sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
  • Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
  • Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
  • Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
  • MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
  • Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
  • muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
  • Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
  • Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
  • Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
  • Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
  • Shahadar Fatima Azzahra A.S
  • Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
  • Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s)
  • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
  • Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
  • sababun labare

    Bisa zagayowar ranar shahadar imam hassan mujtaba husainiyyar kazimiyya Tehran za ta raya majalisin juyayi wanda cikin wannan munasaba ayatollah sayyid adil-alawai zai hau mimbari domin gabatar da muhadara

     

     

    Bisa zagayowar ranar shahadar imam hassan mujtaba husainiyyar kazimiyya Tehran za ta raya majalisin juyayi wanda cikin wannan munasaba ayatollah sayyid adil-alawai zai hau mimbari domin gabatar da muhadara



    Da sunansa madaukaki

    Amincin Allah ya tabbata gareka ya baban Muhammad hassan bn ali ya `dan manzon Allah.

    Husainiyyar kazimiya wacce ke a birnin Tehran na jamhuriyar muslunci ta iran zata raya juyayin zagayowar shahadar imam hassan mujtaba (as) sayyid adil-alawi zai hau mimbari don gabatar da lacca a wannan taro. Sannan daga bayan mawaki mullah muhannad kazimi shima ya raira waken juyayi.

    Don haka muna gayyatar kowa da kowa maza da mata don tarayya cikin wannan juyayi mai albarka.

     

    ذلك ومن یعظم شعائر الله فانها من تقوی القلوب .

    Wadancananka duk wanda ya raya ibadojin Allah lallai tana daga tak`war zukata

    Lokaci: ranar alhamis hudu ga watan takwas 1396

    Karfe: 8:30 na dare