sababun labare
- Labarai » Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
- Labarai » Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
- Labarai » Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
- Labarai » MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
- Labarai » Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
- Labarai » Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
- Labarai » Shahadar Fatima Azzahra A.S
- Labarai » Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
Labarun da ba tsammani
- Labarai » Majalisin shekara-shekara don tunawa da shahadar Sayyada Faɗima zahara (as) tareda halartar Ayatullah Sayyid Adil-Alawi da kuma mawaƙan Ahlil-baiti (as) mohd mu’utamadi da mohd janani
- Labarai » tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
- Labarai » • Samahatus Sayyid Adil-Alawi zai gabatar da muhadara cikin Haramin Sayyida Ma'asuma a ranar mauludin Sayyada Fatima (as)
- Labarai » HUBBAREN IMAM RIDA SUN GAYYACI ASSAYID ADIL-ALAWI LACCA
- Labarai » Muna tayaku murnar zagayowar ranar haihuwar siddika dahira Fatima zahara amincin Allah ya kara tabbata gareta
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
- Labarai » MUNA TAYAN BAKI DAYAN MUSULMI MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA AKA HAIFI UBA GA `YANTATTU ABU ABDULLAH HUSAINI IBN ALI (AS)
- Labarai » ziyarar sayyid a kasar astiraliya
- Labarai » Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suke zaune a kasas siwidin (Sweden
- Labarai » Ubangiji ya faranta muku da haihuwar Imam Ali bn Abu dalib (as)
- Sanarwa » Majallanna mai suna Sautil kazumai tafuto
- Labarai » maulidin imam zainul abidin
- Labarai » Fara darasin Hauza a shekara 1442 tareda Assayid Adil-Alawi
- Labarai » TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.S)
Labarai wanda akafi karantawa
- munasabobi » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- Labarai » Imam mahadi(af) da tsawon rayuwa a binciken sabuwar mahanga-tareda alkalamin sayyid adil alawi
- Sanarwa » Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- munasabobi » Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Lacca » Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama
- Labarai » Sakon ta'aziyya
Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar shugabanmu maulanmu aliyu ibn Muhammad hadi annakiyu amincin Allah ya tabbata gareshi· محاضرة في حرم السيدة المعصومة في یوم الغدير 1438
· نهني الامة الاسلامیة بذكرى ولادة سيدنا ومولانا علي بن محمد الهادي النقي عليه السلام
· الحجّ دين ودولة - بقلم السید عادل العلوي
· نعزي الامة الاسلامیة باستشهاد الإمام محمد الباقر علیه السلام
· محاضرات اخلاقیة عقائدیة في حرم الامام علي بن موسی الرضا علیه السلام لسماحة السید عادل العلوي
· محاضرات في مدینة مشهد المقدسة لسماحة السيد عادل العلوي
· نعزي الامة الاسلامیة بمناسبة ذكرى استشهاد الامام الجواد (عليه السلام)
· صدرت مجلة الکوثر السادس والثلاثون والسابع وثلاثون - شهر رجب وشعبان ورمضان 1438هـ -2017م
