sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- » Taskar Adduoi 3
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » KISSAR SOYAYYA
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- » Ta yaya za mu iya karbar ko dogaro da masdarin hadisi tareda cewa kwafin asalin masdarin wasu ba’arin malamanmu sun karbe shi ne da kyautata tsammani ba tareda sun san asalin marawaicin hadisin ba ko sun taɓa ganinsa
- Fikhu » BAHASUL KARIJUL FIKHU 19 RABIUS SANI 1441 H, JERANTAWA TSAKANIN FATIHA DA SURA DA TSAKANKANIN KALMOMINSU DA HARUFFANSU 47
- » Yanzu ba zaku yi duba zuwa ga Rakumi ba yaya aka halicce shi_ ina fuskar kamanceceniya
- » Wasikar Najashi
- » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- » NAU'UKAN HAJJI DA WASU BA'ARIN SIRRIKANSU
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Arziki da ni'ima_tareda Alkalamin Assayid Ali bn Husaini Alawi
- Tarihi » HASKE DAGA RAYUWAR SHUGABA KOMAINI
- » Zazzakar zuma kan falalar daren Lailatul Kadri
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
Mas'ala 35: baya halasta a karbi lada cikin koyar da karatun Fatiha da Surah aka cikin koyar da wajibai daga sallah amma zahirin magana cikin mustahabbai ya halasta a karba.
Ina cewa:cigaba kan bahasin da ya gabata cikin wajabcin koyan karatun Fatiha da sura, kadai maganar ta kasance cikin mai koyo sannan bai buy aba cewa asali cikinsa shi ne ilimi kuma shi yana daga ma'ani idafiya da take tsaka-tsaki tsakanin Alim da ma'alum, sannan shi muta'allim ya kasance daga wanda aka yi kari cikinsa aka tsago shi daga gareshi, ismul fa'ili daga gareshi shi ne mu'allim, ismul maf'uli kuma muta'allam, maganat tana cikin mu'allim malamin da yake koyarwar, shin ya halasta garsehi a mukamin koya da koyarwa ya karbi lada kan koyar da sura da Fatiha bari dai hatta kan koyar da sauran wajiban cikin sallah da juzu'anta, bari hatta mustahabbai daga gareta, da sauran wajibai na ainiya da kifa'iya, ibadiya da tawassuliya?
Malamai sunyi sabani sannan mas'alar mas'ala mai fuskoki hakika babban Malami Shaikul Ansari (KS)yayi ishara cikin littafin Almakasib da bayani dalla-dalla.
Amma sura ta farko: ta kebantu kan koyar sura da Fatiha cikin sallah cikin raka'o'in biyun farko hakika Mashhur daga malamai daga cikinsu har da mawallafin sun tafi kan rashin halacin karbar lada kan dukkanin wani aikin ibada ba wajibi, Muhakkikul Sani cikin Jami'ul Makasid a kitabul Ijara ya danganta hana karbar lada mudlakan ya zuwa bayani karara daga malamai ba tareda banbancewa tsakanin wajibul aini da kifa'I da ibadi da tawassuli.
Assayiudul Taba'taba'i cikin Arriyad: ya nakalto sabani cikin mas'alar, haka cikin magana jama'a daga malamai anyi ijma'I da dukkanin kashe-kashensa guda biyu Almuhassal da Mankul.
Hakika Mashhur sun yi riko da fuskoki dazasu iya karbar munakasha:
1- da farko dai ijma'in daya gabata kamar vyanda ka sani, zahiri ya kasance daga ijma'ul madraki, na biyu kuma kamar yanda aka nakalto sabani cikin mas'alar daga jama'a daga malamai, haka zalika an nakalto maganganu masu tarin yawa cikin mas'alar.
Na uku: kafa hujja ga maganganun da fuskoki masu sassabawa yana daga shiryarwa kan rashin samuwar ijma'i kan mas'alar, na hudu: yana daga dalili lubbi wanda ke riko da (kadarul mutayakkan) gwargwadon abinda kai yakini kansa shi yana kebantu da koyar da karatun Fatiha da sura, na biyar: hakan zai zama ya lazimta rashin samun dacewa tsakanin dalilul Kassi da dalilul Ammi.
2- lallai shi yana daga masadik (Akalul mali bil badili) cin haramtattun kudade sakamakon rashin tabbatuwa fa'idar kan ladan da malami yake karba.
