■ MUKAMI NA FARKO: CIKIN ZARGIN FUSHI DAGA LITTAFIN ALLAH DA SUNNA
■ FUSHI MABUDIN DUKKANIN SHARRI
■ MUKAMI NA BIYU
■ CIKIN HAKIKANIN FUSHI
■ KASHE-KASHEN MUTANE CIKIN FUSHI
■ MUKAMI NA UKU: SABUBBAN FUSHI A WURIN MUTUM
■ MUKAMI NA HUDU: ALAMOMIN FUSHI
■ MUKAMI NA BIYAR: TA YAYA ZAMU MAGAN CE MATSALAR FUSATA
■ MAGAN CE MATSALAR FUSHI A ILIMAN CE DA
■ AIKACE
■ HAKURI DA DANNE FUSHI DA YIN AFUWA DAGA CIKIN KUR’ANI MAI GIRMA
■ MUKAMI NA SHIDA CIKIN HAKURI DA DAURIYA
■ MUKAMI NA BAKWAI CIKIN DANNE FUSHI
■ MUKAMI NA TAKWAS: FALALAR HAKURI CIKIN DAUSAYIN RIWAYOYI
■ MUKAMI NA GOMA: NASIHOHI DA KISSOSHI KAN DANNE FUSHI DA KUMA YIN HAKURI
■ KOMAWA KAN BAYANIN FARKO
■ MUKAMI NA GOMA SHA BIYU: CIKIN BANGARORIN ILIMI NA DABAN CIKIN MAGAN CE MATSALAR FUSHI
■ MUKAMI NA GOMA SHA UKU:
■ MUKAMI NA GOMA SHA HUDU: CIKIN BAYANIN MIKDARIN DA YA HALASTA A YI FUSHI DA HUCE HAUSHI CIKINSA CIKIN BAYANI SINFOFIN MUTANE A CIKIN FUSHI
- KIBIYOYIN RADDI KAN WUYAN WAHABIYAWA
- CIKIN HALLARAR ALHERI
- HUJJOJIN HALASCIN YIN TAKIYYA A MUSLUNCI DAGA MAHANGAR MANYAN MALAMAI GUDA BIYU
- FARKAR DA MAI BACCI CIKIN TABBATUWAR GANIN IMAM KA'IM A.S
- ALAMOMIN ANNABI CIIKIN KUR'ANI MAI GIRMA
- HAKURI DA FUSHI
- Bada'u tsakanin hakika da kagen makiya
- FALALAR DAREN LAILATUL KADRI
- WAHABIYANCI A TSAKANIN GUDUMA DA
- HASKEN SASANNI CIKIN SANIN ARZIKI
- AQIDUN MUMINAI
- FATIMA TAGAR HASKAYE
- SIRRIKAN AIKIN HAJJI DA ZIYARA
- TARBIYYAR IYALI A MAHANGAR ALKUR'ANI DA AHLULBAITI
1-Allah madaukaki ya ce:
{إِذْ جَعَلَ الَّذِينَ كَفَرُوا فِي قُلُوبِهِمُ الْحَمِيَّةَ حَمِيَّةَ الْجَاهِلِيَّةِ فَأَنْزَلَ اللَّهُ سَكِينَتَهُ عَلَى رَسُولِهِ وَعَلَى الْمُؤْمِنِينَ وَأَلْزَمَهُمْ كَلِمَةَ التَّقْوَى وَكَانُوا أَحَقَّ بِهَا وَأَهْلَهَا وَكَانَ اللَّهُ بِكُلِّ شَيْءٍعَلِيماً} سورة الفتح:26 .
Yayin da wadanda suka kafirce suka sanya kabilanci irin na jahiliya a cikin zukatan su sai Allah ya saukar da nutsuwarsa kan Manzonsa da muminai ya lazimta musu Kalmar takawa sun kasance mafi cancantuwa da ita kuma ahalinta Allah ya kasance masanin komai.
Hananar kabilanci na nufin daga hanci da fushim hakika Allah ya zargi kafirai daga abind aya gangaro daga garesu daga hananar kabilancin jahiliya da ya gangaro daga fushi gurbatacce da jin izza da sabo, da daga hanci daga karbar gaskiya, ya kuma yabawa muminai daga abin da ya ni’imta su da shi daga nutsuwa wacce ya saukar kan manzonsa da muminai daga mabiyansa da sahabban sa.