mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Malam inaso ka yimini nasiha dangane da abubuwan da zasu taimakeni Akan tsarkake zuciya

Assalamu alaikum warahamatullah

Malam inaso ka yi mini nasiha dangane da abubuwan da zasu taimakeni

Akan tsarkake zuciya.


Dasunan Allah mai rahama mai jin kai; To kazamanto kodayaushi tare da alwala kakuma zamo mai yawan karanta Al-kur’ani da hadisan Mazan Allah da iyalan gidansa domin yazo a hadisi cewa maganar su haskene wanda yake haskaka zuciya sanna kazamo mai yawan neman tsare daga shedan masammama karanta addu’i bayan sallolin kowacca rana.

 

Tarihi: [2015/4/1]     Ziyara: [1051]

Tura tambaya