sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- » Ta wacce hanya mutum zai zama Arifi
- » Ma'aikaci tsoho
- » Shin asasin ilimummukan shi’a an samo su ne daga Ahlus-sunna
- » FUSKOKIN DA AYAR GAFARTA ZUNUBI ZATA IYA KARBA
- » ALLAH YANA GANI NA A KOWANNE WAJE
- » Manzon Allah (s.a.w) malami ne kuma mai ceto ne
- » dangantakar addini da siyasa
- » MUTUMIN DA YA NEMI TAIMAKO
- » KISSAR SOYAYYA
- » Bayani kan Ayatullah saiyid Adil Alawi
- » Siyasar muslunci
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Ayoyin samun nutsuwa
- » darussan yakini cikin sanin asalan addini
- » Wahabiyanci tsakanin guduma da uwar makera
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
Magana mafi karfafa shi ne rashin wajabcin ayyana Sura da za a karanta a sallah gabanin fara ta
Mas’ala 11: Magana mafi karfi shi ne rashin wajabcin ayyana sura gabanin fara sallah, duk da cewa dai ayyanawar shi ne mafi zama ihtiyadi, na’am da zai ayyana bismilla ga wata sur aba zata isar ga wanin ta ba, da zai janye daga gareta to wajibi ne ya zo da wata bismillar.
Ina cewa: ikon Allah shin ya wajaba bayan karanta fatiha cikin sallah ya ayyana kammalalliyar sura wacce ta wajaba kan sa, ayyana ta yana kasantuwa ne da wata sabuwar bismilla: shin wajibi ne cikin bismillar sura a ayyana bismilla ga kowacce sura da ya nufe ta kamar misalin suratul Iklas idan ya nufe ta da bismillar suratul Falaki idna ya nufi karanta ta haka dai da yanayin da da zai zo da bismilla ba tare da ayyana sura ba hakan ba zai isar ba Kenan ko kuma ba wajibi ba ne ya ayyana?
Manyan malamai sun yi sabani cikin haka, mashhur sun tafi kan haka wadanda cikinsu akwai mawallafin zuwa cewa Magana mafi karfi shi ne rashin wajabcin ayyana sura gabanin fara ta da bismilla, wasu kuma sun ce a a wajibi ne a ayyana ta filla-filla ko kuma dai a jumlace.
Abin da Magana ta farko ta fa’idantar shi ne cewa ba wajibi ba ne a ayyana bismilla ga wata sura, bari yana da damar karanta bismilla ba tare da ayyana ta matsayin bismilla ga wata ayyananniyar sur aba, sannan daga baya sai ya karanta sura.
Tushen sabanin yana komawa zuwa ga cewa karanta bismilla ba tare da ayyana sura ba, shin hakan yana gasgata karanta kammalalliyar sura daga kur’ani wacce ake bukatar karanta ta cikin sallah bayan fatiha ko kuma dai bai gasgatawa?
Da wani bayanin: shin yayin da mai Magana yake cewa: na karanta kur’ani shin yana gasgatuwa kansa tsuran kalamin sa yana dacewa da lafuzzan kur’ani ko da kuwa bai da niyyar yin hakan ba da lihazul istimali ga abin da ya karanta kamar misalin kallon ma’ana yayin amfani da lafazi cikin ta.
Shin fadin mai Magana (na karanta kur’ani) shin za a bashi lada kansa da tsuran kasantuwar lafuzzan sa sun dace da kur’ani ko da kuwa shi bai yi nufin kur’anin ba, shin sharadin gasgatuwar karatun kur’ani sai ta kasance bisa dacewa ta lafazi ko kuma dole ne sai an samu dacewa cikin ma’ana, saboda akwai banbanci a zahiri cikin ma’anar fadin: (na fadin maganar Allah matsarkaki) da kuma fadin :( na fadin misalin fadin Allah) na farko yana daga ma’anance ya nufi kallon aiki (lihazul istimali) ga abin daya karanta koma bayan na biyu wanda shi tsuran dacewa ce a lafazance ga abin daya karanta, cikin na farko zaka iya cewa (na fadi fadin Allah da kuma Allah matsakaki ya fadi) koma bayan na biyu shi kadai dia yana karkashin niyyar fadin kay a kasance misalin fadin Allah matsarkaki, kamar yanda yake cikin kissar Annabi Isa (as) da Shaidan inda ya ce masa kace babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, domin ya kasance cikin mabiyan sa ko da kuwa da misalin furta kalmar tauhidi ta gaskiya, sai dai cewa Isa ya bashi amsa da zan ce babu abin bautawa da gaskiya sai Allah amma fa ba da fadinka ba.
