sababun labare
- Labarai » Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
- Labarai » Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
- Labarai » Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
- Labarai » MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
- Labarai » Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
- Labarai » Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
- Labarai » Shahadar Fatima Azzahra A.S
- Labarai » Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
Labarun da ba tsammani
- Lacca » bahasul karij bahasi kan kiran sallah da ikama
- Labarai » Fara darasin Hauza a shekara 1442 tareda Assayid Adil-Alawi
- Labarai » da sunan Allah mai rahama mai jin kai hajji addini ne kuma daula ne tare da alkalmin ayatullah samahatus sayyid adil-alawi
- Labarai » Ganawar samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) tare da matasan kasar Labanun.
- Labarai » Tsokaci dangane da zamanin Imam Alkazim (as
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » Bisa zagayowar ranar shahadar imam hassan mujtaba husainiyyar kazimiyya Tehran za ta raya majalisin juyayi wanda cikin wannan munasaba ayatollah sayyid adil-alawai zai hau mimbari domin gabatar da muhadara
- Labarai » FARA TARON BAJAKOLIN LITATTAFAI NA KASHASHE A JAMI’ATU ALU BAITI A.S
- munasabobi » MUNA TAYA DAUKACIN MUSULMAI MURNAR ZAGAYOWAR RANAR HAIHUWAR WANDA AKA HAIFA CIKIN DAKIN KA’ABA ALIYU IBN ABI `DALIB(AS)
- Labarai » Ubangiji ya azurta kwanakinku cikin tunawa da ranar da aka aiko annabi(s.a.w)
- Labarai » Ubangiji ya girmama ladanku da namu bisa wafatin Sayyada Zainab diyar Imam Ali bn Abu dalib (as)
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
- Labarai » Kalmar munasabar mauludin Fatima zahara ga samahatus Sayyid Adil-Alawi (h)
- Labarai » Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi bisa munasabar tunawa da wafatin sayyada Fatima `yar imam Musa Alkazim (as) wacce akewa alkunya da (ma’asuma) amincin Allah ya kara tabbata gare ta.
Labarai wanda akafi karantawa
- munasabobi » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- Labarai » Imam mahadi(af) da tsawon rayuwa a binciken sabuwar mahanga-tareda alkalamin sayyid adil alawi
- Sanarwa » Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- munasabobi » Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Lacca » Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama
sakonsa zuwa ga shi’arsa da sahabbansa:
da sunan Allah mai Rahama mai jin kai
ni da ku Allah ya isar mana daga kaidin Azzalumaida zaluncin mahassada, da damkar jabberai, ya muminai kada dawagitai da mabiyansa daga makwadaitan wannan duniya su fitinar da ku, masu karkata ga duniya da nufarta, masu narkewa, ita duniya tarkacenta yana raunana, kayayyakinta gobe suna zama babu su, ku kauracewa abinda Allah ya ja kunnuwanku daga gareta, ku guji abinda Allah ya kwabeku daga cikinta, lallai ita duniya tana daukaka kaskantacce ta kuma tozarta mutum mai daraja, tana kuma gangarar da mazaunanta zuwa wuta, cikin haka akwai abin lura da fadaka da kwaba ga ma’abota fadaka, ke nemi taimakon Allah, ku koma zuwa ga `da’arsa da `da’ar wanda yake mafi cancantuwa da `da’a daga wadanda suka bi ubangji sai akai musu `da’a.
ayi taka tsantsan ayi taka tsantsan daga fadawa cikin abinda zai kai ku ga nadama da hasara, da zuwa wurin ubangiji da tsayuwa a gabansa, na rantse da Allah babu wasu mutane da suka gangaro daga sabo Allah face sun gangara cikin azabarsa, babu wasu mutane da suka fifita duniya kan lahira face majuyarsu da makomarsu ta munana, ba komai bane sanin Allah da yi masa `da’a face abokan juna biyu da suke hade, duk wanda ya san Allah lallai zai ji tsoransa, tsoron zai kwadaitar da shi kan yin aiki da `da’ar ubangiji, hakika manyan Malamai da mabiyansu wadanda suka san Allah sukai aiki don shi, suka yi kwadayi zuwa gareshi, hakika Allah yace:
إنما يخشى الله من عباده العلماء»
Kadai dai masu tsoran Allah daga bayinsa sune malamai.
Kada ku nemi wani abu cikin wannan duniya ta hanyar sabawa Allah, ku shagaltu da `da’arsa, ku ci ganima kwanakinku na duniya, kuyi sa’ayi cikin abinda tsiranku daga azabar Allah yake ciki, lallai hakan shine mafi karancin cutuwa, mafi kusancin uzuri, mafi kusancin samun tsiranku, ku gabatar umarnin Allah, da `da’ar wanda ya wajbta `da’arsa, tsakanin dukkanin al’amura, kada ku gabatar da al’amuran da suka zo muku daga dawagitai daga duniya, gaban al’amarin Allah da `da’arsa da `da’ar ma’abota al’amari daga gareku, ku sani cewa kufa bayin Allah ne mu ma muna tareda ku, shugabanmu zai mana hukunci a ranar gobe, anan ne inda zaku tsaya ayi muku tambayoyi, saboda haka ku tanadi amsa da zaku bayar gabanin tsayuwar, gabanin tambaya, gabanin bijiro da wurin mai rainon talikai, ku sani lallai Allah baya gasgata makaryaci, ba kuma ya karyata mai gaskiya, baya watsi da uzurin wanda ya cancanci uzuri, bai yin uzuri ga wanda bai cancanci uzuri ba, yanada hujja kan halittunsa da manzanni da wasiyyai, bayin Allah kuji tsoran Allah, ku tashi tsaye cikin gyara kawukanku da `da’ar Allah da `da’ar wadanda kuke jibanta cikinta, sarai mai nadama ya nadamtu cikin abinda yayi barna cikin gefan Allah da abinda ya tozartar cikin hakkokin Allah, ku nemi gafarar Allah ku tuba zuwa gareshi lallai shi yana karbar tuba yana kuma yin afuwa daga munanan ayyuka, kuma ya san abind akuke aikatawa, ku guji abota da masu sabawa Alla, ku guji taimakon azzalumai, da makotaka da fasikai،ku tsoran fitinarsu , ku guji majalisansu, ku sani cewa duk wanda ya sabawa waliyyan Allah, zai fita daga addinin Allah, duk wanda ya kadaita da lamarinsa ba tareda waliyin Allah ya kasance cikin wuta mai ruruwa mai ciye jikkuna da rayukansu suka faku daga barinsu, tsiyatarsu tayi galaba, su matattu ne basu jin zafin wuta, da suna raye da sun dandani radadin zafin wuta, ku fadaku yaku ma’abota hankula, sannan ku godewa Allah kan shiryar da ku, ku sani cewa lallai ku baku iya fita daga cikin ikon Allah zuwa waninta, da sannu Allah da manzonsa da muminai za su ga ayyukanku, sannan zuwa gareshi zaku tashi, ku amfani da wa’azi ku ladabtu da ladubban salihai.
ــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــ