MANZO DA MA'ABOTA LITTAFI


 


Wadanda Kur'ani yake kira da Ahlulil-kitab ma'abota littafi ba kowane illa Yahudawa da Nasara, hakika an aiko da littafi Attaura ga Yahudawa shi kuma littafin Linjila ga Nasara Kiristoci, kuma suna da matsayu daga musulmai daga cikin mafi bayyanar matsayarsu shi ne abin da wannan aya mai daraja ta tabbatar cikin fadinsa madaukaki: 


 (لَتَجِدَنَّ أَشَدَّ النّاسِ عَداوَةً لِلَّذينَ آمَنُوا الْيَهُودَ وَالَّذينَ أَشْرَكُوا وَلَتَجِدَنَّ أَقْرَبَهُمْ مَوَدَّةً لِلَّذينَ آمَنُوا الَّذينَ قالُوا إِنّا نَصارى ذلِکَ بِأَنَّ مِنْهُمْ قِسِّيسينَ وَرُهْباناً وَأَنَّهُمْ لا يَسْتَكْبِرُونَ )[1] .


 Hakika zaka samu mafi tsananin kiyayya ga ma'abota imani sune Yahudawa da Mushrikai da suka yi shirki da Allah kuma hakika zaka samu mafi kusantarsu a cikin nuna soyayya ga ma'abota imani sune wadanda suka ce lallai mu Nasara ne wancan haka sabida lallai cikin su akwai Kissawa da Ruhbaniya cikin su kuma lallai su basa yin girman kai.


Maudu'in duk da cewa shi ne matsayar Manzo mafi girma (s.a.w) tare da ma'abota littafi, sai dia cewa kuma babu laifi muyi ishara zuwa wasu ba'arin matsayu dangane da addinin muslunci da Musulmai a farko-farkon muslunci karkashi take guda biyu:


83-kiyayyarsu ga musulmai da Manzo mafi girma (s.a.w):


 (ما يَوَدُّ الَّذينَ كَفَرُوا مِنْ أَهْلِ الْكِتابِ وَلاَ الْمُشْرِكينَ أَنْ يُنَزَّلَ عَلَيْكُمْ مِنْ خَيْرٍ مِنْ رَبِّكُمْ )[2] .


Wadanda suka kafirce daga ma'abota littafi da Mushrikai basu kaunar a saukar muku da alheri daga ubangijinku.


 


(وَدَّ كَثيرٌ مِنْ أَهْلِ الْكِتابِ لَوْ يَرُدُّونَكُمْ مِنْ بَعْدِ إيمانِكُمْ كُفّاراً حَسَداً مِنْ عِنْدِ أَنْفُسِهِمْ مِنْ بَعْدِ ما تَبَيَّنَ لَهُمُ الْحَقُّ )[3] .


 Da yawa daga ma’abota littafi sunyi burin ace sun mayar da baya bayan imaninku ku zama Kafirai saboda hassada daga rayukansu bayan gaskiya ta bayyana a gare su.


(وَلَنْ تَرْضى عَنْکَ الْيَهُودُ وَلاَ النَّصارى حَتّى تَتَّبِعَ مِلَّتَهُمْ )[4] .


 Har abada Yahudu da Nasara ba zasu taba yarda da kai har sai kabi addininsu.


(وَلَئِنْ أَتَيْتَ الَّذينَ أُوتُوا الْكِتابَ بِكُلِّ آيَةٍ ما تَبِعُوا قِبْلَتَکَ )[5] .


 Ko da ka zowa wadanda aka zowa da littafi da kowacce aya ba zasu bi Alkiblarka ba


(وَدَّتْ طائِفَةٌ مِنْ أَهْلِ الْكِتابِ لَوْ يُضِلُّونَكُمْ )[6] .


 Wani bangare daga ma’abota littafi sun yi burin su batar da ku.


(أَ لَمْ تَرَ إِلَى الَّذينَ أُوتُوا نَصيباً مِنَ الْكِتابِ يَشْتَرُونَ الضَّلالَةَ وَيُريدُونَ أَنْ تَضِلُّوا السَّبيلَ * وَاللهُ أَعْلَمُ بِأَعْدائِكُمْ )[7] .


 Shin baka ga wadanda a zowa da wani nasibi daga littafi suna suna sayen bata suna kuma son ku bata daga barin hanya*kuma Allah shi ne mafi sanin Makiyanku.


(لَتَجِدَنَّ أَشَدَّ النّاسِ عَداوَةً لِلَّذينَ آمَنُوا الْيَهُودَ وَالَّذينَ أَشْرَكُوا)[8] .


 Hakika zaka samu mafi tsananin kiyayya ga ma’abota Imani sune Yahudu da Mushrikai.


84-sashensu zuwa ga sashe suna kiyayya da juna:


 (وَقالَتِ الْيَهُودُ لَيْسَتِ النَّصارى عَلى شَيْءٍ وَقالَتِ النَّصارى لَيْسَتِ الْيَهُودُ عَلى شَيْءٍ)[9] .


 Kuma Yahudu suka ce Nasara basa bakin komai Nasara suka ce Yahudu basa bakin komai.


85-kafircinsu ga ayoyin da kauracewa gaskiya:


 (وَلَمّا جاءَهُمْ رَسُولٌ مِنْ عِنْدِ اللهِ مُصَدِّقٌ لِما مَعَهُمْ نَبَذَ فَريقٌ مِنَ الَّذينَ أُوتُوا الْكِتابَ كِتابَ اللهِ وَراءَ ظُهُورِهِمْ كَأَنَّهُمْ لا يَعْلَمُونَ )[10] .


 Yayin da Manzo ya zo musu daga wurin Allah yana gasgata abin da yake tare da su sai wani bangare daga mutanen da aka zowa da littafi suka yi watsi da littafin Allah bayansu kai kace basu sani ba.


(يا أَهْلَ الْكِتابِ لِمَ تَلْبِسُونَ الْحَقَّ بِالْباطِلِ وَتَكْتُمُونَ الْحَقَّ )[11] .


 Yaku ma’abota littafi mene ne ya sanya kuke cudanya gaskiya da karya kuma kuna boye gaskiya.


