mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin imami yana jin muryan mala’ika amma baya ganin sa?

: Salamu alaikum
A wannan yan kwanakin a gidan talabijn (walayat) kun fadi cewa imami yana jin muryan mala’ika amma baya ganin sa,shin ba zai iya ganin sa bane ko kuma shi ne bayaq so ya gani,dukkanin shia dai sun yarda cewa matsayin imami yafi na mala’ikata ko wani fanni,idan ya kasan ce baya iya ganin sa meye bambancin sa da nana marya?
... Ganin amsa

Meye nazarin malaman sunna akan ayar mawaddah?

: Salamu alaikum
Akan ayar mawadda me malaman sunna suke cewa?,ayi mana Karin bayani
... Ganin amsa

Wasu daga cikin malam shia basu daukan imam ali da abbas da kuma sauran yaran sa a matsayin yasid ,meye nazarin ayatollah adil alawi akan hakan?

: Salamu alaikum
Amsa kancewa wasu daga cikin shia ko kuma malaman shia basu daukan imam ali da abbas a matsayin sayid meye nazarin ayyatullah adil alawi akan hakan
... Ganin amsa

Shin daukan bashi a banki riba ne?

: Karban bashi a banki kamar cin riba ne ? ... Ganin amsa

Shin yin tattoo haramunne?

: Shin yin tattoo haramunne? ... Ganin amsa

Tura tambaya