mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda kwata-kwata baya yin taklidi
- Hanyar tsarkake zuciya » Zikirin ya hayyu ya `kayyum adadi nawa ne ake wuridinsa shin kun bamu izinin yi daga hallararku
- Hanyar tsarkake zuciya » AMSA DA NA BAYAR KAN TAMBAYAR `DAN’UWA ALH ADIL RASHIDI WANDA YA TAMBAYENI GA ME Da YIN SALAH A CIKIN MASALLACIN JUMA’A NA ALAWI DA YAKE A UBAIDIYYA.
- Hadisi da Qur'an » Zantukanku haske
- Hukunce-hukunce daban-daban » Matashi ne ya kasance yana kaunar shiga Hauza sai dai kuma cewa mahaifinsa ya fi son yayi karatun zamani, shin wanne zabi zai gabatar cikin biyun
- Hukunce-hukunce » Yaya ake rama salloli mahaifa daga uwa da una bayan mutuwarsu .
- Aqa'id » Shin Mahadi yana dora hannun sa kan kawunan bayin Allah
- Hukunce-hukunce » Shin kashe tsaka yana wajabta yin wanka
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wana zikiri ne zai taimaka wajan tuba da taka tsantsan ?
- Hukunce-hukunce » Shin yin aure mutu’a da macen da take daga addinin baha’iyya ya halasta?
- Aqa'id » shin ya halasta mu kira sarkin muminai da shugaban sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » SHIN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) IMAMI NE
- Aqa'id » Amfani da lasifika a wajen masallaci
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Malam mutum ne tinda aka haife shi baya salla da azumi harsaida yakai shekara hamsin da biyu sanna yafara sallah da azumi to ibadar shekarun da sukawoce to yaya zaiyi
Tambaya;
Malam mutum ne tinda aka haife shi baya salla da azumi harsaida yakai shekara hamsin da biyu sanna yafara sallah da azumi to ibadar shekarun da sukawoce to yaya zaiyi?
Amsa,
Wajibine akan shi yarama dukan ibadar da baiyiba sanna shi azumi zai ramashi ne sanna ya bada Kaffara masammama idan yazamo rashin yin azumi din gazawace daga ga reshi abun nufi dukan sharudda sunciki nayin azumi amma shi ne yaki yayi.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Akwai wani fili da yake mallakar hukuma sakamakon bukatuwar mutanen yankinmu zuwa gareta sai muka gina Husainiya domin yin sallah shin sallar da akayi cikinta ingantacciya ce
- furucin kalmomin larabci a sallah
- Yaya ake rama salloli mahaifa daga uwa da una bayan mutuwarsu .
- Shin ya halasta ga limami ya maimaita sallah kwana biyu ko kuma zai takaitu da iya taklifin da ya hau kansa da yin iya sallar idin da tayi daidai da maginan fatawar marja’insa?
- Sallar kasaru a cikin jirge
- Idan wani mutum ya karbo sallar kwadago (sallar da ake biyanka don ka sauke bashin sallar wani mamaci da ake binsa bashinta) sai kuma ya bayar da ita ga wani domin yayi, idan wanda ya bawa yayi shin ta isar, idan ya saba ya biya wanda ya baiwa kasa da far
- Mene ne hukuncin aske gemu?
- Sakin aure ta hanyar telefon
- Adduar nemar aure da farincikiah
- Shin kashe tsaka yana wajabta yin wanka