(قُلْ يا أَهْلَ الْكِتابِ هَلْ تَنْقِمُونَ مِنّا إِلّا أَنْ آمَنّا بِاللهِ)[12] .


 Kace yaku ma’bota littafi babu abin da ya sanya kuke kuke ganin laifinmu face don mun yi Imani da Allah.


راجع : آل عمران : 98 و99 و70.


86-cikin ba’arinsu ma’bota littafi zaka samu amana da alheri:


 (الَّذينَ آتَيْناهُمُ الْكِتابَ يَتْلُونَهُ حَقَّ تِلاوَتِهِ أُولئِکَ يُوْمِنُونَ بِهِ )[13] .


Wadanda muka zowa da littafi suna karanta shi hakikanin karatunsa wadannnan sune suka yi Imani da shi


(وَمِنْ أَهْلِ الْكِتابِ مَنْ إِنْ تَأْمَنْهُ بِقِنْطارٍ يُوَدِّهِ إِلَيْکَ وَمِنْهُمْ مَنْ إِنْ تَأْمَنْهُ بِدينارٍ لا يُوَدِّهِ إِلَيْکَ إِلّا ما دُمْتَ عَلَيْهِ قائِماً)[14] .


 Daga cikin ma’abota littafi akwai wanda idan ka aminta shi da dinare zai sauke shi zuwa gareka akwai kuma daga gare su wanda idan ka aminta da shi da dinare ba zai sauke shi zuwa gareka sai idan ka dawwwama tsaye a kansa.


(لَيْسُوا سَواءً مِنْ أَهْلِ الْكِتابِ أُمَّةٌ قائِمَةٌ يَتْلُونَ آياتِ اللهِ آناءَ اللَّيْلِ وَهُمْ يَسْجُدُونَ * يُوْمِنُونَ بِاللهِ وَالْيَوْمِ الآْخِرِ وَيَأْمُرُونَ بِالْمَعْرُوفِ وَيَنْهَوْنَ عَنِ الْمُنْكَرِ وَيُسارِعُونَ فِي الْخَيْراتِ وَأُولئِکَ مِنَ الصّالِحينَ )[15] .


 Ba kala daya bai daya suke ba daga ma’abota littafi akwai mutane tsayayyu suna karanta ayoyin Allah tsakiyar dare su suna masu sujjada* suna Imani da Allah da ranar lahira suna umarni da kyakkyawa suna hani ga barin mummuna suna suan tsere da juna cikin ayyukan alheri wadannan suna daga Salihai.


(وَالَّذينَ آتَيْناهُمُ الْكِتابَ يَفْرَحُونَ بِما أُنْزِلَ إِلَيْکَ )[16] .


 Kuma wadanda muka zo musu da littafi suna farin ciki da abin da aka saukar zuwa gareka.


راجع : المائدة 82 ـ 84، القصص : 52 ـ 55، العنكبوت : 47.


87-lada ga Salihai daga cikin su:


 (وَالَّذينَ هادُوا وَالنَّصارى وَالصّابِئينَ مَنْ آمَنَ بِاللهِ وَالْيَوْمِ الآْخِرِ وَعَمِلَ صالِحاً فَلَهُمْ أَجْرُهُمْ عِنْدَ رَبِّهِمْ وَلا خَوْفٌ عَلَيْهِمْ وَلا هُمْ يَحْزَنُونَ )[17] .


 Kuma wadanda suka tuba da kuma Nasara da Sabi’awa wanda yayi Imani da Allah da ranar lahira ya kuma yi aiki na kwarai ladansu yana ga ubangijinsu babu tsoro kansu kuma ba zasu yi bakin ciki ba.


(وَلَوْ أَنَّهُمْ آمَنُوا وَاتَّقَوْا لَمَثُوبَةٌ مِنْ عِنْدِ اللهِ خَيْرٌ لَوْ كانُوا يَعْلَمُونَ )[18] .


Da ace sun yi Imani sun kuma ji tsoran Allah tabbas sakamako daga Allah shi ne mafi alheri da sun kasance suna sani. 


(فَإِنْ آمَنُوا بِمِثْلِ ما آمَنْتُمْ بِهِ فَقَدِ اهْتَدَوْا)[19] .


Idan suka yi Imani da misalin abin da kuka Imani da shi hakika sun shiriya. 


(وَقُلْ لِلَّذينَ أُوتُوا الْكِتابَ وَالاْمِّيِّينَ أَأَسْلَمْتُمْ فَإِنْ أَسْلَمُوا فَقَدِ اهْتَدَوْاوَلَوْ أَنَّهُمْ فَعَلُوا ما يُوعَظُونَ بِهِ لَكانَ خَيْراً لَهُمْ وَأَشَدَّ تَثْبيتاً * وَإِذاً لآَتَيْناهُمْ مِنْ لَدُنّا أَجْراً عَظيماً)[20] .


 Ka gayawa wadanda aka zowa da littafi da Ummiyun shin kun sallama idna sun sallama hakikak sun shiriya da ace su sun aikata abin da aka yi musu wa’azi da shi da ya kasance mafi alheri gare su da kuma mafi tsananin tabbatuwa* da a wannan lokaci hakika mun basu lada mai mai girma.


راجع : آل عمران : 115، المائدة : 12، الاعراف : 17.


86-burace-buracensu dangane da aljanna:


 (وَقالُوا لَنْ يَدْخُلَ الْجَنَّةَ إِلّا مَنْ كانَ هُوداً أَوْ نَصارى تِلْکَ أَمانِيُّهُمْ قُلْ هاتُوا بُرْهانَكُمْ إِنْ كُنْتُمْ صادِقينَ )[21] .


 Suka ce babu wanda zai shiga aljanna sai wanda ya kasance Yahudu ko Nasara wancan burace-buracensu ne kace ku zo da hujjarku idan kun kasance masu gaskiya.


89-raye-rayensu na karya cewa wai su `ya`yan Allah ne kuma masoyansa:


 (وَقالَتِ الْيَهُودُ وَالنَّصارى نَحْنُ أَبْناءُ اللهِ وَأَحِبّاوُهُ قُلْ فَلِمَ يُعَذِّبُكُمْ بِذُنُوبِكُمْ بَلْ أَنْتُمْ بَشَرٌ مِمَّنْ خَلَقَ )[22] .


yahudawa da Nasara sun ce mune `ya`yan Allah kuma masoyansa kace musu to me yasa zai azabtar da ku da zunubanku bari dai ku mutane daga wadanda ya halitta.


