mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

hukuncin aure ba tare da izinin uwa ba

Hukunce-hukunce: Salamu alaikum
Ni mace ne mai shekara arbain da biyu kuma bani da aure ina so nayi aure amma mahaifiya na ta ki amincewa da hakan saboda ni nake kulawa da ita kasantuwar ta tsufa shin laifi ne nayi auren ba tare da izinin ta bah?
... Ganin amsa

Hukuncin auren mutu'a ba tare da izinin waliyi ba

Aqa'id: Auren mutu’a yana yiyuwa ba tare da izini waliyiba ko da budurwan bata karkashin ciyaswa da kulawar waliyin ta ? ... Ganin amsa

furucin kalmomin larabci a sallah

Hukunce-hukunce: Menene hukuncin sallar mutumin da a sallarsa baya iya furta kalmomi irin su: وَلاَ الضَّالِّينَ – وإِيَّاكَ – وَلَمْ – وَ بِحَمْدِهِ- وَ الْحَمْدُ– و رحمه و وَ اللّهُ اَكْبَرُ da dai sauran su ? wato idan ya zo furta su baya basu haqqin su da ya kamata. ... Ganin amsa

Menen hukuncin saya da sai da Alqurani

Aqa'id: Menen hukuncin saya da sai da Alqurani? ... Ganin amsa

Shin dua faraj (الهی عظم البلاء) yana da isanadi mai inganci?

Aqa'id: Salamu alaikum
Shin dua faraj (الهی عظم البلاء) yana da isanadi mai inganci? Wasu suna cewa akwai guluwi a cikin adduan saboda anan cewa (یا محمد یا علی، یا علی یا محمد اکفیانی).
... Ganin amsa

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya