sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Girmama Ayatullah Adil Alwai a Dubai


Da sunan Allah me rahama me jin kai

Ayyatullah adil Alawi yasami lamabar yabo daga hanun Sheikh Mohammad Al-Furtusi na masslacin sadiqain da ke karsar dubai

sabida yabawa don halarta bude masallaci da yayi da kuma leccocin da ya gabatar da dama a wannan masallaci.

godiya ya tabbata ga Allah (swa)