90-rayawarsu ta karya kan cewa wai Allah yana da `da:  


 (وَقالُوا اتَّخَذَ اللهُ وَلَداً سُبْحانَهُ )[23] .


 Suka ce wai Allah ya riki `da tsarki ya tabbatar masa.


(وَقالَتِ الْيَهُودُ عُزَيْرٌ ابْنُ اللهِ وَقالَتِ النَّصارى الْمَسيحُ ابْنُ اللهِ ذلِکَ قَوْلُهُمْ بِأَفْواهِهِمْ يُضاهِوُنَ قَوْلَ الَّذينَ كَفَرُوا مِنْ قَبْلُ قاتَلَهُمُ اللهُ أَنّى يُوْفَكُونَ * اتَّخَذُوا أَحْبارَهُمْ وَرُهْبانَهُمْ أَرْباباً مِنْ دُونِ اللهِ وَالْمَسيحَ ابْنَ مَرْيَمَ )[24] .


 Yahudu sun ce Uzairu `dan Allah ne Nasara sun ce Almasihu `dan Allah ne wacan zancensu da fatar bakunansu suna kamanta maganar wadanda suka kafirce daga gabani Allah ya tsine musu yaya aka karkatar da su* sun riki Malamansu Yahudu da Ruhubanawa na Nasara iyayen giji koma bayan Allah da Almasihu `dan Maryama.


(وَقالُوا اتَّخَذَ الرَّحْمنُ وَلَداً سُبْحانَهُ بَلْ عِبادٌ مُكْرَمُونَ )[25] .


 Suka ce Allah ya riki `da tsarki ya tabbata a gare shi bari dai su bayi ne karramammu.


91-rayawarsu ta karya da cewa lallai su shiryayyu ne:


 (وَقالُوا كُونُوا هُوداً أَوْ نَصارى تَهْتَدُوا قُلْ بَلْ مِلَّةَ إِبْراهيمَ حَنيفاً)[26] .


 Suka ce ku kasance Yahudu ko Nasara zaku shiryu kace bari dai akidar Ibrahim Mai karkata zuwa gaskiya.


92-rayawarsu ta karya cewa wai ba’arin Annabawa sun kasance Yahudawa ko Nasara:


 (أَمْ تَقُولُونَ إِنَّ إِبْراهيمَ وَإِسْماعيلَ وَإِسْحاقَ وَيَعْقُوبَ وَالاْسْباطَ كانُوا هُوداً أَوْ نَصارى قُلْ أَأَنْتُمْ أَعْلَمُ أَمِ اللهُ)[27] .


 Shin ko kuma kuna cewa lallai Ibrahim da Isma’il da Is’hak da Yakub da Asbad sun kasance Yahudu ko Nasara shin kune mafi sani ko kuma Allah


(ما كانَ إِبْراهيمُ يَهُودِيًّا وَلا نَصْرانِيًّا وَلكِنْ كانَ حَنيفاً مُسْلِماً)[28] .


 Ibrahim bai kasance Yahudu ko Nasara ba sai dai cewa ya kasance Mai karkata zuwa gaskiya Musulmi.


93-rayawarsu ta karya cewa Allah dayan uku ne kuma shi ne Almasihu:


 (لَقَدْ كَفَرَ الَّذينَ قالُوا إِنَّ اللهَ هُوَ الْمَسيحُ ابْنُ مَرْيَمَ )[29] .


 Hakika wadanda suka ce Allah shi ne Almasihu `dan Maryama sun kafirta.


(لَقَدْ كَفَرَ الَّذينَ قالُوا إِنَّ اللهَ ثالِثُ ثَلاثَةٍ )[30] .


Hakika tabbas wadanda suka ce Allah na ukun uku ne sun kafirta.


94-rayawarsu ta karya cewa wai Allah Talaka ne kuma hannunsa kulle yake:  


 (لَقَدْ سَمِعَ اللهُ قَوْلَ الَّذينَ قالُوا إِنَّ اللهَ فَقيرٌ وَنَحْنُ أَغْنِياءُ)[31] .


 Hakika Allah ya ji maganar wadanda suke ce Allah Talakane kuma mu ne Mawadata


(وَقالَتِ الْيَهُودُ يَدُ اللهِ مَغْلُولَةٌ غُلَّتْ أَيْديهِمْ وَلُعِنُوا بِما قالُوا بَلْ يَداهُ مَبْسُوطَتانِ يُنْفِقُ كَيْفَ يَشاءُ)[32] .


 Yahudu sun ce hannun Allah daure yake an kulle hannuwansu an kuma tsine musu sakamakon abin da suka fada bari dai hannuwansa shimfide bude suke yana ciyar da wanda ya so.


95-jirkita littafin da suka yi da kuma boye gaskiya cikin sa:


 (فَبَدَّلَ الَّذينَ ظَلَمُوا قَوْلاً غَيْرَ الَّذي قيلَ لَهُمْ )[33] .


 Sai wadanda suka kafirce suka canja Magana koma bayan wand aaka gaya su musu


(أَفَتَطْمَعُونَ أَنْ يُوْمِنُوا لَكُمْ وَقَدْ كانَ فَريقٌ مِنْهُمْ يَسْمَعُونَ كَلامَ اللهِ ثُمَّ يُحَرِّفُونَهُ مِنْ بَعْدِ ما عَقَلُوهُ وَهُمْ يَعْلَمُونَ )[34] .


 Shin kuna kwadayin su yi Imani da ku alhalin hakika wani bangare daga gare su suna jin zancen Allah sannan su canja shi bayan sun hankalce shi alhalion suna sani.


(فَوَيْلٌ لِلَّذينَ يَكْتُبُونَ الْكِتابَ بِأَيْديهِمْ ثُمَّ يَقُولُونَ هذا مِنْ عِنْدِ اللهِ لِيَشْتَرُوا بِهِ ثَمَناً قَليلاً فَوَيْلٌ لَهُمْ مِمّا كَتَبَتْ أَيْديهِمْ وَوَيْلٌ لَهُمْ مِمّا يَكْسِبُونَ )[35] .


