sababun labare
Labarun da ba tsammani
Labarai wanda akafi karantawa
Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S) muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi. Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya Shahadar Fatima Azzahra A.S Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s) Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
sababun labare
- Labarai » Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
- Labarai » Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
- Labarai » Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
- Labarai » MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
- Labarai » Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
- Labarai » Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
- Labarai » Shahadar Fatima Azzahra A.S
- Labarai » Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
Labarun da ba tsammani
- Labarai » da sunan Allah mai rahama mai jin kai hajji addini ne kuma daula ne tare da alkalmin ayatullah samahatus sayyid adil-alawi
- Labarai » Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi bisa munasabar tunawa da wafatin sayyada Fatima `yar imam Musa Alkazim (as) wacce akewa alkunya da (ma’asuma) amincin Allah ya kara tabbata gare ta.
- Labarai » Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » maulidin imam zainul abidin
- Labarai » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- munasabobi » Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » Darasi da ga rayuwar imam jawad
- Labarai » TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.S)
- Labarai » Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
- Labarai » MUHADARAR SAYYID ADIL ALAWI 1438 HIJRA KAMARIYA
- Labarai » Taron bikin bude Husainiyya fadak Azzahra (as)
- Labarai » Jaridar sautin kazimaini ta fito dga 216-217 watannin rajab –sha’aban sheakara ta 1438 nisan/1yar/harizan 2017
Labarai wanda akafi karantawa
- munasabobi » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- Labarai » Imam mahadi(af) da tsawon rayuwa a binciken sabuwar mahanga-tareda alkalamin sayyid adil alawi
- Sanarwa » Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- munasabobi » Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Lacca » Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama
- Labarai » Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu imam musa alkazim(as).
Muna taya daukaci al'ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar fatan Raunana Al'imamul Muntazar Mahadi Allah ya gaggauta bayyanarsa.
Shi hasken rana da ta haskaka duk duniya da abinda yake cikinta* hasken nata ya barbazu cikin fadin abinda ta kewayu kansa*mabubbugarta mafi alherin halittu mai shiryar da ita*kuma Amurtada mafi alherin mutane shine mai bata kariya*sannan da Zahara'u tasowarta take da gudanarta*haka Jikoki biyu Alhassan da Husaini majinginarta shugabanta sannan da tsatso daga mutanen gidan Husaini Salihi bayan Salihi sukai ta biyan bayanta da haske da yake da suke shayar da ita sai wannan rana mai haske ta bayyana babu wani abu da yake iya kusanta gareta*
da haskenta dukkanin duhu ya gushe* ya shugabana kai ne wannan rana kaine kuma mai kake kewaya da ita* ya Mahadi da Hasken fuskarka ga zukata kake shiryar da ita* da bayyanarka rayuka suke kira zuwa maƙaginsu* ya ubangijin bayi ka gaggauta bayyanar mai kiwon bayinka.
Wani yanki daga littafin (Ikazul Na'im fi ru'uyati Imamul Ka'im:
ya zo cikin hadisin Annabi mai daraja:
الشريف: قال رسول الله ‘: من لم يعرف امام زمانه مات ميتة الجاهلية ميتة كفر وضلال ونفاق.
Manzon Allah tsira da amincin Allah ya ƙara tabbata a gareshi da iyalansa tsarkaka yaace: duk wanda bai san Limamin zamaninsa ba ya mutu mutuwar jahiliyya mutuwar kafirci da ɓata da munacunci.
Haƙika duk wanda bai san Imaminsa ba sani na aƙida da imani cikin zuciya kamar misalin sanin Allah da Manzo sa. ya zamana ya san shi a matsayin Imami Halifa da wasiccin Manzon Allah (s.a.w), lallai shi imamanci cigaban Annabta ne cikin bata kariya da katangeta daga tozarta da isar da sakonta tsakankanin mutane haka kuma da ɗabbakata cikin jama'a, kamar yanda annabta ta kasance cigaban tauhidi, duk wanda ya mutu bai san Limamin zamaninsa ba da wannan ma'arifa bai samu dangantaka da shi ba da dangantakar wilaya da imamanci da ɗa'a, matuƙar bai yi aiki da wasiyyar Annabawa da Manzanni ba ballantana aikinsa da wasiyyar Allah ga talikai, babu shakka wanda ya kasance misalin haka haihuwarsa da mutuwarsa zata kasance mutuwar jahiliyya ma'ana mutuwarsa ta ginu kan asasin jahilci koma bayan hankali da ilimi.