· نبارك لکم ذکری میلاد الامام الرئوف السلطان علي بن موسی الرضا علیه السلام
· نبارك لکم مولد السیدة فاطمة المعصومة سلام الله علیها
· محاضرة لسيد العلوي في حرم السيد المعصومة
· سرٌ من أسرار الإمام الصادق(ع)
· سیؤم السید عادل العلوي المؤمنین في صلاة عید الفطر
· برنامج إحیاء لیالي القدر ،اللّيلة الثالثة والعشرون
· برنامج إحیاء لیالي القدر ،اللّيلة الواحدة والعشرون
· برنامج إحیاء لیالي القدر وأدعیة رفع المصاحف في شهر رمضان عام 1438 هـ مع سماحة السید عادل العلوي
· أکرم سماحة السید عادل العلوي بلوحة تذکاریة وتقدیر وشکر
· نبارك لکم ولادة کریم اهل البیت ،سبط النبي الاکرم الحسن المجتبی علیه السلام
· عاد سماحة السيد بسلام إلى عش آل محمد قم المقدسة من رحلته التبليغية في قارة استراليا
احدث العناوين
·المحاضرات » محاضرة في حرم السيدة المعصومة في یوم الغدير 1438
·المناسبات » نهني الامة الاسلامیة بذكرى ولادة سيدنا ومولانا علي بن محمد الهادي النقي عليه السلام
·المناسبات » الحجّ دين ودولة - بقلم السید عادل العلوي
·المناسبات » نعزي الامة الاسلامیة باستشهاد الإمام محمد الباقر علیه السلام
·المحاضرات » محاضرات اخلاقیة عقائدیة في حرم الامام علي بن موسی الرضا علیه السلام لسماحة السید عادل العلوي
·المحاضرات » محاضرات في مدینة مشهد المقدسة لسماحة السيد عادل العلوي
·المناسبات » نعزي الامة الاسلامیة بمناسبة ذكرى استشهاد الامام الجواد (عليه السلام)
·البیانات » صدرت مجلة الکوثر السادس والثلاثون والسابع وثلاثون - شهر رجب وشعبان ورمضان 1438هـ -2017م
·المناسبات » نبارك لکم ذکری میلاد الامام الرئوف السلطان علي بن موسی الرضا علیه السلام
·المناسبات » نبارك لکم مولد السیدة فاطمة المعصومة سلام الله علیها
·المحاضرات » محاضرة لسيد العلوي في حرم السيد المعصومة
·المناسبات » سرٌ من أسرار الإمام الصادق(ع)
·البیانات » سیؤم السید عادل العلوي المؤمنین في صلاة عید الفطر
·المحاضرات » برنامج إحیاء لیالي القدر ،اللّيلة الثالثة والعشرون
·المحاضرات » برنامج إحیاء لیالي القدر ،اللّيلة الواحدة والعشرون
الأخبار العشوائیة
·المناسبات » مولد الامام باقر العلوم علیه السلام
·المناسبات » ماذا وراء إحياء عاشوراء ؟
·المحاضرات » سماحة السید ألقى محاضرتين في دار المرحمة في صحن الإمام الرضا (ع) حول حبّ فاطمة الزهراء(س)
·المحاضرات » برنامج إحیاء لیالي القدر ،اللّيلة الواحدة والعشرون
·البیانات » نعزي أهالي شهداء تفجير الكويت الارهابي في مسجد الامام الصادق عليه السلام
·المحاضرات » درس اخلاق في مدرسة الامام الخمیني
·البیانات » مجلة الکوثر الرابع والثلاثون شهر رجب المرجب 1437هـ 2016م
·المناسبات » ولادة امیر الکائنات
·البیانات » بیان سماحة السيد عادل العلوي حول مجلة درّ النجف
·البیانات » ألقى سماحة السيد محاضرة أخلاقية عرفانية على جمع من المجاهدین في حزب الله لبنان المتواجدين في جبهات الجهاد
·الزیارات » زار سماحة الاستاذ جده امیر المؤمنین وسید الوصیین
·المناسبات » شهادة باب الحوائج موسی بن جعفر علیهما السلام
·الزیارات » لقاء رؤساء المواكب الحسينية من بلدة سيدنا القاسم في محافظة البابل
·مراسم » إفتتاحية مجمع جامعة المدرسين + صور
·البیانات » رجع السيد من رحلته التبليغية في أيام الفاطميّة برواية خمسة وسبعين
أکثر الأخبار مشاهدة
·المحاضرات » البث المباشر على قناة الولاية الفضائية
·الأخبار » ختم مجرب للمحبة بين الزوجين
·البیانات » ختم البسملة لكل مطلب - هدایا وتحف من کتاب زبدة الأسرار في العلوم الغریبة - 1