 Azaba ga wadanda suke rubuta littafi da hannuwansu sannan suce wannan daga wurin Allah yake domin su saya da shi kudi kadan azaba gare su sakamakon abin da hannuwansu ta rubuta azaba gare su daga abin da suka tsiwirwira.


(وَجَعَلْنا قُلُوبَهُمْ قاسِيَةً يُحَرِّفُونَ الْكَلِمَ عَنْ مَواضِعِهِ )[36] .


Mun sanya zukatansu kekasassu suna canja Magana daga mahallinta. 


(يا أَهْلَ الْكِتابِ قَدْ جاءَكُمْ رَسُولُنا يُبَيِّنُ لَكُمْ كَثيراً مِمّا كُنْتُمْ تُخْفُونَ مِنَ الْكِتابِ )[37] .


 Ya ku ma’abota littafi hakika Manzonmu ya zo muku yana bayyana muku da yawa daga abin da kuka kasance kuna boyewa daga littafi.


(قُلْ مَنْ أَنْزَلَ الْكِتابَ الَّذي جاءَ بِهِ مُوسى نُوراً وَهُدىً لِلنّاسِ تَجْعَلُونَهُ قَراطيسَ تُبْدُونَها وَتُخْفُونَ كَثيراً)[38] .


 Kace wane ne ya saukar da littafin da Musa ya zo da shih aske da shiriya ga mutane kuna sanya shi cikin takardu kuna bayyana su kuna boye da yawa.


راجع : المائدة : 41 و61، البقرة : 76 و101 و91.


96-yaudarar su ga Muminai:


 (وَإِذا لَقُوا الَّذينَ آمَنُوا قالُوا آمَنّا وَإِذا خَلا بَعْضُهُمْ إِلى بَعْضٍ قالُوا أَتُحَدِّثُونَهُمْ بِما فَتَحَ اللهُ عَلَيْكُمْ لِيُحَاجُّوكُمْ بِهِ عِنْدَ رَبِّكُمْ أَفَلا تَعْقِلُونَ )[39] .


 Idan suka hadu da Muminai sai suce mun yi Imani idan ba’arinsu ya kebantu da ba’ari sai suce yanzu kuna gaya musu abin da Allah ya baku budi domin su kafa muku hujja da shi wurin ubangijinku shin baku sanya hankali ne.


(وَإِذا جاوُكُمْ قالُوا آمَنّا وَقَدْ دَخَلُوا بِالْكُفْرِ وَهُمْ قَدْ خَرَجُوا بِهِ وَاللهُ أَعْلَمُ بِما كانُوا يَكْتُمُونَ )[40] .


 Idan suka zo wajenku sai suce mun yi Imani hakika sun shiga da kafirci kuma su sun fita da kafirci Allah ne mafi sanin abin da suka kasance suna boyewa.


97-hukunce-hukuncan alaka tare da su: jayayya da su da wacce tafi kyawu:


 (ادْعُ إِلى سَبيلِ رَبِّکَ بِالْحِكْمَةِ وَالْمَوْعِظَةِ الْحَسَنَةِ وَجادِلْهُمْ بِالَّتي هِيَ أَحْسَنُ )[41] .


 Kayi kira zuwa tafarkin ubangijinka da hikima da wa’azi mai kyau ka ja da su da wacce tafi kyawu.


(وَلا تُجادِلُوا أَهْلَ الْكِتابِ إِلّا بِالَّتي هِيَ أَحْسَنُ إِلاَّ الَّذينَ ظَلَمُوا مِنْهُمْ وَقُولُوا آمَنّا بِالَّذي أُنْزِلَ إِلَيْنا وَأُنْزِلَ إِلَيْكُمْ وَإِلهُنا وَإِلهُكُمْ واحِدٌ وَنَحْنُ لَهُ مُسْلِمُونَ )[42] .


 kada kuyi jayayya da ma’abota littafi face da wacce tafi kyawu sai wadanda suka aikata zalunci daga gare su suka ce mun yi Imani da abin da aka saukar zuwa garemu da abin da aka saukar zuwa gareku ubangijinmu ubangijinku daya ne rak mu muna masu sallama masa.


98-halascin cin abincinsu:


 (وَطَعامُ الَّذينَ أُوتُوا الْكِتابَ حِلٌّ لَكُمْ وَطَعامُكُمْ حِلٌّ لَهُمْ )[43] .


 Kuma abincin wadanda aka zowa da littafi halal gareku abincinku halal ne gare su.


99- halascin auren matayensu da auren mutu’a:


 (وَالْمحْصَناتُ مِنَ الْمُوْمِناتِ وَالْمحْصَناتُ مِنَ الَّذينَ أُوتُوا الْكِتابَ مِنْ قَبْلِكُمْ إِذا آتَيْتُمُوهُنَّ أُجُورَهُنَّ مُحْصِنينَ غَيْرَ مُسافِحينَ وَلا مُتَّخِذي أَخْدانٍ )[44] .


 Kuma da mata kamammu daga Muminai da mata masu kamun kai daga wadanda aka zowa da littafi daga gabaninku idan kun basu ladansu suna kamammu ba fasikai b aba kuma masu rikon abokai ba.


100-wajabcin yin taka tsantsan cikin mu’amala da su:


 (فَاحْكُمْ بَيْنَهُمْ بِما أَنْزَلَ اللهُ وَلا تَتَّبِعْ أَهْواءَهُمْ عَمّا جاءَکَ مِنَ الْحَقِّ لِكُلٍّ جَعَلْنا مِنْكُمْ


شِرْعَةً وَمِنْهاجاً)[45] .


 Kayi hukunci tsakaninsu da abin da Allah ya saukar kada ka biyewa soye-soyen rayukansu daga abin da ya zo maka daga gaskiya ga kowanne mun sanya muka shar’a da hanya.


(وَأَنِ احْكُمْ بَيْنَهُمْ بِما أَنْزَلَ اللهُ وَلا تَتَّبِعْ أَهْواءَهُمْ وَاحْذَرْهُمْ أَنْ يَفْتِنُوکَ عَنْ بَعْضِ ما أَنْزَلَ اللهُ إِلَيْکَ )[46] .


