sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Kafar watsa labarai ta Hauza a Qum ta gana da shugaban Mu,assasatul Irshad wattablig

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai.22

Kafar watsa labarai ta Hauza a Qum ta gana da shugaban Mu,assasatul Irshad wattablig hujjatul islam wal muslimin Sayyid Muhammad Ali AL-alawi yayin ganawar tattauna da shi akan aiyokan mu,assasar.

Sayyid Muhammad kozaka yimana bayani akan aiyokan da mu,assa takeyi?

Sayyid: Da sunan ALLAH mai raham mai jin kai ,godiya tatabbata ga ALLAH Ubangijin talikai,tsira da amuncin ALLAH sutabbata ga fiyayyan halitta da iyalan gidan sa tsarkaka.

Sayyid :Assalamu alaikum wa rahamatullah,

A shekara ta 1405 hijiriyya ne Sayyid Adil Alawi ya kafa wanna ma,assasa mai al-barka yayin data fara da buga majalla ta Al-kausar daga baya kuma tafara buga jarida ta Muryar kazumain dakuma majalla ta Masoya Iyalan gidan manzo dakan-kadan tazamo wata cibiya ta musulinci a duniya

Bangare nawa kuke dasu a cikin mu,assasar taku?

Sayyid Muhammad: sune kamar haka:

1- Bangaran buga majallo da jaridu

2- Mu,assasa ta yara.

3-gurin bincike na Imamu Sadiq A S

4-Gidan rediyo na Kazumain a yanar gizu-gizu.

5-Bangaran husainiyoyi.

6-Bangaran gidan magani

7-Bangaran fassara

8-Asusun badarance

Sanna wanna mu,assasa tana yada aiyukan ta da yaruka daban-daban kamar Arabiya,Farisiyya yaran kasar Turkiyya, dana kasar Indiya,turanci, Faransanci……

Ko akwai gidajan tibi da cibiyoyi na ilimi dasuke da alaka daku?

Sayyad: Eh akwai gidajan tibi damuke ma,amala dasu, kamar Al-anuwae,Al-alam,Furait dasauransu