b Darasi da ga rayuwar imam jawad
sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
  • Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
  • Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
  • Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
  • MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
  • Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
  • muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
  • Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
  • Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
  • Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
  • Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
  • Shahadar Fatima Azzahra A.S
  • Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
  • Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s)
  • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
  • Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
  • sababun labare

    Darasi da ga rayuwar imam jawad


    Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

    Imamin mu na tara imam jawad(as) yana da wani kawu mai suna ali ibn jafar wanda ya kasance dattijo ne mai ilimi da nagarta,a duk lokacin da ya je massalaci mutane kan taru a gaban sa domin yi masa tambayoyi

    Wata rana imam jawad ya iso masallaci sai ya riski kawun sa a cikin taron mutane ,yana ganin imam sai ya mike tsaye ya sumbanci hanun sa

    Sai imam jawad (as) yace ma kawun say a zauna,sai ya amsa masa da cewa b azan iya zama bah muddin kana tsaye ,bayan imam ya tafi da ali ibn jafar ya koma cikin abokan sa sai suke ce masa bai kamata kana girmama shi da yawa haka bah sabo da ka grime sa da shekaru da dama kuma kai kawun sa ne.

    Ali ibn jafar sai ya amsa musu da cewa ina girmama sa ne sabo da matsayin sa na imamanci ne,don imamanci wani muqami ne da Allah madaukakin sarki ke bayarwa ,kuma Allah kuma duk da qarancin shekarun sa Allah ne ya zabe sad an shugabantar al’umma,sabo da haka dole ne mubi dukan umarnin da ya bamu.

    Darasi:shekarun mutum bas hi ne muhimmi bah babban abun dubawa shi ne wani irin dan adam ne shi,sabo da Allah ne kadai yasan komi akan kowa dan haka Allah ne yasan wanda yafi cancanta da rashin cancanta a cikin bayin sa.