 Kuma kayi hukunci tsakaninsu da abin da Allah ya saukar ka da ka biye soye-soye rayukannsu ka gargade su ka da su fitine ka daga barin ba'arin abin da aka saukar  zuwa gareka.


101- hana riko da su matsayin Masoya:


 (يا أَيُّهَا الَّذينَ آمَنُوا لا تَتَّخِذُوا بِطانَةً مِنْ دُونِكُمْ لا يَأْلُونَكُمْ خَبالاً وَدُّوا ما عَنِتُّمْ قَدْ بَدَتِ الْبَغْضاءُ مِنْ أَفْواهِهِمْ وَما تُخْفي صُدُورُهُمْ أَكْبَرُ)[47] .


 Yaku wadanda kuka yi imani kadaa ku riki wasu masoya kebantattu abokan sirri koma bayan kawukanku ba za su taba tsagaita muku barna sun yi kaunar ku ku cutu da shi hakika kiyayya ta bayyana daga bakunansu abin da kirazan su suke boyewa yafi girma


(ها أَنْتُمْ أُولاءِ تُحِبُّونَهُمْ وَلا يُحِبُّونَكُمْ وَتُوْمِنُونَ بِالْكِتابِ كُلِّهِ وَإِذا لَقُوكُمْ قالُوا آمَنّا وَإِذا خَلَوْا عَضُّوا عَلَيْكُمُ الاَْنامِلَ مِنَ الْغَيْظِ )[48] .


 Gaku wadannan kuna son su amma su basa son ku kuna imani da littafi baki dayansa idan suka hadu da ku sai suce mun yi imani idna suka kebantu sai su dinga cizon yatsu kanku daga zafin fushi


(يا أَيُّهَا الَّذينَ آمَنُوا لا تَتَّخِذُوا الْيَهُودَ وَالنَّصارى أَوْلِياءَ بَعْضُهُمْ أَوْلِياءُ بَعْضٍ )[49] .


 Yaku wadanda kuka yi imani kada ku riki Yahudu da Nasara Masoya sashensu masoyan sashe.


102-Sharuddan mu'amala da su:


 (لا يَنْهاكُمُ اللهُ عَنِ الَّذينَ لَمْ يُقاتِلُوكُمْ فِي الدِّينِ وَلَمْ يُخْرِجُوكُمْ مِنْ دِيارِكُمْ أَنْ تَبَرُّوهُمْ وَتُقْسِطُوا إِلَيْهِمْ إِنَّ اللهَ يُحِبُّ الْمُقْسِطينَ )[50] .


 Allah ba hanaku daga wadanda basu yake ku cikin addini ba kuma sun fitar daku daga cikin gidajenku ba da ku kyautata musu kuyi adalci zuwa gare su hakika Allah yana son masu yin adalci.


(إِنَّما يَنْهاكُمُ اللهُ عَنِ الَّذينَ قاتَلُوكُمْ فِي الدِّينِ وَأَخْرَجُوكُمْ مِنْ دِيارِكُمْ وَظاهَرُوا عَلى إِخْراجِكُمْ أَنْ تَوَلَّوْهُمْ وَمَنْ يَتَوَلَّهُمْ فَأُولئِکَ هُمُ الظّالِمُونَ )[51] .


 Kadai dai Allah yana hanaku daga wadanda suka yake cikin addini suka fitar daku daga gidajenku kuma suka taimaki juna kan fitar daku kada ku jibance su duk wanda daga cikinku ya jibance su wadannan sune Azzalumai.


103-wanne lokaci yakarsu yake wajabta?:


 (قاتِلُوا الَّذينَ لا يُوْمِنُونَ بِاللهِ وَلا بِالْيَوْمِ الآْخِرِ وَلا يُحَرِّمُونَ ما حَرَّمَ اللهُ وَرَسُولُهُ وَلا يَدينُونَ دينَ الْحَقِّ مِنَ الَّذينَ أُوتُوا الْكِتابَ حَتّى يُعْطُوا الْجِزْيَةَ عَنْ يَدٍ وَهُمْ صاغِرُونَ )[52] .


 Ku yaki wadanda basa yin imani da Allah da ranar lahira basa haramta abin da Allah ya haramta da Manzonsa basa yin addinin gaskiya daga wadanda aka zowa da littafi har sai sun bada jiziya daga hannu suna wulakantattu.


104- a wanne lokaci ake yin sulhu?:


 (وَإِنْ جَنَحُوا لِلسَّلْمِ فَاجْنَحْ لَها وَتَوَكَّلْ عَلَى اللهِ)[53] .


 Kuma idan suka karkato zuwa ga zaman lafiya to kaima ka karkato kuma ka dogara da Allah.


105-


 (يا أَهْلَ الْكِتابِ لا تَغْلُوا في دينِكُمْ وَلا تَقُولُوا عَلَى اللهِ إِلاَّ الْحَقَّ )[54] .


Yaku ma;abota littafi kada ku wuce goda da iri cikin addininku kada ku fadi komai kan Allah face gaskiya. 


(قُلْ يا أَهْلَ الْكِتابِ لا تَغْلُوا في دينِكُمْ غَيْرَ الْحَقِّ وَلا تَتَّبِعُوا أَهْواءَ قَوْمٍ قَدْ ضَلُّوا مِنْ قَبْلُ )[55] .


 Kace yaku ma'abota littafi kada ku zurfaffa cikin addininku ba tare da gaskiya ba kada ku biyewa soye-soyen ran mutane da sun bata daga gabani.


106-kiransu zuwa ga imani da abin da Allah ya saukar kan Manzonsa mafi girma Muhammad (s.a.w):


 (يا أَيُّهَا الَّذينَ أُوتُوا الْكِتابَ آمِنُوا بِما نَزَّلْنا مُصَدِّقاً لِما مَعَكُمْ )[56] .


 Yaku wadanda aka zowa da littafi ku yi imani da abin da muka saukar mai gasgata abin da yake tare da ku.


