b Tambaya;wata hanyace akebi domin gano wanda yafi kowa sani a tsakanin maraji’i?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Tambaya;wata hanyace akebi domin gano wanda yafi kowa sani a tsakanin maraji’i?

Tambaya;wata hanyace akebi domin gano wanda yafi kowa sani a tsakanin maraji’i?


Amsa

Gano wanda yafi kowa ilimi a tsakanin maraji’I yana bukatar halartar karatu na kowana malami daga cikin su kokuma karanta abun dasuka rubuta a marhalar Bahasul-karij wato marhar datake nuna ilimin kowana malami.

Tarihi: [2015/4/4]     Ziyara: [1115]

Tura tambaya