Manzon Allah a cikin Madina Munawwara bayan hijira

 

 36- gina masallacin Kubba masallacin tak'wa:

 (لَمَسْجِدٌ أُسِّسَ عَلَى التَّقْوى مِنْ أَوَّلِ يَوْمٍ أَحَقُّ أَنْ تَقُومَ فيهِ فيهِ رِجالٌ يُحِبُّونَ أَنْ يَتَطَهَّرُوا وَاللهُ يُحِبُّ الْمُطَّهِّرينَ )[1]

Tabbas masallacin da Aka gina shi kan tsoran Allah tun farkon yini shi ne yafi dacewa ka tsayu cikin sa cikin sa akwai mazaje da suke kaunar tsarkakuwa Allah yana son masu tsarkakuwa.

37- kulla `yan'uwantaka tsakanin Muhajirun da Ansar:

 (وَالَّذينَ تَبَوَّوُا الدّارَ وَالاْيمانَ مِنْ قَبْلِهِمْ يُحِبُّونَ مَنْ هاجَرَ إِلَيْهِمْ وَلا يَجِدُونَ في صُدُورِهِمْ حاجَةً مِمّا أُوتُوا وَيُوْثِرُونَ عَلى أَنْفُسِهِمْ وَلَوْ كانَ بِهِمْ خَصاصَةٌ وَمَنْ يُوقَ شُحَّ نَفْسِهِ فَأُولئِکَ هُمُ الْمُفْلِحُونَ )[2] .

 Wadanda suka zaunar da gidajensu ga muslunci da imani gabaninsu suna son wanda ya yi hijira zuwa gare su basu jin wata bukata cikin kirazansu daga abin da aka basu kuma suna fifita wasu kansu ko da kuwa suna cikin tsananin bukata duk wanda aka tseratar da shi daga rowar ransa wadannan sune rabautattu.

38-juya Alkibla daga masallacin Al'aksa ya zuwa Ka'aba mai daraja:

 (سَيَقُولُ السُّفَهاءُ مِنَ النّاسِ ما وَلّاهُمْ عَنْ قِبْلَتِهِمُ الَّتي كانُوا عَلَيْها قُلْ للهِ الْمَشْرِقُ وَالْمَغْرِبُ يَهْدي مَنْ يَشاءُ إِلى صِراطٍ مُسْتَقيمٍ * وَكَذلِکَ جَعَلْناكُمْ أُمَّةً وَسَطاً لِتَكُونُوا شُهَداءَ عَلَى النّاسِ وَيَكُونَ الرَّسُولُ عَلَيْكُمْ شَهيداً وَما جَعَلْنَا الْقِبْلَةَ الَّتي كُنْتَ عَلَيْها إِلّا لِنَعْلَمَ مَنْ يَتَّبِعُ الرَّسُولَ مِمَّنْ يَنْقَلِبُ عَلى عَقِبَيْهِ وَإِنْ كانَتْ لَكَبيرَةً إِلّا عَلَى الَّذينَ هَدَى اللهُ وَما كانَ اللهُ لِيُضيعَ إيمانَكُمْ إِنَّ اللهَ بِالنّاسِ لَرَوُفٌ رَحيمٌ * قَدْ نَرى تَقَلُّبَ وَجْهِکَ فِي السَّماءِ فَلَنُوَلِّيَنَّکَ قِبْلَةً تَرْضاها فَوَلِّ وَجْهَکَ شَطْرَ الْمَسْجِدِ الْحَرامِ وَحَيْثُ ما كُنْتُمْ فَوَلُّوا وُجُوهَكُمْ شَطْرَهُ )[3] .