(يا أَهْلَ الْكِتابِ قَدْ جاءَكُمْ رَسُولُنا يُبَيِّنُ لَكُمْ كَثيراً مِمّا كُنْتُمْ تُخْفُونَ مِنَ الْكِتابِ وَيَعْفُوا عَنْ كَثيرٍ قَدْ جاءَكُمْ مِنَ اللهِ نُورٌ وَكِتابٌ مُبينٌ )[57] .


 Yaku ma'abota littafi hakika Manzonmu ya zo muku yana bayyana muku da yawa daga abin da kuka kasance kuna boyewa daga littafi yana afuwa daga da yawa hakika haske daga ubangijinku ya zo muku da littafi mabayyani.


(يا أَهْلَ الْكِتابِ قَدْ جاءَكُمْ رَسُولُنا يُبَيِّنُ لَكُمْ عَلى فَتْرَةٍ مِنَ الرُّسُلِ أَنْ تَقُولُوا ما جاءَنا مِنْ بَشيرٍ وَلا نَذيرٍ فَقَدْ جاءَكُمْ بَشيرٌ وَنَذيرٌ وَاللهُ عَلى كُلِّ شَيْءٍ قَديرٌ)[58] .


 Yaku ma'abota littafi hakika Manzonmu ya zo muku yana bayyana muku kan fatara daga Manzanni don kada kuce wani Mai bushara da gargadi mu bai zo man aba hakika Mai bushara da gargadi ya zo muku kuma Allah Mai iko ne kan komai.


(لَمْ يَكُنِ الَّذينَ كَفَرُوا مِنْ أَهْلِ الْكِتابِ وَالْمُشْرِكينَ مُنْفَكِّينَ حَتّى تَأْتِيَهُمُ الْبَيِّنَةُ * رَسُولٌ مِنَ اللهِ يَتْلُوا صُحُفاً مُطَهَّرَةً * فيها كُتُبٌ قَيِّمَةٌ * وَما تَفَرَّقَ الَّذينَ أُوتُوا الْكِتابَ إِلّا مِنْ بَعْدِ ما جاءَتْهُمُ الْبَيِّنَةُ * وَما أُمِرُوا إِلّا لِيَعْبُدُوا اللهَ مُخْلِصينَ لَهُ الدِّينَ حُنَفاءَ وَيُقيمُوا الصَّلاةَ وَيُوْتُوا الزَّكاةَ وَذلِکَ دينُ الْقَيِّمَةِ )[59] .


 Wadanda da suka kafirce daga ma'abota littafi basu kasance masu gushewa ba har sai da hujja ta zo musu* shi Manzon ne daga Allah yana karanta musu wasu takardu tsarkaka*cikin su akwai litattafai masu daraja da kima* wadanda aka zowa da littafi basu rarrabe ba sai bayan hujja ta je musu* ba a umarce su ba face su bautawa Allah suna masu tsarkake addini gare shi masu karkata ga gaskiya suna tsayar da salla suna bada zakka wannan shi ne addini wanda suke kan hanya ta gari.


107- kuma an nemi suyi aiki da Attaura da Linjila kamar yanda aka saukar da su:


 (وَلَوْ أَنَّ أَهْلَ الْكِتابِ آمَنُوا وَاتَّقَوْا لَكَفَّرْنا عَنْهُمْ سَيِّئاتِهِمْ وَلاَدْخَلْناهُمْ جَنّاتِ النَّعيمِ * وَلَوْ أَنَّهُمْ أَقامُوا التَّوْراةَ وَالاْنْجيلَ وَما أُنْزِلَ إِلَيْهِمْ مِنْ رَبِّهِمْ لاَكَلُوا مِنْ فَوْقِهِمْ وَمِنْ تَحْتِ أَرْجُلِهِمْ )[60] .


Da ace lallai ma'abota littafi sun yi imani sun ji tsoran Allah damu mun kankare musu miyagun ayyukansu da kuma tabbas mun shigar da su aljannonin ni'ima* da ace tabbas sun yi aiki da Attaura da Linjila da abin da aka saukar musu daga ubangijinsu da sun ci daga samansu da kasan kafafunsu. 


(قُلْ يا أَهْلَ الْكِتابِ لَسْتُمْ عَلى شَيْءٍ حَتّى تُقيمُوا التَّوْراةَ وَالاْنْجيلَ وَما أُنْزِلَ إِلَيْكُمْ مِنْ رَبِّكُمْ )[61] .


 Kace yaku ma'abota littafi bakwa bakin komai har sun kun tsayar da Attaura da Linjila da abin da aka saukar gareku daga ubangijinku.


108-kuyi watsi da abin da suke fada daga Ibrahim Kalilul Rahmanu (a.s)


 (أَمْ تَقُولُونَ إِنَّ إِبْراهيمَ وَإِسْماعيلَ وَإِسْحاقَ وَيَعْقُوبَ وَالاْسْباطَ كانُوا هُوداً أَوْ نَصارى قُلْ أَأَنْتُمْ أَعْلَمُ أَمِ اللهُ)[62] .


 Ko kuma kuna cewa lallai Ibrahim da Isma'il da Is'hak da Asbadu sun kasance Yahudu ko Nasara kace shin kune mafi sanin hakan ko kuma Allah.


(يا أَهْلَ الْكِتابِ لِمَ تُحَاجُّونَ في إِبْراهيمَ وَما أُنْزِلَتِ التَّوْراةُ وَالاْنْجيلُ إِلّا مِنْ بَعْدِهِ أَفَلا تَعْقِلُونَ )[63] .


Yaku ma'abota littafi me ya sanya kuke jayayya cikin Ibrahim alhalin ba saukar da Attaura da Linjila face bayansa me ya sa ba zaku dinga sanya hankali ba. 


(ها أَنْتُمْ هوُلاءِ حاجَجْتُمْ فيما لَكُمْ بِهِ عِلْمٌ فَلِمَ تُحَاجُّونَ فيما لَيْسَ لَكُمْ بِهِ عِلْمٌ وَاللهُ يَعْلَمُ وَأَنْتُمْ لا تَعْلَمُونَ * ما كانَ إِبْراهيمُ يَهُودِيًّا وَلا نَصْرانِيًّا وَلكِنْ كانَ حَنيفاً مُسْلِماً وَما كانَ مِنَ الْمُشْرِكينَ )[64] .