Daga wannan babi akwai abin da yake gudana akn harshen mai barci daga karatun kur’ani wanda za a kirashi da karatun kur’ani ba sakamakon bai kasance yana karanta shi bisa nufin sa da iradar sa ba da koruwar niyyar aiki (lihazul istimali) kan abin karantawar bari dai yana kasancewa maganar da ta dace da shi da lafazin da yayi kamanceceniya tare da shi, da karanta misalin wannan cikin sallar sa da sallar ta baci saboda zai kasance da irin hukuncin yin Magana cikin sallah da yake jawo bacinta, kamar yand ada zai nufi cewa wanda sunan sa Yahaya yayin da yayi nufin bashi littafi, sai cikin sallar sa ya ce: (ya Yahaya karbi littafi da karfi) yana niyyar fadakar da shi da ya karbi littafi ba wai da niyyar karanta kur’ani mai girma ba, to cikin farlantawa sallar sa ta baci, wannan kamar yanda yake a zahiri babu wani ishkali cikin sa.
Wasu daga manyan malamai a wannan zamani sun tafi kan cewa surar kur’ani kadau sun saukar da wasu misdakai daga lafuzza Mala’ika Jibrilu ya saukar da su kan zuciyar Annabi (s.a.w) saboda haka lafazi da ma’ana daga Allah matsarkaki suk, sannan kuma bai halasta a shafi lafuzzan kur’ani face cikin tsarki, kowacce sura ta sauka da bismilla, idan aka ce wajibi bayan fatiha a karanta sura lallai kammalar wannan sura na tare da karanta ta tare da bismillar ta, wajibin karanta kowacce sura cikakkiya hatta bismillar ta yana komawa zuwa ga wajabcin karanta lafuzzan surar kamar yanda ya kasance da niyyar hakaito ta baki daya hatta bismillar ta, a wnanan lokaci idan ya karanta bismilla ba da niyyar hakaito bismilla daga basmalolin surarin kur’ani a kebance ba, lallai ba zai zama ya gasgata cewa ya karanta bismilla daga wadancan kebantattun basmaloli ba, wajibi kansa idan bayanta ya karanta kebantacciyar sura kamar misalin suratu tauhid to bai zai zama za a kira shi da ya karanta cikakkiar suratul tauhid ba, kadai dai za a kirashi da ya karanta suratu tauhid ba tare da basmalar ta ba, saboda haka ba ta isarwa sakamakon tawayar ta tare da tafiya kan sharadin karanta cikakkiyar sura.
Sannan babban malami na wannan zamani ya nufi yin ishkali kan abin da mawallafin littafin Jawahirul kalam ya fada (ks) bayan wajabcin ayyana bismilla tare da ayyanuwar kebantacciyar sura ta yanda ya kafa dalili kan haka da wasu fuskoki: wani lokacin da da hujjar hanin tasiri niyya da nufi cikin zayyanewa da ma’anar niyya ba ta tasiri cikin zayyanewa a kiyasance kan murakkaban waje, wannan ta fuskar hukuntau da da hukuntawa cikin zayyanewa a wani lokacin kuma ta fuskar hanuwa da hana tsayuwa zayyanewa kan niyya da nufi. Bari dai karatu ya tabbatu da kowacce sur ace ta zo bayan wannan bismilla wacce take ba ayyananniya ba hakan ya kasantu ne sakamakon gasgatawar urifi da cewa shi ya karanta kammalliyar sura tare da bismilla duk da kasantuwar ba ta kasance ayyananniya ga wannan sura bari dai ta kasance sakakkiya ba tare da wani dabaibayi ba sai dai idan ya ayyana bismillar ga wata sura ne to a irin wannan hali ba ta isar wa ga wanin ta, a zai janye daga gareta wajibi ya sake dawo da bismilla, ka bibiya ka lura cikin maganganun guda biyu maganar mawallafin Jawahir da maganar mai yin Ishkali kansa.
