mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mai nene hukuncin mutuman da yake sauraran yi da mutane ?

Mai nene hukuncin mutuman da yake sauraran yi da mutane tare da rashin yardar sa amma yana saurare yayin da wani yake yi da mutane?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai,


Amsa daga Ayatullahi Sayyid Adil Alawi ,

Bismillahir rahamanir Rahim,

Dolene mutum ya kiyayi gurin da ake yi da mutane,domin shi mutuman da yake sauraran yi da mutane shima yanayin tarayya tare da mutuman da yakecin naman mutane kazalika yazamo dole mutum yayi kokarin kare mutuman da ake yi da shi, kamar yadda akarawaito daga Annabi tsira da amuncin Allah sutabbata gareshi da iyalan gidansa {yacewa abu Zar duk wanda akayi da dan uwansa musulmi shi kuma zai iya kare shi sai kuma ya aikata hakan to shima Allah zai kare shi a duniya da lahira.idan kuma zai iya kare shi sai yazamo bayyi hakan ba to shima allah zai tabar da shi a duniya da lahira} daga Biharil anuwar juzi’I na 70 shifi na 91

Annabi tsira da amuncin Allah yace; nahane ku dayin giba kada kuyi giba ,domin ita giba tafi zina muni abun nufi ita babban laifice akan zina

Daga littafin Wasa’ilush shi’a littafi na 12 shafi na 284 hadisi na 18.

Annabi tsira da amuncin Allah yace; barin giba abune da Allah yakeso fiye da sallah raka’a dubu goma ta nafila. Daga littafin Biharil Anuwar littafi na 75 shafi na 261 .

 

Tarihi: [2015/4/4]     Ziyara: [1123]

Tura tambaya