 Gaku wadannan kun yi jayayya cikin abin da kuke da iliminsa saboda me kuke jayayya cikin abin da baku da iliminsa kuma Allah ya sani kuma ku baku da sani*Ibrahim bai kasance Yahudu Ko Nasara ba sai dai cewa ya kasance Mai karkata zuwa ga gaskiya Musulmi kuma bai kasance daga Mushrikai ba.


(إِنَّ إِبْراهيمَ كانَ أُمَّةً قانِتاً للهِ حَنيفاً وَلَمْ يَکُ مِنَ الْمُشْرِكينَ )[65] .


 Lallai Ibrahim ya kasance al'umma guda Mai karkata zuwa ga gaskiya bai kasance ba daga Mushrikai ba.


109- daga siffofinsu daga cikin Kur'ani  Mai girma:


 (يا أَهْلَ الْكِتابِ لِمَ تَكْفُرُونَ بِآياتِ اللهِ وَأَنْتُمْ تَشْهَدُونَ )[66] .


 Yaku ma'abota littafi me ya sanya kuke kafircewa ayoyin Allah alhalin kuna shaidawa.


(يا أَهْلَ الْكِتابِ لِمَ تَلْبِسُونَ الْحَقَّ بِالْباطِلِ وَتَكْتُمُونَ الْحَقَّ وَأَنْتُمْ تَعْلَمُونَ )[67] .


Ya ma'abota littafi me sanya kuke cudanya gaskiya da karya kuna boye gaskiya alhalin kuna sani.


(قُلْ يا أَهْلَ الْكِتابِ لِمَ تَصُدُّونَ عَنْ سَبيلِ اللهِ مَنْ آمَنَ تَبْغُونَها عِوَجاً)[68] .


 Kace ya ma'abota littafi me ya sa kuke korewa daga barin tafarkin Allah wanda yayi imani kuna neman ta kasance karkatacciya.


110-haka matsayar mafi yawansu daga ma'abota muslunci da Mansonsa (s.a.w)


 (أَ فَتَطْمَعُونَ أَنْ يُوْمِنُوا لَكُمْ وَقَدْ كانَ فَريقٌ مِنْهُمْ يَسْمَعُونَ كَلامَ اللهِ ثُمَّ يُحَرِّفُونَهُ مِنْ بَعْدِ ما عَقَلُوهُ وَهُمْ يَعْلَمُونَ * وَإِذا لَقُوا الَّذينَ آمَنُوا قالُوا آمَنّا وَإِذا خَلا بَعْضُهُمْ إِلى بَعْضٍ قالُوا أَتُحَدِّثُونَهُمْ بِما فَتَحَ اللهُ عَلَيْكُمْ لِيُحَاجُّوكُمْ بِهِ عِنْدَ رَبِّكُمْ أَفَلا تَعْقِلُونَ )[69] .


 Shin kuna kwadayin su yi Imani da ku alhalin hakika wani bangare daga gare su suna jin zancen Allah sannan su canja shi bayan sun hankalce shi alhalion suna sani* idan suna hadu da wadanda suka yi imani sai suce mun yi imani idan suka kebantu sashensu da sashe sai suce yanzu kuna zantar da su da budin da Allah ya baku domin su kafa muku hujja wurin ubangijinku shin ba zaku hankalta bane..


(ما يَوَدُّ الَّذينَ كَفَرُوا مِنْ أَهْلِ الْكِتابِ وَلاَ الْمُشْرِكينَ أَنْ يُنَزَّلَ عَلَيْكُمْ مِنْ خَيْرٍ مِنْ رَبِّكُمْ )[70] .


 Wadanda suka kafirce daga ma'abota littafi da Mushrkai basa kaunar a saukar muku wani alheri daga ubangijinku.


(وَدَّ كَثيرٌ مِنْ أَهْلِ الْكِتابِ لَوْ يَرُدُّونَكُمْ مِنْ بَعْدِ إيمانِكُمْ كُفّاراً حَسَداً مِنْ عِنْدِ أَنْفُسِهِمْ )[71] .


 Da yawa-yawa daga ma'abota littafi sun yi burin ace kon komo baya bayan imaninku kuna kafirai saboda hassada daga rayukansu.


(وَلَنْ تَرْضى عَنْکَ الْيَهُودُ وَلاَ النَّصارى حَتّى تَتَّبِعَ مِلَّتَهُمْ )[72] .


 Har abada Yahudu da Nasara ba zasu taba yarda da kai har sai aka bi addininsu.


(وَلَئِنْ أَتَيْتَ الَّذينَ أُوتُوا الْكِتابَ بِكُلِّ آيَةٍ ما تَبِعُوا قِبْلَتَکَ )[73] .


 Ko da tabbas ka zowa da wadanda aka zowa da littafi da kowacce aiya ba zasu Alkiblarka ba


(وَدَّتْ طائِفَةٌ مِنْ أَهْلِ الْكِتابِ لَوْ يُضِلُّونَكُمْ )[74] .


 Wani bangare daga ma'abota littafi sun yi burin su batar daku.


(وَقالَتْ طائِفَةٌ مِنْ أَهْلِ الْكِتابِ آمِنُوا بِالَّذي أُنْزِلَ عَلَى الَّذينَ آمَنُوا وَجْهَ النَّهارِ وَاكْفُرُوا آخِرَهُ )[75] .


Wani bangare daga ma'abota littafi suka ce ku yi imani da abin da aka saukarwa da wadanda suka yi imani a fuskar rana sai kuka kafirce karshensa. 


(إِنْ تَمْسَسْكُمْ حَسَنَةٌ تَسُوْهُمْ وَإِنْ تُصِبْكُمْ سَيِّئَةٌ يَفْرَحُوا بِها)[76] .


 Idan alheri ya sameka sai ya bakanta musu idan sharri ya shafeka sai su yi farin ciki da shi


(وَإِذا جاوُكُمْ قالُوا آمَنّا وَقَدْ دَخَلُوا بِالْكُفْرِ وَهُمْ قَدْ خَرَجُوا بِهِ )[77] .