Wawaye zasu ai su ba a juyar da su daga Alkibla da kasance kanta a da ba kace mahudar rana da mafadarta duka na Allah yana shiryar da wanda ya so zuwa tafarki madaidaici* kuma kamar wancan ne muka sanya al'umma tsakatsaki domin ku kasance shaidu kan al'umma shi kuma Manzo ya zama shaida kanku kuma bamu sanya Alkiblar da ka kasance kanta ba sai domin mu san wanda zai bi Manzo daga wanda zai juya kan bayansa lallai tana da girma face ga wadanda Allah ya shiryar Allah bai kasance mai tozartar da imaninku ba lallai Allah mai tausayin mutane da jin kansu ne. 

(وَمِنْ حَيْثُ خَرَجْتَ فَوَلِّ وَجْهَکَ شَطْرَ الْمَسْجِدِ الْحَرامِ وَإِنَّهُ لَلْحَقُّ مِنْ رَبِّکَ وَمَا اللهُ بِغافِلٍ عَمّا تَعْمَلُونَ * وَمِنْ حَيْثُ خَرَجْتَ فَوَلِّ وَجْهَکَ شَطْرَ الْمَسْجِدِ الْحَرامِ وَحَيْثُ ما كُنْتُمْ فَوَلُّوا وُجُوهَكُمْ شَطْرَهُ )[4] .

 Kuma daga inda ka fito sai ka juyar da fuskarka zuwa masallacin Harami tabbas shi gaskiya ne daga ubangijinka kuma Allah bai kasance mai gafala daga abin da kuke aikatawa ba* kuma ta inda ka fito ka juyar da fuskarka ga masallacin Harami kuma duk inda kuka kasance ku juya fuskarku gare shi wajensa.

39-Masallacin Diraru da bayyanar munafunci cikin ba'arin wasu daga Sahabbai:

 (وَالَّذينَ اتَّخَذُوا مَسْجِداً ضِراراً وَكُفْراً وَتَفْريقاً بَيْنَ الْمُوْمِنينَ وَإِرْصاداً لِمَنْ حارَبَ اللهَ وَرَسُولَهُ مِنْ قَبْلُ وَلَيَحْلِفُنَّ إِنْ أَرَدْنا إِلاَّ الْحُسْنى وَاللهُ يَشْهَدُ إِنَّهُمْ لَكاذِبُونَ * لا تَقُمْ فيهِ أَبَداًأَ فَمَنْ أَسَّسَ بُنْيانَهُ عَلى تَقْوى مِنَ اللهِ وَرِضْوانٍ خَيْرٌ أَمْ مَنْ أَسَّسَ بُنْيانَهُ عَلى شَفا جُرُفٍ هارٍ فَانْهارَ بِهِ في نارِ جَهَنَّمَ وَاللهُ لا يَهْدِي الْقَوْمَ الظّالِمينَ * لا يَزالُ بُنْيانُهُمُ الَّذي بَنَوْا ريبَةً في قُلُوبِهِمْ إِلّا أَنْ تَقَطَّعَ قُلُوبُهُمْ وَاللهُ عَليمٌ حَكيمٌ )[5] .


kuma wadanda suka riki masallaci domin cutarwa da kafircewa da raba tsakanin Muminai da fakewa ga wanda ya yaki Allah da Manzonsa gabani tabbas zaus rantse  babu abin da muke nufi sai kyakkyawan aiki kuma Allah shaida lallai sun karya suke*kada kada tsaya cikin sa  har abada shin wanda aka assasa gininsa  kan tsoran Allah da neman yardarsa  shi ne mafi alheri  ko kuma masallacin da aka gina kan bakin rami mai ruftawa sai ya rufta da shi cikin wutar Jahannama kuma Allah baya shiryar da mutane Azzalumai* ginin da suka gin aba zai gushe ba  abin kokwanto cikin zukatansu sai dai idan zukatansu sun yayyanke Allah masani ne mai hikima.

[1] ()  التوبة : 108.

[2] ()  الحشر: 9.

[3] ()  البقرة : 142 ـ 144.

[4] ()  البقرة : 148 ـ 149.

[5] ()  التوبة : 109 ـ 110.