sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- » Haqiqanin Ruhi
- » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Malamai magada Annabawa (2): takaitaccen tarihin Ayatullah Assayid
- Akida » Kibiya ta biyar
- Fikhu » taklidi shine riko da ra’ayin wani domin aiki da shi a far’aiyyat ko kuma lazimtarsa cikin akidu
- » Taskar Adduoi 2
- Tarihi » Ayyukan sakafa da hidima da gwagwarmayar Imam Sajjad
- » Daukakar himma
- » Taskar Adduoi 1
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- » Hakuri kan mutuwa `da daga cikin Kur'ani mai girma
- » hikayar barbela
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
take waje, sai dai a zahiri al'amarin bai kasance hakan ba, bari tabbataccen al'amari shi ne lallai hukunci shari'a kamar hukunci doka kirkirarra ne a sanya shi ne kan kaziya wacce ba ta waje ba tare da hannun kususiyyar wani mutum guda ba cikin tabbatuwar hukunci kansa ba, bari dai hukunci tabbatacce ne ga dabi'a mudlaka babu banbanci cikin kasantuwarta samammiya cikin daidaikun mutane samammu a take da kuma abin da zai samu daga bay aba, a wannan lokaci da wannan mutumin zai kasance gashi same cikin zamanin shari'a da ta gabata da hukunci zai zama zaratacce kansa tabbatacce cikin hakkinsa ba tare da wata matsalaba, a wannan lokaci bai daga takaituwa cikin tabbatuwa hukuncin kansa ta fuskar hukuntau, bari dai hukuntau ne cikin cikakken hakkinsa, kadai magana tana cikin tsammanin samuwar wani mai katangewa mai d'age hukuntau shi ne shafewa da mai shafewa, yana komawa zuwa ga asalin kore mai shafewa da shafewa, babu ishkali daga nahiyar la'akari da dayantuwar maudu'in da akai istis'habi kansa cikin kaziyoyi biyu wacce ake da yakini kanta da wacce ake da shakka kanta, domin dayantuwa samammiya ce da la'akari da kasantuwar maudu'i dabi'a ba daidaiku ba.
anyi kalubale kansa da:
na farko: lallai shafewa cikin hukunce-hukunce shari'a da ma'amar bayanin daya daga cikin hukunci da zamaninsa da yankewarsa da tunkudarsa, ba da ma'anar `dage tabbataccen hukunci ba, lallai zai lazimta masa sauyi wanda ya sabawa hankali wanda bait aba yiwuwa cikin hakkin Allah matsarkaki, lallai Allah yana jahiltarwa sai dai cewa baya sakaci lallai shi sakaci bisa hakika da hakikar al'amari da abin da ke cikin duniyar tabbatuwa bai taba yiwuwa, kan wannan ko dai Allah ya sanya hukuncinsa da idlaki take ba tare da wani akidi ba da zamani bari dai ya yi la'akari da shi har abada kamar yadda ake cewa halal din Muhammadu halal ne har zuwa tashin kiyama haramun dinsa haramun ne har tashin kiyama.
Ko kuma dai ya sanya shi mikakke kayyadadde zuwa wani lokaci kebantacce ayyananne, kan wannan ne: shakka cikin shafewa na komawa ga shakka cikin yalwar hukuncin da shari'a ta sanya da kuntatarsa da cewa mudlaki ne ko kuma mukayyadi da wani zamani kebantacce domin shakka daga fuskar tsammanin kebantarsa da samammu wanda ake magana da su cikin lokacin halarta ko kuma mafi gamewa sai ya zama ya tattaro har da wanda babu su. Wannan yan zartuwa cikin shari'a daya ko kuma shari'o'i da suka gabata da masu riska, lallai shakka cikin shafesu shakka ce cikin tabbatuwar asalin taklifi dangane da wadanda babu su, saboda abin da kai yakini kansa shi ne tabbattuwar ana shakka ne cikin wanzuwarsa bayan an samu yakini kan tabbatuwarsa, lallai na biyu zai kasance daga bada'u wanda bai sabuwa bai yiwuwa shi korarre ne a hankalce cikin hakkinsa Allah madaukaki matsarkaki, a wannan lokaci sai ya kasance babu muhallin zartar da istis'habi.
