Menene hukuncin aske gashin baki?

Menene hukuncin aske gahin baki ? kuma shin Imam Sadiq (a.s) yana aikata hakan?

Dasunan Allah me rahama me jin kai

Mutum zai iya aske gashin baki ba wani matsala, ya zo acikin ruwaya cewa خفّوا الشارب کم amma aske gemu haramunne. 

Tarihi: [2016/4/6]     Ziyara: [927]

Tura tambaya