mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce daban-daban » ta ya za'ayi mutum ya hardace al'-qur'ani
- Hukunce-hukunce » Mene ne sharuddan sallar Juma’a a zamanin Gaiba?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri na samun kwarjini da karbuwa don tsayuwa a gaban alkali a kotu
- Hanyar tsarkake zuciya » Kashafin basira
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta Limami ya maimaita sallar idi zuwa kwanaki biyu ko kuma zai wadatu da idin da ya dace da fatawar Marja’insa da yake koma gareshi
- Hukunce-hukunce » Ta yaya za a iya sanin A’alamiyya tsakankanin maraji’ai?
- Hukunce-hukunce » shin zan iya taimama in sallah alhali ina dake da janaba
- Hanyar tsarkake zuciya » Wanne littafi mafi inganci daga cikin litattafan addu’a
- Aqa'id » SHIN AKWAI WATA KAIFIYA TAKAITACCIYA LA’ANA DA SALLAMA DA SUKE ZIYARAR ASHURA
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin yaron da ake Haifa da nakasa kaffarar zunuban da iyayensa suka aikata ne?
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta ga ma’aurata suyi amfani da wani itacen roba lokacin saduwa da juna don jiyar da junansu dadi?
- Hadisi da Qur'an » Mene ne banbanci tsakanin duniya da kasa?
- Tarihi » Akwai wani da yake da’awar cewa shi yana daga zuriyar imam musa bn jafar alkazim (as) sai dai cewa shi ba kabilar larabawa ba ne me nene ra’ayinku kan wannan nasabtawa ta shi
- Hukunce-hukunce » Lokaci cikin kulla auren mutu’a
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mene ne matsayar Ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata garesu dangane da Aljanu
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
shin ya halasta ga wani mutum a farkon balagar sa da ya yi takalidi {aiki da fatawar wani malami} da ya mutu?
Bai
igganta ba a farko wani mutum ya fara taklidi da malami mamaci.sai dai ya halasa ta
ga mutumin da ya fara taklidi da shi mamacin yaci gaba dayi ,amma tareda wasu
dokoki da aka ambata a Risala-amaliyya sai mai tambaya ya koma ya buncika.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- meye inganci sallan idid a jam'i
- Shin yin wasan lido yana halasta a watan Ramadan
- Ina cikin `dimauta kan al’amarin zabar Marja’i
- Shin akwai wani banbanci cikin juyawa Alkibla baya ko gaba cikin fili fetal da tsakankanin gine-gine
- Ta yaya zamu magance cutar mantuwa sakamakon aikata istimna’i
- NI BAZAWARACE JAHILA WANI YA AURE NI AUREN DA’IMI
- Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Ta yaya zan zabi mafi sani daga maraji’ai
- Mene ne hukunicn yin sallar gaisuwa ga masallaci cikin mikatin Madinatul munawwara idan sallar magariba da isha’I suna matsayin wajibi
- Ta yaya zan samu kusanci zuwa ga Allah tare da cewa ina da bashin sallolin da ibada wuyana ban sauke su ba?