Shin daukan bashi a banki riba ne?

Karban bashi a banki kamar cin riba ne ?

Idan har mutanen banki ba su karban kari kan kudin da aka karba agunsu ba matsala, in ba haka ba to karban wannan bashin haramun ne. 

Tarihi: [2016/4/6]     Ziyara: [826]

Tura tambaya