Bai buya ba cewa makomar wannan sabani a hakika ya komawa ne ga cewa abin da aka umarni da shi cikin sallah lallai yana wajabta a karanta cikakkiyar sura bayan fatiha bisa wannan Magana bai halasta a rarraba da farko Kenan, sannan na biyu abin da yake wajibi cikin sallah cikin daukacin sura dabi’ar ta da tattaro tsakankanin daidaikun sa wanda yake kasantuwa da daya daga daidaikun sa, a wannan lokaci idan bismilla ta zama tati tarayya tsakanin dukkanin surori wajibi ne a zo da daukaci kulli din bismilla da ta tattaro tsakanin daidaikun ta a wannan sa’ili, kan wannan ne idan ya karanta bismilla ya zamanto bai yi nufin ayyananniyar bismillar wata sura ba kadai ya nufi hakaito saki babu kaidi da ta tattara tsakankanin basmaloli, to lallai hakika ya massala umarni da bismilla yanzu abin da ya rage masa shi ne masala umarnin sura saki ba kaidi banda bismilla, idan bayanta ya kawo daya daga sura to hakika ya sauke nauyin shari’a da yake wuyansa da cikakkiyar sura.
An yi iskali kan wannan fuska da cewa abin dayake ga kowacce sura vshi ne gundarin ta da kuma bismilla, saboda haka karanta sura bayani kan hakaito ta tare da bangaren da gundari kebantacce daga bismilla bawai kulli mai tattarowa ba, hakaitowar mai tattaro ga bismilla ba hakaitowa bane ga ainahin gundarin kebantacce daga bismilla ba, kan wannan bismilla da yake karanta ta zata kasance ba a karanta ta ba, ba a kuma hakaito bm ta kaka za a ce sauke nauyin da yake wuyansa a karanta cikakkira sura?
Da wani bayanin: hakika sunan kur’ani bai inganta kan mai tattarowa bisa la’akari da cewa abin da ya sauka ga Annabi (s.a.w) shi ne gundarin bangarori da yankuna kebantattu amma mai tattara to shi wani abu da yake bana hakika ba hankali ke ciro shi bai da wata samuwa bayan daidaiku, hikaya daga tsura kamar misali madubi ga mutum ba lazimta hakaito sauran mutane, abin da yake sammame a waje shi ne abu guda wanda ba shi ne aka nufi hakaitowa ba bisa kaddarawa, sannan abin da yake aka nufa ba shi a fili ba, abin daya faru bashi aka nufa sannan abin da aka nufa bashi ya faru ba, saboda abin da ya sauka gurin Annabi (s.a.w) shi ne ayyananne bawai abin damai tattarowa ba.
Wannan shi ne abin damalamin mu Sayyid Hakim (ks) ya tafi kan sa cikin sharhin sa Mumtamsakihi: j 6 sh 182 sai dai cewa kuma babban malamin mu Sayyid Ku’i (ks) cikin sharhin Urwatul Wuska: j 14 sh 334 ya ce: kamar yanda ka gani bacin wannan ra’ayi a bayyane yake
Cigaban bayani kan haka zai zo da yardar Allah, ku cigaba da bibiyar mu.Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- ?mai yasa mukeso musan Ahalulbait
- MENE NE YA SANYA AKA HAIFI ALI (AS) A CIKIN DAKIN KA’ABA
- FUSKOKIN DA AYAR GAFARTA ZUNUBI ZATA IYA KARBA
- SIRRIKAN ARAFAT
- Wasu takaitattun bincike da zasu amfanar da mumini da mumina.
- Shin asasin ilimummukan shi’a an samo su ne daga Ahlus-sunna
- sakafa da sakafantacce a mahangar muslunci
- Shin saukar kur’ani daga tajalli ne ko ko daga nisanta ne?
- Falsafa da siaysa acikin muslunci
- Ku tashi tsaye domin Allah