Anyi ishkali kansa: da hani kan haka, idan ya kasance maudu'in ingantacciyar farlantawa da kaddara a shari'ance da hankali dangane da mai bayar da ladan wanda shi ne mai koyon cikin mukami ta yanda manufarsa shi ne ya koyi karatun Fatiha da sura domin inganta sallarsa hakan nema ya sanya shi bada lada kan koyo wanda hakan ya daga abinda hankali da shari'a suke farlanta shi kuma baya daga cikin cin dukiya ta hanyar haramun ga malami, ka lura.
3-karbar lada kan koyar wajibai yana cin karo da iklasi da tsarkake aiki don Allah ta'ala.
Anyi ishkali kan wannan magana: da farko dai rashin gangarar hakan kan tawasulliyat domin cikinsu babu sharadin yi domin Allah da har zai zama ya ci karo tareda iklasi.
Na biyu: yana hukunta hani cikin mustahabbai tareda maginar Mashhur kan halascin karbar lada cikin koyar da su.
Na uku: wurin da yawan malamai hakan ya halasta da maunfar abinda ya jawo hakan kamar misalin wanda yake alwala da ruwan sanyi a lokacin zafi halascin karbar ladan baya cin karo tareda iklasi.
Na hudu: baya halasta a karbi lada kan ayyukan wajibai saboda babu banbanci wajabci ya kasance ne daga aini ko kifa'I ibadi ko tawassuli yana wajabta kasantuwar aikin wajibi da abinda Allah yayi umarni da shi ya kasance daga Allah matsarkaki, ma'ana Allah ya cancanci wannan aiki na wajibi shi ne mamallakinsa, babu iko ga mukallafi ya mallaka wannan aiki ga wanin Allah, ta kaka zai bada lada ga malamin da yake koya masa, ta yaya malami zai karbi lada kan abinda ba mallakarsa ba, mika haja da karbar kudin haja baya halasta cikin kayan haya, sannan ita hayar zata kasance gurbtacciya domin ta kasance amfani da kayan da ba naka ba.
Anyi ishkali kansa: da kasancewar wajabcin Allah yana hukunta kasantuwar aiki ya cancantu ga Allah, wannan farkon zance ne kuma tana daga zancen da babu dalili kansa hananne ne domin dalili bai tsayu kansa a hankalce ko a shari'ance ko a al'adance.
Na biyar: hakika wajabcin aiki daga Allah matsarkaki yana wajabta faduwa da watsi da kudi kuma baya daga abinda ake ake bada kudi a kansa, a wannan lokaci da fadar da girmama shi daga nan kuma baya halasta a karbi lada kan wannan wajibi domin baya daga abinda ake bada kudi kansa, sai karbi kudi kansa ya zama daga cin kudi ta hanyar haramun, saboda dai ita cinakayya tana kasance cikin yarda daga bangare biyu cikin dukiya daga abinda mutane suke karkata zuwa gareshi
(رأيت الناس قد مالوا إلى من عنده مال، ومن ليس له مال فإنّ الناس عنه قد مالوا)
Na ga mutane sun karkta zuwa ga wanda yake da dukiya, sannan na ga sun kauracewa wanda bai da kudade.
Saboda haka ya halasta cikin wajibai daga babin Amru bil ma'aruf a tilasta malami ya koyar tareda cewa baya so ransa bai kaun.
Anyi ishkali kan wannan magana: da farko bai halasta hananne ne yana kuma daga cikin abinda babu dalili kansa a shari'ance da hankalce da al'adance, tsuran halasci tilastawa shi kai daga babin umarni da kyakkyawa yayi cikar sharuddansa baya wajabta karbar haramcin karbar lada da kuma kasance karbar ladan cin dukiya ne ta hanyar haramun.
Ance: hakika wajabcin Allah cikin abinda yayi umarni da shi yana daga abinda yake wajabta kore ikon mukallafi kan wajibi, domin shi wajibin wajibi ne na Allah ba na mukallafi ba ne da har zai kasance karkashin mallakarsa da ikonsa da tasarrufinsa, idan ya nufi son karbar lada kansa lallai zai kasance yayi tasarrufi cikin abinda ba mallakarsa yayi gasabi kenan, daga nan ne daukar hayar zata gurbata saboda ta gangaro daga wanda bai da mallaka.
