sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- Fikhu » Karijul Fikhu bahasi cikin kira'a da bayyanar da haruffa.
- » Ili yasin cikin kur’ani_tareda Assayid Muhammad Alawi
- Fikhu » KARIJUL FIKHU KARANTA A'UZUBILLLAHI KAFIN FARA KARATUN RAKA'AR FARKO
- » Hakuri kan mutuwa `da daga cikin Kur'ani mai girma
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhu bahsin taklidi- da ace ra’ayin mujtahidin farko zai saba da Mujtahidi na biyu da ya koma gareshi
- » SIRRIN SALATI
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » ADALCIN ALLAH MATSARKAKIN SARKI
- » YARO MATASHI TARE DA TSOHO
- » Addinin musluinci shugaba ne na har abada
- Akida » Kibiya ta uku
- » Sai nayi na so abu kaza, sai muka so abu kaza niyya, sai ubangiji ya nufi abu kaza
- » DAGA CIKIN SIRRIKAN TARON MINA
- Fikhu » Bahasul Karij-bahasi cikin wadatarwar tasbihatus Sugra kafa daya cikin halin larura
- » Taskar Adduoi 1
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
dana na kaina mai neman sanin gaskiya da hakikanin al’amari hakika abin da mai ambaton tarihi ya Ambata kadai ba wani abu bane face jinkirtaccen al’amari daga tarihi wanda malaman tarihi yaran sarakuna da yan kanzagin halifofi da sarakuna daga Umayyawa da Abbasiyawa kamar yadda dama a dabi’ance yake cewa za su rubuta abubuwan da sarakuna da halifofin zalunci da danniya suke so, musammam ma da yake ma akwai yunkurinsu na wanke zalincin da sukai da barnarsu da danniya kan al’ummu da imani da muslunci, saboda haka ba zai yiwu a iya dogaro da tarihin da alkalaman da aka dauke haya aka biya su kudi suka rubuta ba da ya kasance jirkitacce na jabu.
Ya isar maka zama shaida cikin fadin mai fadi (da kashe mutane biyu da akaiwa bushara da aljanna) cikin abin da ke wajen mutane na cewa anyiwa mutane goma bushara da aljanna sai dai cewa daga cikin abin da ke nuni kan karyata wannan hadisi shi ne abin da ya afku daga kisan wadanda suka warware alkawali lalle manzon Allah(s.a.w) ya baiwa sarkin muminai Ali (a.s) labari cewa da sannu zai yaki masu warware alkawali ma’ana masu warware alkawalin mubaya’a wanda hakan karara na nuni da ishara kan zarginsu domin shi Ali ya na tare da gaskiya, kuma gaskiya na tare da shi duk inda ya juya gaskiya nan take juyawa, duk wanda suka yaki Ali lalle sun kasance munafukai lalle sun kasance Azzalumai, sannan babu shakka cikin kasancewa azzzalumai da munafukai cikin wuta kamar yadda nassi mabayyani ya tabbatar da hakan da kuma nassin kur’ani cikin ayoyi masu tarin yawa, bayan haka ta yaya Dalha da Zubair wadanda an kashe su suna masu yakar Ali (as) za su kasance daga cikin wadanda akaiwa bushara da aljanna? sannan shima Ali (as) ace yana daga cikin wadanda akaiwa bushara da aljanna wannan na daga tufka da warwara ace azzalumi da wanda aka zalunta da wanda ya yi kisa da wanda ya kashe ace dukkaninsu suna aljanna kuma dukkaninsu suna kan gaskiya da Imani?
Bari dai dole daya daga cikinsu ya kasance mumini dayan kuma ya kasance munafuki hakan idan sun kasance daga musulmai, sannan su munafukai yan wuta ne bawai ai musu bushara da aljanna ba wanda hakam na nuni da cewa sun aminta daga aikata sabo sun zama ma’asumaiDaga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- Ashabul Ijma da siffofin hadisi
- Hakuri kan mutuwa `da daga cikin Kur'ani mai girma
- Zazzakar zuma kan falalar daren Lailatul Kadri
- Hasken sasanni cikin sanin arzuka
- Falalar ilimi da malamai
- KARIJUL FIKHU 7 GA RABIU AWWAL SHEKARA 1441, KAN MUSTAHABBANCIN BAYYANARWA CIKIN AZUHUR DA LA’ASAR
- Mace da tawayarta
- GISHIRI CIKIN TAFIN HANNU
- Nasiha ga masu shirin yin aure: kada kuyi gaggawa cikin zaben wadanda zaku aura
- falsafa da siyasa a cikin muslunci kashi na farko