Meye nazarin malaman sunna akan ayar mawaddah?

Salamu alaikum
Akan ayar mawadda me malaman sunna suke cewa?,ayi mana Karin bayani

Da sunan allah mai rahama mai jin kai

Malaman ahlus sunnah suna cewa abun nufi shi ne soyayya ga daukacin iyalan sa har da matayen sa,amma a bisa nazarin malaman shia suna cewa Kalmar مؤدت  yana nufin soyayya ne tare da biyayya ma iyalan manzo baki daya kuma hakan ya shafi ma’asumai guda goma sha hudu ne kaiwai

Tarihi: [2016/4/6]     Ziyara: [798]

Tura tambaya