Anyi ishkali kansa: wajibin shari'a kadia yana kore mallaka da iko na taklifi ne koma bayan iko na al'ada wanda ake la'akari da shi cikin ingancin bada haya koma bayan taklifiya, ka lura, ita wannan mas'ala mas'ala ce ta magina daga manya-manyan malamai daga cikin wanda yake ganin lazimci tsakanin mallakar biyu cikin ingancin da rashinsa.
Wasu ba'ari sun kafa dalili kamar yanda yake cikin littafin Miftahul Karama kan rashin ingancin kwadagon kan wajibul mudlak da wata fuskar ta daban: shi ne cewa: rashin rattabuwar hukuncin kwadago kansa da koruwar ma'luli daga cikin abinda yake nuni kan koruwar illa, kamar gurbatar na biyu yana daga abinda yake nuni kan gurbatar na farko da ya gabata kamar yanda yake cikin kiyasul istisna'i, idan rattabuwar hukuncin kwadago bai yiwu ba kan wannan kwadago to wannan yana nuni kan gurbatar kwadagon.
Cikin wannan mukami: da farko: yiwuwar sauke zimma sauke nauyi baya rattabuwa kan karbar lada kan koyar da wajiban addini, yana sauke zimmarsa daga lada cikin mukamin aiki.
Na biyu: sakamakon rashin zobaita (Al'ikalatu)
Na uku: rashin yiwuwar jinkiri.
Na hudu: rashin iko da mallaka kan mai bada kwadago cikin samarwa da rasarwa.
Sai dai cewa anyi ishkali kansa: da cewa koruwar na farko da na biyu bai kasance zahiri ba da farko kuma babu dalili kansa tareda yafi fadada, na biyu kamar yanda yake cikin kwadago daga waliyyi ya zuwa halkin karamin yaro babu maslaha ga karamin yaro cikin sauke zimma da zobaita.
Hakama na uku: koruwarsa bata bayyanu ba sakamakon rashin dalili kansa, hakama koruwar na hudu sai dai idan ya kasance da ma'anar rashin halascin aiki, amma na biyar hakika rashin ikon mai dan kwadago cikin samarwa daga masadir da ake bukata, saboda me yasa bai kasance mai iko ba lallai dalili da aka kafa hujja da shi shi ne abinda akai da'awa, saboda idan kwadagon ya inganta to dan kwadago ya samu dama da iko kan wanda ya dauke shi kwadago kan ya koya masa Fatiha da sura, amma rashin iko kan dan kwadago cikin rasarwa lallai ya tabbatu sai dai cewa baya nuni kan gurbata, hakika daukar kwadago kan aikin halas baya hukunta iko kan lada cikin rashi tareda cewa ingantacce ne.
Sakamakon kasantuwar dukkanin wadannan fuskoki zasu iya karbar munakasha sai wasu adadi daga manyan malamai sukayi ishkali cikin wannan hukunci da aka ambata da cewa baya halasta a karbi lada cikin ayyuka wajibai.
Na'am idan muka samu aikin kyauta daga dalilan wajabci da suke da'awar hakan kan koyar da jahili ko fahimta daga wajabci daga kasancewa wajibi kan koyo wani hakki ne daga hakkoki da yanayin yake cancanta kan mai aiki da aka dauka kwadago kyauta, kamar yanda akayi da'awar dangane shiryar jana'izar mamaci da koyar da jahili, sai dai cewa ayyana wannan ma'ana yana bukatuwa ludufi daga basira har a samu damar tsamon hakan daga dalili, Assayid Hakim (K) ya tafi kan cewa jogo cikin dalili shi ne ijma'i da ya kullu kan wajabcin koyar da hukunce-hukunce kyauta a mas'alolin da sukafi bijirowa.
Za mu cigaba da yardar Allah ta'ala.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- KARIJUL FIKHU 16 MUHARRAM 1441 H- YA HALASTA YIN UDULI DAGA SURA ZUWA WATA CIKIN ZABI MATUKAR BA AKAI GA KARANTA RABI INBANDA FATIHA DA IKLAS
- bayanin annabta
- Matsalolin matasa
- MASH'ARUL HARAM
- Wasikar Najashi
- MALAMAI MAGADA ANNABAWA_TARIHIN SHAIK JAFAR TUSTARI.
- Taskar Adduoi 2
- Manzon Allah (s.a.w) malami ne kuma mai ceto ne
- Bakon dakin Allah
- Falsafa da siaysa acikin muslunci