sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Ta,aziyya ga musulmin duniya Assalamu alaikum warahamatullah
Muna mika sakon ta,aziyya ga Imamul Muntazar rayukanmu fansa gare shi muna fatan ALLAH ya gaggauta baiyanar sa amin da dukkan malamammu magada annabawa ALLAH ya jikan wadanda suka rasu yakuma kiyayemana wadanda sukayi saura amin dakum             daukacin musulmin duniya sakamakon zagayowar tinawa da ranar shahadar Imamu ALIYU Zainul Abidina wadda yake shi imamine na hudu ga daukacin musulmin duniya


Mu,assasatul Irshad wattablig