b Daga kowanne malami akwai hikima
lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Daga kowanne malami akwai hikima

Hikimomi da bayanai da maganganu suna da yawan gaske ya kamata mu yi riko da su saboda suna nuna mana ingantacciyar hanya wacce magaba suka bi ta, na umarceku da riko da maganganun malamai da hikimominsu da za su zo cikin wannan makalar tawa:

1-ba laifin ka bane don an haifeka talaka (Fol Jites)

2-duk ranar da kaga baka fuskanci kowacce irin matsala ba to ka tabbatar da cewa baka kan ingantacciyar hanya (Somi Fifiyakanada)

3-abubuwa uku domin samun tabbatar nasara: ka kasance mafi sani daga waninka, kayi aiki fiye da kowa, kayi tsammani kasa da abinda wasu ke iya samu (Wiliyam Shaksifaya)

4-idan ka cimma samun nasara ba wajibi kanka ka yi bayani yanda ka samu nasarar, amma idan ka fadi to kada ma ka kasance a wajen domin bada uzuri da kare faduwar (Adolfi Hitla)

5- kada ka kiyasta kanka da kowanne mutum a cikin duniya, idan aka aikata hakan to kana wulakanta kanka (Alan Satarayik).

6- rabauta bata nufin cewa koda yaushe kai ne kai ne a farko, sai dia cewa kafi baya (Bonin Bileya)

7-kowa da kowa na tunani cikin kawo canji a duniya, sai dia cewa babu mai tunani cikin sauya kansa (Liyo Tolsatawi)

8-imani da cewa kowa da kowa na da hatsari, na nufin lallai basu da hatsari sosai (Abraham Linkon)

9-idna wani yaji cewa shi bai tana yin kuskure a rayuwarsa ba, hakan na nufin shi bait aba gogayya da wani sabon abu a rayuwarsa (Albet Anashtayin).

10-abubuwan da a rayuwarka baka aikata su sune rashin amintuwa da wani tauye alkawari rusa alakoki karya zuciya sakamakon su basa haifar da sauti amma suna haddasa radadi mai yawan gaske (Shalez).

11-idna ka fara tace mutane kana ware da nagari da mugu, lallai hakan na nufin baka samu lokacin kaunarsu ba (AlamTariza).

12- wanda ya fadi bai ci nasara ba idan yayi murmushi sai ya kwacewa wanda yayi nasara dadin nasarar (Shaksifaya).

13- musibu sau da yawa sukan kasancewa rahama cikin rigar azaba (Shaksifaya).

14- tsaga hanyarka da murmushinka shi ya fiye maka zama alheri daga tsaga ta da takobinka (Shaksifaya)

15-mawadaci shine wanda ribarsa ta haura abinda yake kashewa, talaka shine wanda abinda yake kashewa ya haura ribar da yake samu (Halbat).

16-rayuwa ko dai ta kasance zazzafar fadi tashi ko kuma ba komai ba (Helin Kayilar).

17- babu wani da yafi talautuwa daga mutumin da ya wayi gari da rashin tabbas shine al’adarsa (Wiiyam Jamis)

Tura tambaya