·المناسبات » استشهاد الامام الباقر عليه السلام
·مراسم » المأتم الحسینی الأسبوعی برعایة سماحة الأستاذ السید عادل العلوی (حفظه الله)
·المناسبات » ولادة علي بن موسی الرضا علیه السلام
·مراسم » الشیخ علي الشجاعي في ذمة الله + صور
·البیانات » آخر مقالة من المرحوم الشیخ علي الشجاعي الذي انتشرت في مجلة الکوثر في محرم الحرام عام 1435 هـ
·لقاء صحفي » بث مباشر من قناة الولایة
·المناسبات » ولادة مهدي الامة ومنجي البشرية
·المناسبات » إستشهاد مولانا الامام علي الهادي (ع)
·الزیارات » المأتم الصادقي في حسينية بيت أم البنين
·المناسبات » مولد الإمام علي (ع)
·المناسبات » ذکری میلاد الامام الهادي +صور
·المناسبات » استشهاد فاطمة الزهراء سلام الله علیها
da sunan
Allah mai rahama mai jin kai
Imam aliyu ibn Muhammad ibn musa ibn jafar ibn Muhammad ibn aliyu ibn husaini ibn aliyu ibn abi dalib (as) mutum na goma ne cikin jerin a'imma ahlul-baiti amincin Allah ya tabbata garesu sune wadanda Allah ya tafiyar musu da dukkanin datti ya tsarkake su tsarkakewa, shi ma'asumi ne na goma cikin jerin tutocin shiriya wanda muslunci ya jikkanta ya bayyana a jikinsa cikin zancensa da aikinsa kamar ragowar iyayensa amincin Allah ya tabbata garesu baki dayansu. Hakika imam hadi (as) shi daya daga cikin imamai ne da suka gaji imani da tak`wa dak kyawawan halaye iyayensu da kakanninsu saboda haka ne ma kake iya ganin manzon Allah (s.a.w) cikinsu cikin wasiyyarsa dawwamammiya:
(إني تارك فيکم الثقلين کتاب الله وعترتي اهل بيتي ما إن تمسکتم بهما لن تضلوا بعدي ابدا و انهما لن يفترقا حتى يردا علي الحوض)
Lallai ni mai bar muku nauyaya biyu ne littafin Allah da tsatsona alhul-baiti matukar kukai riko dasu har abada ba zaku bata bayana ba lallai su biyun ba zasu taba rabuwa da juna har sai sun gangaro tafkina.
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai
Amincin Allah ya tabbata gareka ranar da aka haifeka da ranar da kayi jihadi cikin tafarkin sakon ubangijinka da ranar da kai shahahda da ranr da za a tashe a raye da rahamar Alllah da albarkarsa.
Imamai amikncin Allah ya tabbata garesu sun kasance ,afi alherin wadanda suka san annabi mafi karamci amincin Allah ya tabbata gareshi , da umarni daga Allah madaukaki domin jagorantar al’umma bayansa lallai sirarsu amincin Allah ya tabbata garesu tana misalta hakikanin muslunci bayan zamanin manzon Allah amincin Allah ya tabbata gareshi da iyalansa. Haihuwar imam hadi amincin Allah ya tabbata gareshi ta kasance cikin cikin tsakiyar watan zul hijja ko kuma biyu ga rajab shekara ta dari biyu da goma sha biyu bayan hijra ko da sha hudu a wata riwayar, ya rataya da matsayin imamanci bayan babansa imam Muhammad jawad (as) yanada sheakru takwas ya kasance wani misali cikin wadanda suka rungumi imamanci suna yara shakaf wadda ta ksance mafi bayyanar dalili kan cancantar hanyar ahlul-baiti cikin da’awar wasiyyar da jagorancin addini da duniya da al’ummar musulmi halifanci daga manzon Allah (s.a.w) da wakiltarsa da na’ibantakarsa cikin dukkanin matsayi da jagorancin manzanci.
