya zasu turo dubu daya da dari daya da hamsin a matsayin dubu daya da aka ranta a baya, shin za a iya sanyawa wannan tsarinsu nasu cikin tsarin mu’amala ta fikuhun muslunci.
Allah ya saka muku da alheri.
... Ganin amsa

Tura tambaya