■ Kashe-kashen Takiyya
■ Kashe-kashen Takiyya a wurin Shaikul Ansari
■ Kashe-kashen Takiyya a wurin Assayid Komaini
■ Shin cikin Takiyya sharadi ne ya zamanto babu manduha (yalwa)
■ Shin tsoran da yake halasta yin Takiyya tsoro ne na mutum guda ko kuma tsoro irin wanda kowa da kowa yana jinsa
■ Shin aikin da ya sabawa Takiyya yana gurbata
■ Shin yin maimaici da kara’i yana wajaba a cikin mukamin takiyya ko kuma aikin da akayi cikin takiyya yana wadatarwa
■ GABATARWA
■ Kashe-kashen Takiyya
■ Kashe-kashen Takiyya a wurin Shaikul Ansari
■ Kashe-kashen Takiyya a wurin Assayid Komaini
■ Shin cikin Takiyya sharadi ne ya zamanto babu manduha (yalwa)
■ Shin tsoran da yake halasta yin Takiyya tsoro ne na mutum guda ko kuma tsoro irin wanda kowa da kowa yana jinsa
■ Shin aikin da ya sabawa Takiyya yana gurbata
■ Shin yin maimaici da kara’i yana wajaba a cikin mukamin takiyya ko kuma aikin da akayi cikin takiyya yana wadatarwa
- KIBIYOYIN RADDI KAN WUYAN WAHABIYAWA
- CIKIN HALLARAR ALHERI
- HUJJOJIN HALASCIN YIN TAKIYYA A MUSLUNCI DAGA MAHANGAR MANYAN MALAMAI GUDA BIYU
- FARKAR DA MAI BACCI CIKIN TABBATUWAR GANIN IMAM KA'IM A.S
- ALAMOMIN ANNABI CIIKIN KUR'ANI MAI GIRMA
- HAKURI DA FUSHI
- Bada'u tsakanin hakika da kagen makiya
- FALALAR DAREN LAILATUL KADRI
- WAHABIYANCI A TSAKANIN GUDUMA DA
- HASKEN SASANNI CIKIN SANIN ARZIKI
- AQIDUN MUMINAI
- FATIMA TAGAR HASKAYE
- SIRRIKAN AIKIN HAJJI DA ZIYARA
- TARBIYYAR IYALI A MAHANGAR ALKUR'ANI DA AHLULBAITI
a dabi'ance yake kuma hakika riwayoyi sun shiryar kansa cewa duk wanda ya sabawa umarnin ubangijinsa sannan aikinsa bai yi daidai da ma'aunan shari'a ba lallai wannan aiki da yayi zai kasance gurbatacce, tambaya anan shin wanda ya zama wajibi kansa yayi Takiyya cikin wani aiki sai yaki yin takiyya shin wannan aiki da yayi yana inganta ko kuma dai aikinsa zai kasance gurbatacce ko kuma akwai fuskokin da zai iya gurbata da kuma wadanda zai iya inganta?
Shaikul Ansari yana cewa: idan ya sabawa takiyya yaki aiki da ita a inda ta zama wajibi a kansa hakika wasu daga Malamai sun tafi kan gurbacewar aikin wanda ya sabawa Takiyya.
Dandake zance: hakika barin aiki da takiyya cikin juzu’in aiki ko cikin sharadinsa ko cikin shamakinsa a kankin kansa babu abinda yake wajabtawa face azaba kan barinta-lallai barin aiki da takiyya sabone cikin watsi da umarnin ubangiji tsarkakakke, idan barin aiki da ita yana daga abinda yake hukunta gurbatar aiki to aiki ya gurbata idan kuma baya daga ciki to bai gurbata ba, kadai dai muna bin abinda ya zo daga lafazin dalilai da magangarun takiyya.
Sannan Shaikul Ansari ya kawo wani wahami sai ya tunkude yana mai cewa: wahamin cewa ubangiji yayi umarni da yin aiki kan fuskar takiyya, wannan Magana tunkudaddiya ce: da cewa lallai ta’allakar umarni da wannan aiki mai dabaibayi da kaidi bawai daga fuskar kasancewarsa ammasa dabaibayi da waccan fuska ba bari dai daga fuskar aiki na waje wanda shi dabaibayi ne na jeka nayika da aiki bawai dabaibayi ne na shari’a ba da har zai jawo gurbata.
Amma Assayidul Komaini (k) bayan yin bayani kasha-kashen takiyya karkashin taken (shin barin takiyya yana gurbata aiki ko baya gurbatawa) yana cewa: koma yaya ya kasance da zai bar takiyya ya zo da aiki sabaninta to bisa ka’ida shine aikinsa ya inganta babu banbanci cikin kasancewar takiyya ta wajibi ko kuma bayyanarwa haramun, sabaoda shi umarni da takiyya baya wajabta hani daga aiki haka zalika hani daga bayyanarwa da yadawa baya gangara zuw aga hani ga aikin, daga abinda aka dandake bayani a muhallinsa a Ilmul Usulul Fikhi- daga umarni daga abu baya hukunta hani kan kishiyarsa, hani daga unwani ba zai yiwu ya gangara zuwa ga wani unwanin daban, daga cewa nesantacce ba zai yiwu ya zamanto kusantacce ba hakika mun gama bayani kan muninsa cikin ilmul usuli.
