b .Inaso na kama hanyar waliyya wato masu bin Allah sau da kafa
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

.Inaso na kama hanyar waliyya wato masu bin Allah sau da kafa

Inaso na kama hanyar waliyya wato masu bin Allah sau da kafa to miyakamata nayi kuma wana littafi zan karanta?

Amsa daga Sayyid Adil Alawi,

Abu nafarko kaga kayi rio da aqida ta gaskiya dakuma tabtata akan tsoran Allah, yin abun da Allah ya umarta dakuma barin abun da yahana wanna marhala itace tsoran Allah na gamagari bayanta sai aikata Musatahabi dakuma barin duk abun dayake makaruhine da shubuha to wanna marhalar itace marhal ta tsoran ALLAH na masamma sai kuma marhalar barin halal abun nufi shine halal din dabadolebane badole sai kayi amfani da shiba domin ita duniya a halal dintama akwai hasabi akuma haram dinta azaba to wanna mataki shi ne babbammataki sai kuma cigaba da kyautata halaye dakuma takatsantsa domin kada yazame daga kanta tafarkin dayake akai.

Tarihi: [2015/4/4]     Ziyara: [1365]

Tura tambaya