b SADAUKARWA - SIRRIKAN AIKIN HAJJI DA ZIYARA
فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ SADAUKARWA
■ DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI
■ FASALI NA FARKO : MALHAMOMI NA FARI GAME DA
■ FASALI NA BIYU
■ FASALI NA UKU
■ DAGA FALSAFAR HAJJI CIKIN ALQUR'ANI
■ DAGA CIKIN SIRRIN AYAR HAJJI
■ KUFAIFAYIN HAJJI DA UMARA CIKIN DUNIYA DA LAHIRA KAMAR YADDA YA ZO CIKIN HADISAI
■ JIKKANTUWAR HAJJI GA ASALAN ADDINI
■ HAJJIN JAZZURU(RAQUMI) DA HAJJIN USFURI(TSATSTSEWALA
■ FASALI NA HUDU
■ DAGA SIRRIKAN HARAMIN MAKKA
■ Daga cikin sirrikan miqatai
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN MAKKA MAI KARAMACI DA MASALLACIN HARAMI
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN DAKIN KA'ABA MAI DARAJA
■ DAGA SIRRIKAN DUTSEN HAJARUL ASWAD
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN MUQAMU IBRAHIM
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN HADIMU DA WANDA AKE LAZIMTA
■ DAGA CIKIN SIRRKAN HAIMA (DAKIN) ISMA'IL(AS)
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN MUSTAJAR DA RUKUNUL YAMANI
■ DALILIN SHAFAR RUKUNUL YAMANI
■ FALALAR MUSTAJAR DA LADUBBANSA
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN RIJIYAR ZAMZAM
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN DUTSEN SAFA DA DUTSEN MARWA
■ SIRRIKAN HAJJI WAJEN IMAMU SADIQ(AS)
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN MIQATI
■ FASALI NA BIYAR
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN HAJJI
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN TALBIYYYA(FAXIN LABBAIKA
■ DAGA SIRRIKAN BARIN ABUBUWAN DA AKA HARAMTA
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN XAWAFI
■ DAGA CIKIN FALSAFAR XAWAFI
■ Daga cikin falsafar xawafin nisa'i
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN SALLAR XAWAFI
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN SA'AYI
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN SIRRIKAN SAISAYE DA ASKI
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN TARWIYYA
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN ARAFAT
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN MAHS'ARUL HARAM
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN MINA
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN JIFAN JAMARAT
■ DAGA CIKIN SIRKAN HADAYA
■ DAGA CIKIN SIRRIKAN IBADUN CIKIN HAJJI
■ FASALI NA SHIDA
■ ku cika hajji da umara
■ XAWAFIN BANKWANA DA LADUBBANSA
■ KARBUWAR HAJJI DA HASKENSA
■ ADADIN HAJJIN DA ANNABI YA YI DA UMARARSA
■ HAJJIN ANNABAWA
■ TSUGUNARWAR DA IBRAHIM (AS) YA YIWA XANSA DA MATARSA A GARIN MAKKA
■ XAGA HARSASHIN GININ XAKIN KA'ABA DA HANNUN IBRAHIM DA ISMA'IL(AS)
■ QISSAR YANKAN IBRAHIM GA XANSA ISMA'IL{AS}
■ KHATMA
■ CIKIN ZIYARAR ANNABI MAFI GIRMA MUHAMMADU DA IYALANSA TSARKAKA.
■ DAGA CIKIN LADUBBAN BIRNIN MADINA HASKAKKA.
■ DAGA CIKIN FALALOLIN ZIYARA DA SIRRIKANTA
■ DANGANTAKAR MANZON ALLAH(S.A.W) DA AL'UMMA

SADAUKARWA

YA ZUWA ANNABAWAN ALLAH DA WASIYYANSU DA MAGADANSU DAGA MALAMAI NAGARGARU YA ZUWA GA SARKIN ALHAZAI A KOWANNE TARON HAJJI YA ZUWA GA WANDA ZAI CIKA QASA DA ADALCI DA DAIDAITO BAYAN CIKARTA DA ZALUNCI DA DANNIYA YA ZUWA GA QUXUBIN DUNIYAR RASHIN TABBAS SAHIBUL ASRI WAZ-ZAMAN ALMAHADI MUNTAZAR WANDA ZAI DA DAWO YA KAWO GYARA WANDA YA KE DAGA ZURIYAR MANZON ALLAH(SAW) ALLAH YA GAGGAUTA BAYYANARSA.

YA ZUWA MAHAJJATAN XAKIN ALLAH MA'ABOTA ZIYARA KABARIN MANZON ALLAH(SAW) DA FATIMA TARE DA `YA`YAYENTA UKU TSARKAKA (AS) DA SAHABBAN ANNABI MASU KARAMCI DA SUKE KWANCE A MAQABARTAR BAQI'A ALGARQAD DA TSARKAKA DA SUKE KWANCE A MAQABARTAR MU'ALALLA DA KE MAKKA MAI KARAMCI.

INA GABATAR DA WANNAN XAN KARAMIN KOKARI NAWA MAI SUNA (SIRRIKAN HAJJI DA ZIYARA) INA FATAN QARBUWA DA ADDU'A DA CETO WAJENKU.

 

ADIL XA GA SAYYID ALAWI

HAUZATUL QUM MAI TSARKI

SHEKARA TA 1430 HIJRI.