Rayuwar imam hadi (as) ta kasance rayuwar ilimi da aiki da kira zuwa ga littafin Allah da sunnar manzon Allah (s.a.w) zuwa janibin kasantuwarta rayuwa ta gwagwarmaya da fadi tashi da fadi tashin siyasa domin tsayar da gaskiya da adalci da taimakon wanda ake zalunta.
Hakika imam hadi (as) ya kasance abin koyi cikin kyawawan halaye da zuhudu da ibada, da fuskantar zalunci da watsi da azzalumai, ya kasance mahaskakar ilimi da lazimtuwa, saboda haka malamai da `yan siyasa da ma’abota sirori suka siffanta shi da abinda ya cancanta daga siffofin ilimi da falala da adab hakika malam abu junaid yace:
(والله لهو خير اهل الارض وافضل من برأة الله تعالى - في عصره -).
Wallahi shi ne mafi alherin wadanda suke ban kasa mafi falala daga wanda Allah madaukaki ya kaga a cikin zamaninsa.
Hakika mai nazari mai lura cikin wadannan ingantattun labarukan da tarihi ya dawwana zai iya sanin mukamin imam aliyu hadi (as) da ibadarsa da tsantseninsa da alakntuwar mutane da shi da girmamawar da kowa ke bas hi, shi cikin kowanne hali yana lazimtar ibada yana tare da kur’ani yana gujewa duniya kowa da kowa ya san shi kan wannan dabi’a tasa kai hatta makiyansa da masoyansa sun masa shaida kan haka. Hakika ya fuskanci ta’addanci da kuntatawa daga sarakunan zamaninsa da fitar da shi daga garin kakansa manzon Allah (s.a.w) madina da tilasta shi zama cikin garin samarra domin ya kasance karkshin kulawa da sa idon hukuma da kuma nesanta shi daga jagoranci da motsa al’umma da suke karbar shiriya daga ahlul-baiti amincin Allah ya tabbata garesu wannan lamari ya kasance garin samarra wanda ya karar yanki mai girma na rayuwarsa cikin garin bisa tilashi har zuwa lokacin da ya yi shahada cikin garin kamar yadda ta faru ga iyayensa tsarkaka cikin watan rajab hijra nada shekaru 254 ta hanyar shayar da shi guba lokacin yanada shekaru arba’in da daya, hakika imam Hassan mujtaba ibn ali ibn abu dalib yana cewa:
ما منّا إلا مقتول أو مسموم.
Babu wani daga cikin mu face wanda aka kashe ko aka shayar da shi guba.
Imam hadi (as) sauki nauyin da yake wuyansa na jagoranci lokacin hukumar mu’utasim abbasi shaekara ta 220 ya yi shahada lokacin mulkin mu’utazzi abbasi shekara ta 254 cikin wannan shekaru 34 ya yi zamani da saruna shida na abbasiyawa wadanda basu amfanu da dadin mulki da halifanci kamar yadda iyayensu suka amfana ta yadda kowanne dayansu fatarar mulkinsu bata wuce watanni shida wani biyar wani kuma shekaru takwas in banda sarki mutawakkil da ya yi shekara goma sha biyar, rayuwar wannan imami mai girma ta kasu zuwa yanki zamani biyu mabanbanta: yak are rayuwarsa cikin zamanin farko tare da babansa imam Muhammad jawad (as) kasa da shekaru goma ya yinda ya yi kashi na biyu fiye da gomomi uku cikinta ya yi zamani da sarakuna shida daga sarakunan daular abbasiyawa sune kamar haka: mu’utasim, wasik, muatawakkil, muntasir, musta’in, mu’utazzu.
