b Ni mutum ne wanda yake samun kasawa koda yaushe a cikin sauri da gaggawa a kan komai to tayaya zam fita daga cikin wanna hali?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ni mutum ne wanda yake samun kasawa koda yaushe a cikin sauri da gaggawa a kan komai to tayaya zam fita daga cikin wanna hali?

Ni mutum ne wanda yake samun kasa koda yaushe a cikin sauri da gaggawa a kan komai to tayaya zam fita daga cikin wannan hali?

Shi sauri ina iya rabashi gida biyu ko fiye da haka na daya sauri akan abun da yashifi duniya shi wanna abun baya da alaka da lahira to irin wanna saurin daga shedanne amma na biyu shi ne sauri akan abun daya shafi bautawa Allah, to sauri ana daga Allah ne kamar yadda yace a cikin littafin sa mai girma }سارعوا إلى مغفرة من ربكم وجنة عرضها السموات والأرض) abun nufi ku hanzarta zuwa neman gafara daga ubangijin ku da kuma neman aljanna wadda fadinta yakai fadin sammai da kasa.sanna harma akan abun daya shafi duniy idan mutum zaiyi shi a tsanake cikin nutsuwa yafi alheri .kuma kirana ga mai tambaya shi ne daya tsara al’amarin sa na rayuwa ya kuma tabbata akan sa da fatan Allah yasa mudace.

Tarihi: [2015/4/7]     Ziyara: [1323]

Tura tambaya