Na biyu: da'awa da wahami da cewa lallai ya sanya hukunce-hukuncen shari'a ta fuskanin kaziyoyi wanda ba na waje ba sai ya kore kebantuwarsu da samammu.
Bayanin hakan: shi ne lallai cewa sanya hukunce-hukunce kan fuskanin kaziyar wacce ba ta waje ba ma'anarsa shi ne rashin sanya hannun daidaiku cikin tabbatuwar hukunci, bawai ma'anarsa shi ne rashin kebantuwar hukunci ba da wani adadi koma bayan wani adadi, idan aki shakka kan haramci daga giya mudlaki ne ko kuma kebantacce abin da ka ciro daga inibi, shakka cikin haramci giya da aka ciro daga wanin inibi da sannu zai kasance shakka cikin asalin tabbatuwar taklifi bawai cikin wanzuwarsa ba bayan samun yakini kan tabbatuwarsa, saboda haka babu muhallin zartar da ka'aidar istis'habi tare da shi, haka al'amari cikin abin da mu ma muke ciki, lallai muna shakka cikin cewar an sanya taklifi ga baki dayan mukallafai, ko kuma dai ya kebantu da wanda ya riski halarta da wanda ake magana, sai tsammanin taklifi ya kasance shakka cikin tabbatuwa gameda wadanda basu riske shi ba, ba shakka cikin wanzuwarsa ba, babu muhallin zartar ka'idar istis'habi a wannan lokaci face kan fuskanin istis'habi ta'aliki, kamar yadda da za ace: da wannan mukallafi samamme ne cikin wancan zamani da wannan hukunci ya tabbatu cikin hakkinsa, a yanzu kamar yadda ya kasance.
Wannan muhakkiki na wannan zamani yana tafiya kan cewa ishkali da rshin dayantuwar maudu'i da kai zartar da istsi'habi kansa yana nan wanze babu abin da ya tunkude shi, istis'habin rashin shafewa yana daga abin da bai da asasi.
Magana a takaice: shi ne lallai cewa idan ya kasance ga hukuncin shari'a umumul lafazi ko kuma idlakul mukami da ake fa'idantuwa daga gare su cigaban hukunci da idlakinsa da yanzuntuwarsa to lallai shi abin bi ne ya kuma kasance daga dalili ijtihadi da yake hukunci kan asalul amali da dalilul fikihi.
Ko da kuwa wani dalilin daban daga waje ya shiryar kan cigaban hukunci, lallai shima za a bi shi kamar yadda yake cikin fadinsa amincin Allah ya kara tabbata gare shi
(حلال محمد صلى الله عليه وآله وسلم حلال إلى يوم القيامة وحرامه حرام إلى يوم القيامة) (الكافي: 1: 58 باب البدع والرأي والمقاييس الحديث التاسع عشر),
Halal din Muhammadu halal ne har zuwa tashin kiyama haramun din Muhammadu haramun har zuwa tashin kiyama.
Bada ban wadannan abubuwa guda biyu da ba za a iya tabbatar da cigaban ka'idar istis'ahabi ba kan rashin shafewa da riko da dalili fikihi sakamakon abin da ya zo kansa daga ishkali cikin rushewar rukuni istis'habi wanda shi ne dayantuwar maudu'i da akai istis'habi kansa sakamakon sassabawa mutane halartattu tareda wadanda babu su, sai a lura.
Amma magana cikin mukamin na biyu shi ne ishkali kan ka'aidar istis'habin rashin shafewa cikin hukunce-hukunce shari'ar da suka gabata keban.