Assayidul Komaini ya tafi kan ingancin aiki mudlakan sannan yayi munakashar Shaikul Ansari cikin abinda ya tafi kansa daga faifaicewa tsakani tarkibul ittihadi da inzimani kamar yanda muka ambata yana cewa: sai dai cewa kuma Shaikul A’azam ya faifaice tsakankanin magangarun bayan yin itirafi da cewa barin takiyya a kankin kansa yana janyo ukuba, cikin misalin sujjada kan turbatul husainiyya tareda cewa takiyya na hukunta kada ayi hakan na hukunci da gurbcewar aikin kasancewarsa aiki da akayi hani kansa kuma wanda yake kawo bacewar sallah, cikin misalin dora hannu daya kan daya a sallah (kabalu) da wanke kafafuwa a alwala yana hukunci kan inganci sakamakon rashin la’akari da abinda akai umarni da shi bari dai zai kasance kamar misalin wajibul kariji (wajibi da yake daga wajen dalili).
Sannan Assayudl Komaini ya kawo abinda Shaikul Ansari ya ambata daga ishkali da jawabinsa da kafa shaida da riwayar Abdul’ala Alu Sam kamar yanda ya gabata sannan yace: hakika kana da cikakken sani kan abinda ya kunsa.
Amma da farko: yayinda ka rigaya ka san cewa umarni da takiyya baya hukunta hani daga ayyuka da suka gangaro sabaninta, babu banbanci cikin kasancewarta ta wajaba da takenta na yin taka tsantsan daga yada sirrin mazhaba da boye gaskiya saboda shi wannan take unwani ne kishiyar ayyuka da suka hukunta yadawa shi kuma umarni kan wani baya hukunta hani kan kishiyansa, ko kuma ya zama abind ayake wajibi shine kiyayewa da yin taka tsantsan daga cutar da wani sai ya zama takiyya ta wajaba matsayin mukaddima ga kiyayewar a hankalce da shari’ance bisa gini kan wajabcinta, amma bisa gini kan wajabci na hankali to lamarin a bayyane yake, amma bisa gini kan wajabcin shari’a sakamakon wajabcin aikin ya dace da takiyya baya hukunta haramcin kishiyansa, tareda cewa haramcin wani abu daban baya hukunta bacin aiki.
Wannan Kenan kari kan hanin wajabcin mukaddima kamar yanda aka dandake shi a muhallinsa, da zamu tafi kan haramcin yada sirri to haramcinsa baya jawo gurbatar aiki da ya dace da unwaninsa bisa gini kan halascin haduwar umarni da hani kamar yanda yake a dandake.
Amma na biyu: saboda abinda aka fuskantar da gurbatar da shi daga barin abinda akai umarni da shi a hakika a tabbace da da’awar bayanin shafa ya zuwa asalin jan hannu kan abinda za a shafa ko da kuwa kan shamaki ne daga abinda mutane basa kidaya shi a shafa sakamakon ita shafa kan kafa da kai basa karfar shafa kan waninsu, saboda haka shafa kan Huffi bai da cewa da shafa da akai umarni da ita kamar yanda ya zo daga Sarkin MuminaI Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
(فلئن أمسـح على ظـهر حمـاري أحـبّ إليّ من أن أمسـح على الخـفَّـين ) «المستدرک ،كتاب الطهارة ، الباب 33، الحديث 13»
Tabbas inyi shafa kan gadon bayan Jakina yafi soyuwa a gareni da inyi shafa kan Huffi.
Da zamu yi gini kan wannan fuska daga bayani zai zamana ya sabawa tsari da doka domin za a iya cewa shafa na ja kan abinda shafa ko da kuwa ba ta hanyar hannu bane ba a kan kafa bane.
Sannan yace amma riwayar Abdul Ala bai bayyana daga gareta ba cewa shafa shin jan abinda shafa kan abinda da za shafa ana saninsa daga littafin Allah, akwai tsammani ya kasance abinda ake nufi daga ana sanin haka daga littafin Allah shine cewa ana fahimtar hakan daga littafin Allah daga shafa kan kafa bawa jan abinda shafa, ko kuma cewa ana sanin wannan hukuncin daga littafin Allah bawai daga sauran mutane sabida mutane basu sanin hakan ba daga littafin Allah, fuskar gurbatar alwala tareda barin shafa kan huffi bai kasance daga abinda hadisin ya fa’idantar ba, bari dai sakamakon barin yin aiki da larura da zabi, kadai dai larura tana tsayuwa matsayar zabi cikin wadatarwa, tareda barin canji da abinda aka canja daga gareshi babu ga inganci