Idan suka zo maka sai suce mun yi imani hakika sun shiga da kafirci kuma su sun fita da shi.



[1] ()  المائدة : 82.


[2] ()  البقرة : 105.


[3] ()  البقرة : 109.


[4] ()  البقرة : 120. 


[5] ()  البقرة : 145.


[6] ()  آل عمران : 69.


[7] ()  النساء: 44 ـ 45.


[8] ()  المائدة : 82.


[9] ()  البقرة : 83.

[10]

()

()  البقرة : 101.


[11] ()  آل عمران : 71.


[12] ()  المائدة : 59.


[13] ()  البقرة : 121.


[14] ()  آل عمران : 75.


[15] ()  آل عمران : 113 ـ 114.


[16] ()  الرعد: 36.


[17] ()  البقرة : 62.


[18] ()  البقرة : 103.


[19] ()  البقرة : 137.


[20] ()  النساء: 66 ـ 67.


[21] ()  البقرة : 111.


[22] ()  المائدة : 18.


[23] ()  البقرة : 116.


[24] ()  التوبة : 30 ـ 31.


[25] ()  الأنبياء: 21.


[26] ()  البقرة : 135.


[27] ()  البقرة : 140.


[28] ()  آل عمران : 67.


[29] ()  المائدة : 72.


[30] ()  المائدة : 73.


[31] ()  آل عمران : 181.


[32] ()  المائدة : 64.


[33] ()  البقرة : 59.


[34] ()  البقرة : 75.


[35] ()  البقرة : 79.


[36] ()  المائدة : 13.


[37] ()  المائدة : 15.


[38] ()  الانعام : 91.


[39] ()  البقرة : 76.


[40] ()  المائدة : 61.


[41] ()  النحل : 125.


[42] ()  العنكبوت : 46.


[43] ()  المائدة : 5.


[44] ()  المائدة : 5.


[45] ()  المائدة : 48.


[46] ()  المائدة : 49.


[47] ()  آل عمران : 118. 


[48] ()  آل عمران : 119.


[49] ()  المائدة : 51.


[50] ()  الممتحنة : 8.


[51] ()  الممتحنة : 9.


[52] ()  التوبة : 29.


[53] ()  الانفال : 61.


[54] ()  النساء: 171.


[55] ()  المائدة : 77.


[56] ()  النساء: 47.


[57] ()  المائدة : 15.


[58] ()  المائدة : 19.


[59] ()  البينة : 1 ـ 5.


[60] ()  المائدة : 65 ـ 66.


[61] ()  المائدة : 68.


[62] ()  البقرة : 140.


[63] ()  آل عمران : 65.


[64] ()  آل عمران : 66 ـ 67.


[65] ()  النحل : 120.


[66] ()  آل عمران : 70.


[67] ()  آل عمران : 71.


[68] ()  آل عمران : 99.


[69] ()  البقرة : 75 ـ 76.


[70] ()  البقرة : 105.


[71] ()  البقرة : 109.


[72] ()  البقرة : 120.


[73] ()  البقرة : 145.


[74] ()  آل عمران : 69.


[75] ()  آل عمران : 72.


[76] ()  آل عمران : 120.


[77] ()  المائدة : 61


 





[1] ()  المائدة : 82.


[2] ()  البقرة : 105.


[3] ()  البقرة : 109.


[4] ()  البقرة : 120. 


[5] ()  البقرة : 145.


[6] ()  آل عمران : 69.


[7] ()  النساء: 44 ـ 45.


[8] ()  المائدة : 82.


[9] ()  البقرة : 83.


[10] ()  البقرة : 101.


[11] ()  آل عمران : 71.


[12] ()  المائدة : 59.


[13] ()  البقرة : 121.


[14] ()  آل عمران : 75.


[15] ()  آل عمران : 113 ـ 114.


[16] ()  الرعد: 36.


[17] ()  البقرة : 62.


[18] ()  البقرة : 103.


[19] ()  البقرة : 137.


[20] ()  النساء: 66 ـ 67.


[21] ()  البقرة : 111.


[22] ()  المائدة : 18.


[23] ()  البقرة : 116.


[24] ()  التوبة : 30 ـ 31.


[25] ()  الأنبياء: 21.


[26] ()  البقرة : 135.


[27] ()  البقرة : 140.


[28] ()  آل عمران : 67.


[29] ()  المائدة : 72.


[30] ()  المائدة : 73.


[31] ()  آل عمران : 181.


[32] ()  المائدة : 64.


[33] ()  البقرة : 59.


[34] ()  البقرة : 75.


[35] ()  البقرة : 79.


[36] ()  المائدة : 13.


[37] ()  المائدة : 15.


[38] ()  الانعام : 91.


[39] ()  البقرة : 76.


[40] ()  المائدة : 61.


[41] ()  النحل : 125.


[42] ()  العنكبوت : 46.


[43] ()  المائدة : 5.


[44] ()  المائدة : 5.


[45] ()  المائدة : 48.


[46] ()  المائدة : 49.


[47] ()  آل عمران : 118. 


[48] ()  آل عمران : 119.


[49] ()  المائدة : 51.


[50] ()  الممتحنة : 8.


[51] ()  الممتحنة : 9.


[52] ()  التوبة : 29.


[53] ()  الانفال : 61.


[54] ()  النساء: 171.


[55] ()  المائدة : 77.


[56] ()  النساء: 47.


[57] ()  المائدة : 15.


[58] ()  المائدة : 19.


[59] ()  البينة : 1 ـ 5.


[60] ()  المائدة : 65 ـ 66.


[61] ()  المائدة : 68.


[62] ()  البقرة : 140.


[63] ()  آل عمران : 65.


[64] ()  آل عمران : 66 ـ 67.


[65] ()  النحل : 120.


[66] ()  آل عمران : 70.


[67] ()  آل عمران : 71.


[68] ()  آل عمران : 99.


[69] ()  البقرة : 75 ـ 76.


[70] ()  البقرة : 105.


[71] ()  البقرة : 109.


[72] ()  البقرة : 120.


[73] ()  البقرة : 145.


[74] ()  آل عمران : 69.


[75] ()  آل عمران : 72.


[76] ()  آل عمران : 120.


[77] ()  المائدة : 61