Muhakkik Anna'ini yayi ishara kan haka lokacin da aljamajirinsa sayyid ku'I (ks) ya hakaito:
Takaice maganar: shi ne cewa lallai canja shari'ar da ta gabata da shari'ar da ta zo bayanta ta riska bai nisa daga hali biyu: ko dai ya kasance da ma'anar shafe dukkanin hukunce-hukunce shari'ar da ta gabata, babu wata wanzuwa gare ta, kamar misalin halascin shan ruwa wanda ta tabbataccen cikin baki dayan shari'o'i, sai dai cewa da sanyawa mai cin gashin kanta cikin kowacce shari'a, tukewar al'amari shi ne lallai su hukunce-hukunce ne masu kamanceceniya da juna, daga cikin bayyanannen al'amari a wannan lokaci shi ne rashin gudanar shafewa, saboda yankewa da tabbatuwar dagewar baki dayan hukunce-hukuncen shari'ar da ta gabata, babu muhallin istis'habi a wannan lokaci, babu tsammacin wanzuwar hukuncin farko, abin da ya faru kadai mai kamanceceniya da shi ne bai da wata wanzuwa.
Idan kuma canja shari'a ya zama da ma'anar shafe ba'arin hukunce-hukunceta ba baki dayansu ba, to lallai yadda al'amarin yake shi ne wanzuwar hukuncin da ya kasance ya gabata ko da kuwa ya kasance da tsammani ne, sai dai cewa yana bukatuwa zuwa ga goyon bayan shari'ar da ta zo bayansa ta riska, sai dai cewa ba zai yiwu a tabbatar da goyon bayan ba da istis'habi da rashin shafewa face kan yarda da asali tabbatacce wanda shi bai zama hujja cikin asalil amali.
Lallai yadda ala'amrin yake idan muka karbi istis'habin rashin shafewa cikin kaddara to abin da zai lazimta a hankalce shi ne goyon bayan mai shar'antawa da abin da yake cikin shari'ar data gabata, sai a lura,
Sannan suka ya gangara kansa da cewa lallai shi shafe baki dayan shari'ar data gabata duk da cewa yana bada damar gudanar istis'habin rashin shafewa kamar yadda mai ishkali yake fadi sai dai cewa babu wani abu da ke jawo haka babu mai wajabtawa cikin mukamin, lallai babu abin da ke jawo sanya halascin ruwa a misali cikin shari'ar da ta zo daga baya da take kamanceceniya da halascin wanda ya kasance cikin shari'ar da ta gabata, amma mas'alar annabta da kasantuwa yawan annabawan lallai hakan bai lazimta sanya sabuwar shari'a, lallai annabi shi muballigi mai isar da sakon hukunce-hukuncen Allah mudlakan babu banbanci cikin kasantuwar shari'ar data gabata kowacce ta zo daga baya, ka lura wannan fa yana gasgatuwa ne cikin annabawan da ba ulul azmi ba kadai.
Amma zancen mai ishkali da cewa lallai wanzuwar shari'a da ta gabata yana bukatuwa zuwa ga goyon bayan mai shar'antawa cikin shari'ar da ta zo daga baya wannan magana duk da cewa ingantacciya ce sai dai cewa…….
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- Zazzakar zuma kan falalar daren Lailatul Kadri
- KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441
- Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- Tambaya a takaice: ya zo cikin hadisi hazrat Fatima (as) a wata rana bayan wafatin Manzon Allah (s.a.w) ta yi shaukin ganin Salmanul Farisi sannan Fatima lokacin haduwarta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za ai bayani kan wannan hadisi
- KARIJUL FIKHU 7 GA RABIU AWWAL SHEKARA 1441, KAN MUSTAHABBANCIN BAYYANARWA CIKIN AZUHUR DA LA’ASAR
- Tauhidin jikkanta Allah (Attauhidul Jismani)
- Akhlak din husainiyya tare da samahatus shaik husaini ansariyan
- Wasikar Najashi
- Yanzu ba zaku yi duba zuwa ga Rakumi ba yaya aka halicce shi_ ina fuskar kamanceceniya
- Nasihar mahaifi ga dansa