Da shakali mai gamewa sulukin imam hadi (as) ya siffantu tsawon rayuwarsa da nesanta daga dukkanin motsi domin kare rayukan shi’ar ahlul-baiti da hana hukuma yi musu kisan gilla, a daidai wannan lokaci imam (as) ya kasance ya taka rawar gaske wajen mgance matakai masu sanya damuwa ta hanyar amfani da kaifin basirarsa da yanayin da zai ba shi damar tabbatar da hadafansa na Allah madaukaka tare da yin kalubale na ilimi ga hukuma mai mulki da malaman fadarta domin bayanin matsayin a’imma (as) cikin al’ummar musulmi da kuma tabbatar da marja’iyyar addini cikin al’umma, hakika imam hadi (as) ya yi aiki cikin yalwata da’irar nufuzi cikin hukuma wanda nufuzi ne na badini kan dukkanin mazajen cikin hukuma har da wanda cikin bai imani da wilaya ba ga ahlil-baiti (as) tabbas usl;ubin imam hadi (as) ya kasance nau’i nau’i mai yalwa cikin wannan fage lallai shi ya kasance hukuma tana neman ya hallara cikin gidan halifanci a kowanne lokaci babu yankewa, daga nan ne ya zama sanin imam (as) da shiriyarsa da nutsuwarsa lamari bayyananne a dabi’ance, sun samar da wannan dama da su mahunkunta waiwayeta ba da zurfin tasirinta da ta sanya cikin fagen muslunci baki daya da kuma abinda zai biyo bayanta, imam (as) ya kasance yana cewa:
وقال صلى الله عليه وآله وسلم: (نحن اهل بيت لايقاس بنا احد).
Mu ahlul-baiti (as) ba a kiyasta mu da kowa.
Imam ya kasance yana cigabantar da harkar wayar da kai da imani ya jawo hankali baki dayan mutane zuwa gareshi yana taka rawar samar da tarbiyya da fuskantarwa ta hanyar yada wayar da kai irin na muslunci lafiyayye da sanin addini ingantacce da sanin dokokin muslunci da kyawawan halayen da yake koyarwa cikin hukuma da siyasa da sirar sarki adali da kyawaan halayensa ko dai daga yanayin halin siyasa a cikin zamninsa, hakika rayuwar imam (as) ta cika da wahalhalu na siyasa ya yinda ya rayu tare da sarakunan abbasiyawa ya fuskanci tsanani da tsaurin kai da matsi da kuntatawa daga garesu ya ga irin yadda aka dinga zalintar alawiyyawa da `ya`yan fatima (as) a hannun sarkaunan abbasiyawa, sannan a wata nahiyar daban kuma zamani imam hadi (as) ya fifita da kusantuwa d zamanin gaiba da ake dako wanda hakan ya wajbata masa shirya wasu mutane salihai da zsu tarbi wannan zamanisabo wanda ba sa san shi a baya ba, ba a kum saba da shi ba gabani ta yadda shi’a basu yi rayuwarsu sai karkashin karnoni biyu daga zamani, daga nan ne rawar imam hadi (as) taksance cikin wannan fage muhimmiya da kuma assasawa da kuma matukar wahala duk da kasantuwar bayani karara da yake yawo tsakanin musulmi shi’a da sunna kan fakuwar imami na goma sha biyu daga imaman alul baiti ma’ana imam mahdi (as) wanda Allah ya yiwa al’ummomi alkwarinsa, duk da nesanta shi da hukuma ta farlanta kansa cikin wannan al’ummu ta yadda suka tsananta sanyawa kaikawonsa ido cikin babban birninsu na samarra sai dai cewa imam hadi (as) ya kasance yana taka rawarsa wanda ake bukata da ayyukansa na nusantar da al’umma da dukkanin taka tsantsan, imam (as) ya kasane yana amfani da wakilan da imam sadik (as) ya assasu imam jawad (as) ya goyi bayansu, ya yi sa’ayi karkashinsu wajen gabatarwa da shi’a muhimman abubuwa da suke bukata cikin yanayin da suke ciki mai tsanani, da wannan ya fara samarwa da shi’anci cin gashin kai da ya kasance yake bukata lokacin gaiba kubra, sai imam hadi (as) ya yi fafutika da dukkanin zage dantsensa cikin tarbiyyar malamai da masana fikihu cikin janibin kyautarsa ta tunani da addini da akida da fikihu da akhlak ga sauran musulmi.